Tarihin Masana HAUSA

Tarihin Masana HAUSA Teach

Allah ya karawa ANNABI DARAJADAN GIRMAN ANNABI DA ALQUR'ANI
28/09/2025

Allah ya karawa ANNABI DARAJA
DAN GIRMAN ANNABI DA ALQUR'ANI

RANAR HAUSA TA DUNIYA.Muna da harsuna 7,600 a Duniya, amma a shekarun baya harshen Hausa shine na 11 a cikin su, wurin t...
26/08/2025

RANAR HAUSA TA DUNIYA.

Muna da harsuna 7,600 a Duniya, amma a shekarun baya harshen Hausa shine na 11 a cikin su, wurin tasiri da yawan masu magana da harshen a fadin Duniya.

Masu bincike sun tabbatar da cewa a yanzu haka harshen Hausa yana cikin manyan harsuna 5 na farko da aka fi amfani dasu a fadin Duniya.

A yanzu haka masu magana da harshen Hausa za su iya kaiwa sama da Mutane Miliyan dari 500 a Duniya, wanda hakan yasa harshen Hausa zai zama na hudu ko na biyar a Duniya, Inji Farfesa Aliyu Muhammad Bunza.

Dole mu cigaba da alfahari da harshen mu, domin a yanzu haka shine harshen da yafi kowane harshe saurin yaduwa a Duniya.

Ina matukar alfahari da kasancewa na cikakken Bahaushe dan asalin jihar Katsina.

JIYA BA YAU BA: Shin Me Kuka Tuna A Cikin Wannan Littafin Na Iliya Ɗan Makarfi, Da Marigayi Malam Ahmadu Ingawa Ya Rubut...
28/05/2025

JIYA BA YAU BA: Shin Me Kuka Tuna A Cikin Wannan Littafin Na Iliya Ɗan Makarfi, Da Marigayi Malam Ahmadu Ingawa Ya Rubuta?

Muna bukatar followers domin samun shigar manyan Man Haja
26/05/2025

Muna bukatar followers domin samun shigar manyan Man Haja

Aslm alkmIna mai bada hakuri akan rashin Replay But know i'am available to answer All your QuestionBazamfare
26/05/2025

Aslm alkm
Ina mai bada hakuri akan rashin Replay But know i'am available to answer All your Question

Bazamfare

KACICI-KACICIRANAR HAUSABAN BANCI TSAKANIN WAƳENNAN KALMOMINTSAMI-- GALMIƊAN-ƊANO ---- DAƊIWARI--- HAMAMI HAMAMI  A WASA...
26/08/2024

KACICI-KACICI

RANAR HAUSA
BAN BANCI TSAKANIN WAƳENNAN KALMOMIN

TSAMI-- GALMI
ƊAN-ƊANO ---- DAƊI
WARI--- HAMAMI HAMAMI

A WASA KAI ƳAN HAUSA

26/08/2024

ASLM ALKM, BARKANMU DA SAFIYA YAU CE RANAR HAUSA TA DUNIYA DAGA INA KUKE JINMU

17/08/2024

MARIGAYI SARKIN BAURAN DANGE UMMARU.

Sarkin Bauran Dange Ummaru yay tafiyatai yana ta rokon Allah yadda kazo da lafiya Allah kai ka lafiya Alhaji Ahmadu Amin Amin....mai Dubun Nasara Garnakaki sardauna. . kwairo. ....Allah ya jikan musulmi.

Daga Shafin Tarihin Magabatan Tambuwal 27/09/2024✍️✍️

14/06/2023

Alhaji Musa Dan Kwairo was a prominent and highly respected Hausa traditional musician. He was born in Bakura town, Zamfara State, Nigeria, in the early 1909. Musa Dan Kwairo's musical talents and passion for traditional Hausa music emerged at a young age, and he would go on to become one of the most influential figures in the genre.

Hausa traditional music holds deep cultural significance in the northern region of Nigeria, and Musa Dan Kwairo played a pivotal role in preserving and promoting this rich musical heritage. He dedicated his life to creating beautiful melodies, heartfelt lyrics, and captivating rhythms that resonated with the Hausa people and beyond.

Musa Dan Kwairo's music was characterized by the use of traditional instruments such as the kotso drum. He skillfully blended these instruments with vocal harmonies and poetic storytelling to create a unique and enchanting sound. His songs often touched on themes of royal families, influencial people, love, unity, social issues, and moral values, reflecting the realities and aspirations of his people.

What set Musa Dan Kwairo apart was not only his exceptional musical talent but also his ability to connect with his audience. He had a warm and charismatic stage presence that captivated listeners, drawing them into the stories he told through his music. Whether performing at local gatherings, cultural festivals, or international stages, his performances were always imbued with authenticity and a deep sense of cultural pride.

Throughout his career, Musa Dan Kwairo released numerous albums, many of which became popular across the Hausa-speaking regions of Nigeria. His songs resonated with people from all walks of life, transcending boundaries and fostering a sense of unity among the Hausa community. Musa Dan Kwairo's music served as a cultural bridge, reinforcing the importance of heritage and identity while embracing the beauty of diversity.

Some of his music include:

1. Mai dubun nasara 2. Yan Arewa

13/04/2023

Tarihi: Mace Ta Farko Da Ta Kammala Karatun Digiri A Jihar Katsina

An haifi Hajiya Hassu Iro Inko a watan Nuwamba 10, 1936, a garin kankia dake cikin Katsina. Ta fara karatun firamare a Mani (1942-44). Sannan ta cigaba da karatunta a Federal School Katsina (1944). Sannan ta fita bayan gari don ci gaba da karatunta na Sakandare a Makarantun ’Yan Mata na Gwamnati Sakkwato (1945). Middle School Katsina (1946-47). Sannan ta ci gaba da karatunta a Makarantar ’Yan Mata ta Kano (1947-49). Ta wuce Kwalejin Mata ta Kano (1950-51). Ta kasance a Advanced teacher's College Zaria daga 1969-71 don samun takardar shedar ilimi ta kasa, a 1972. Ta samu Diploma a Institute of Education ABU Zaria, tsakanin 1971 zuwa 1972 ta yi karatu a Jami'ar Ahmadu Bello Zaria a nan ta samu digirin farko a fannin ilimi inda ta zama mace ta farko da ta kammala digiri a jihar Katsina. Ta kuma yi karatu a Nottingham University England (1972-73).

Hajiya Hassu Iro Inko ta fara aiki a matsayin mataimakiyar malami a practicing school Katsina daga 1952-54. Malama a kwalejin 'yan mata na lardin Katsina tsakanin 1954 - 1964; Shugabar makarantar firamare ta ranar ‘yan mata, Katsina, 1965-69; Shugabar Kwalejin Matan Malamai, Katsina, 1973-1976; Shugabar Kwalejin Matan Malamai, Kabomo, 1976.

Ta kasance Kwamishinan Zabe na Tarayya a Legas (1976-78), Minna (1979), Abuja (1980-82) da Kano (1983). Bayan zamanta a hukumar zabe ta tarayya Hajiya Hassu Iro Inko ta dawo karatu inda aka nada ta Babbar Sufeton Ilimi na shiyyar Inspectorate of Education jihar Katsina daga 1984 zuwa 1987 sannan daga bisani ta zama shugabar ilimi (mata) a ma'aikatar ilimi ta jihar Katsina. Ilimi 1988 kuma shugaban karamar hukumar Dutsinma da Rimi sau daya.

Ta kasance mai himma a cikin al'ummomin mata inda ta yi aiki a lokuta daban-daban a matsayin shugabar kungiyar matan Arewa (babin Katsina) da kungiyar Amira ta kungiyar matan Musulmi a Najeriya da dai sauransu Ta kasance wacce ta samu lambobin yabo daban-daban a Najeriya.

Allah kasa muna cikin ƴan tattun bayinka dan darajar fiyayyen halittar ka
14/04/2022

Allah kasa muna cikin ƴan tattun bayinka dan darajar fiyayyen halittar ka

Address

Hospital
Abuja
ZAMFARASTATE

Telephone

+2347067119457

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tarihin Masana HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Tarihin Masana HAUSA:

Share