Gaskiya Tafi Kobo

Gaskiya Tafi Kobo Please Dan Allah Banda. Maganar batsa ko cin mutunci Gaskiya

18/11/2025
13/10/2025

Kay abinyabadacita sosai daga zainab

13/10/2025

DQGI8AQXTBXA1DA1

12/04/2025
15/10/2024

Kadamu da Wanda yadamudakai
Kamanta da Wanda baidamudakaiba
Sabida Baida Amfani Arayuwarka

15/10/2024

Samun masoyi bashine Abu maiwahalaba
Arayuwa
Samun Wanda zai Rayudakai har.Abada
Shine Abumai matuqar wahala
Arayuwa

ina miqa saqon godiya ga masoya da maqiya da duk.wanda yagani inamasa fatan alkairi
09/05/2023

ina miqa saqon godiya ga masoya da maqiya da duk.wanda yagani inamasa fatan alkairi

๐‘ซ๐’–๐’๐’Š๐’š๐’‚๐’“ ๐‘บแต’ ๐Ÿ’š ๐Š.๐Ÿ๐š๐ซ๐š ๐ญ๐ฎ๐ซ๐š ๐ณ๐ฎ๐ฐ๐š group             ๐‘ผ๐’Œ๐’– 3 ๐’Œ๐’ ๐’Ž๐’–๐’•๐’–๐’Ž ๐‘ผ๐’Œ๐’– 3 ๐’Œ๐’‚๐’‡๐’Š๐’ ๐’Œ๐’‚๐’…๐’‚๐’๐’๐’‚ ๐’๐’Š๐’๐’Œ ๐’’๐’‚๐’”๐’‚๐Ÿ‘‡Follow this link to join my...
04/02/2023

๐‘ซ๐’–๐’๐’Š๐’š๐’‚๐’“ ๐‘บแต’ ๐Ÿ’š

๐Š.๐Ÿ๐š๐ซ๐š ๐ญ๐ฎ๐ซ๐š ๐ณ๐ฎ๐ฐ๐š group
๐‘ผ๐’Œ๐’– 3 ๐’Œ๐’ ๐’Ž๐’–๐’•๐’–๐’Ž ๐‘ผ๐’Œ๐’– 3
๐’Œ๐’‚๐’‡๐’Š๐’ ๐’Œ๐’‚๐’…๐’‚๐’๐’๐’‚ ๐’๐’Š๐’๐’Œ ๐’’๐’‚๐’”๐’‚๐Ÿ‘‡

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/EO8xnbzscnP5TzZrhacATn

๐’›๐’‚๐’Œ๐’– ๐’Š๐’š๐’‚ ๐’…๐’‚๐’.๐’๐’‚ ๐’Œ๐’๐’“๐’‚๐’ ๐’๐’Š๐’๐’Œ
๐‘ซ๐’‚๐’Œ๐’† ๐‘ธ๐’‚๐’”๐’‚ ๐’Œ๐’‚๐’š๐’Š ๐’Ž๐’‚๐’๐’‚ ๐’Ž๐’‚๐’ˆ๐’‚๐’๐’‚ ๐’”๐’‚๐’Š ๐’‚๐’”๐’‚๐’Œ.. ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://wa.me/qr/UXEW7R3ONV5RP1
๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐จ๐๐ž ๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐จ๐๐ž

WhatsApp Group Invite

ฦ˜ISSA!Watarana Manzon Allah (S'A'W) yana zaune da Sahabbai acikin masallaci.sai ga wani matashi yazo ฦ™ofar masallacin ya...
29/11/2022

ฦ˜ISSA!
Watarana Manzon Allah (S'A'W) yana zaune da Sahabbai acikin masallaci.sai ga wani matashi yazo ฦ™ofar masallacin ya tsaya yana kuka.sai Annabi (S'A'W) yace ya kai wannan yaro meke tafe da kai me yasa me ka kake kuka?.sai matashin yace wa Annabi. ya rasulullahi mahaifina ne ya rasu amma babu likkafanin da za'a mar sutura. Sai Annabi (S'A'W) yace ya Abubakar da kai da Umaru kuje ku mar sutura sannan kumar sallah.sai s**a ce to ya Rasulullah s**a tashi s**a tafi tare da wannan matashin.s**aje har inda wannan gawar take bayan sun shiga sai s**a ga baฦ™in alade a kwance ba sutura.sai s**a ce wa wannan matashin ina gawar baban naka take?.sai yace musu wannan itace gawar mahaifina.s**a yi shiru basu ce komai ba.s**a kamo hanya s**a koma wajen Annabi (S'A'W) da s**a je sai s**a ce ya Rasulullahi munje bamu ga gawa ba amma kuma munga baฦ™in alade a kwance kuma matashin nan yace mana wannan aladen shine gawar mahaifinsa.shiyasa muka kasa yin komai muka dawo.sai Annabi ya tashi da kansa yaje wajen wannan gawar yana zuwa shima yaga alade a kwance sai yayi addu'a nan take wannan aladen ya koma siffar shi ta mutane.annabi (S'A'W) yasa ak**ar sutura yayi mishi sallah aka ษ—auke shi aka tafi dashi maฦ™abarta.bayan anje makabarta an sauke shi a makara za'a saka shi a kabari.sai aka ga yakoma siffar shi ta alade.sai mamaki ya k**a Annabi sai yake tambayar wannan yaron shin wannan mahaifin naka wane aiki yake aikatawa haka da ake mar wannan azabar tun anan duniya?. Sai matashin yace shidai ban san wani aiki da babanshi ke aikatawa ba. Abinda ya sani kawai shine ya kasance yana wasa da Sallah baya yin Sallah akan lokaci. iya abinda ya sani kenan. Sai Annabi (S'A'W) yace wannan rashin yin Sallah akan lokacin shi yaja mar wannan azabar tun a nan duniya.๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

JAN HANKALI
To ina ga kuma wadanda gaba ษ—aya basu damu da yin sallar Bama ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
ALLAH ka kare mana imanin mu | GIDAN HADISAI

28/11/2022

Gaskiya wasu maxan Facebook Uhmm
Slm ./ wslm. Yakike ?/ inalafiya /
Kinada kyau inasanki turomin lambarka
Wlh wasu mazan
Kuna bani mamaki

IN...YAU MUNEWATA.....RANA....
26/11/2022

IN...YAU MUNE
WATA.....RANA....

Address

Abuja

Telephone

+2348034299235

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Tafi Kobo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Gaskiya Tafi Kobo:

Share