29/03/2025
Kwamitin duba wata a Saudiyya ne ya sanar da hakan bayan shafe sa'o’i ana dubawa.
Gobe Lahadi 30 ga watan Maris ce za ta kasance 1 ga watan Shawwal, kuma goben ne za a yi bikin Sallah Ƙarama a ƙasar.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4456WDE