Labarai soyayya com

Labarai soyayya com Nomban woua 08039888969

Me yasa son mutum yake shiga ran mu?    Soyayya tana ƙulluwa ne sakamakon tunanin da muke yi cewa mun dace da juna, kum...
28/12/2025

Me yasa son mutum yake shiga ran mu?









Soyayya tana ƙulluwa ne sakamakon tunanin da muke yi cewa mun dace da juna, kuma muna faɗawa soyayya da mutum ne idan muka fahiacmci cewa zai iya taimakawa gurin cigaban rayuwar mu dana zuriyar mu.



Abubuwan da suke sawa soyayyar da mace ke yiwa namiji ke dusashewa.



Kasancewa namiji ya zama bawan mace:Wato idan namiji ya zama shi ne zai riƙa yiwa mace komai kaman yi mata wanki shara ko kuma ya zama ɗan aiken ta. Wani zai yi mamakin cewa ta yaya za'a yi mata suƙi son namijin da yake kyautata masu? to dalilin kuwa shine yawancin mata suna son namiji ne mai ƙarfin zuciya (namiji wanda ya yarda da kanshi) sannan basa son namiji mai rauni, kaga kuwa kasancewa bawan mace na tabbatar da cewa namiji yana da rauni. Don haka shi yasa idan namiji ya zama bawan mace hakan kenan yana nufin za zama namiji mara ƙarfin zuciya kuma mai rauni domin ya yarda cewa itace ke gaba dashi ba bai shi ke gaba da ita ba.



Idan namiji ya kasance baya jagorancin mace ko bashi yake iko da ita ba, to soyayyar da mace ke yiwa irin wannan namijin itama tana dusashewa.



Haka ma idan namiji yana nuna cewa yana jin kunyar mace ko tsoranta shima soyayyar da take yiwa irin wannan namijin tana dusashewa.



Me yasa son mutum yake shiga ran mu?









Soyayya tana ƙulluwa ne sakamakon tunanin da muke yi cewa mun dace da juna, kuma muna faɗawa soyayya da mutum ne idan muka fahiacmci cewa zai iya taimakawa gurin cigaban rayuwar mu dana zuriyar mu.



Abubuwan da suke sawa soyayyar da mace ke yiwa namiji ke dusashewa.



Kasancewa namiji ya zama bawan mace:Wato idan namiji ya zama shi ne zai riƙa yiwa mace komai kaman yi mata wanki shara ko kuma ya zama ɗan aiken ta. Wani zai yi mamakin cewa ta yaya za'a yi mata suƙi son namijin da yake kyautata masu? to dalilin kuwa shine yawancin mata suna son namiji ne mai ƙarfin zuciya (namiji wanda ya yarda da kanshi) sannan basa son namiji mai rauni, kaga kuwa kasancewa bawan mace na tabbatar da c

Gawani kyeuta dukkan wanda ya ammasamin dedei Yana da kyeuta menene wannan Kaine Mai abun Amma mutane sunfika aiki dashi
27/12/2025

Gawani kyeuta dukkan wanda ya ammasamin dedei Yana da kyeuta menene wannan Kaine Mai abun Amma mutane sunfika aiki dashi

9&10Furanni na furta kalmomin yabo a kanki a dukkan lokacin da na shiga lambu mai d’auke da ‘korama gami da korayen ciya...
26/12/2025

9&10Furanni na furta kalmomin yabo a kanki a dukkan lokacin da na shiga lambu mai d’auke da ‘korama gami da korayen ciyayi da bishiyoyi masu d’auke da tsintsaye.

Sukan rera baitukan yabo a gare ki, cikin harshen da zuciya ce kawai ke iya fahimtarsa. Ina Son Ki. Masoyi k`aine wanda zuciya ta ta aminta da shi.

Ina son ka kara sani cewa babu wani da namiji wanda zuciyata ta gama aminta da dukkan soyayyar sa face kai.

Wandara; itace Ruhin da ta rike Zuciya ta. ❤️ Tsakanin abinda aka furta sannan ba a nuface shi ba, da kuma abinda aka nuface shi sannan ba a furta shi ba. Da yawan soyayya s**a ɓace.

Ina Son Ki, ba da Zuciyata ba kuma ba da tunanina ba. Zuciya za ta daina aiki, tunani zai mance. Ina Son Ki da Ruhina ne, saboda Ruhi bai daina aiki, kuma ba ya mantuwa.

Episode 8&9Furanni na furta kalmomin yabo a kanki a dukkan lokacin da na shiga lambu mai d’auke da ‘korama gami da koray...
25/12/2025

Episode 8&9Furanni na furta kalmomin yabo a kanki a dukkan lokacin da na shiga lambu mai d’auke da ‘korama gami da korayen ciyayi da bishiyoyi masu d’auke da tsintsaye.

Sukan rera baitukan yabo a gare ki, cikin harshen da zuciya ce kawai ke iya fahimtarsa. Ina Son Ki. Masoyi k`aine wanda zuciya ta ta aminta da shi.

Ina son ka kara sani cewa babu wani da namiji wanda zuciyata ta gama aminta da dukkan soyayyar sa face kai.

Wandara; itace Ruhin da ta rike Zuciya ta. ❤️ Tsakanin abinda aka furta sannan ba a nuface shi ba, da kuma abinda aka nuface shi sannan ba a furta shi ba. Da yawan soyayya s**a ɓace.

Ina Son Ki, ba da Zuciyata ba kuma ba da tunanina ba. Zuciya za ta daina aiki, tunani zai mance. Ina Son Ki da Ruhina ne, saboda Ruhi bai daina aiki, kuma ba ya mantuwa.

Barka da kasancewa cikin wannan rana masoyiyata. Dukanin rayuwata na karanta, nayi Mafarkinta, na jirata, nayi kuka don ...
25/12/2025

Barka da kasancewa cikin wannan rana masoyiyata. Dukanin rayuwata na karanta, nayi Mafarkinta, na jirata, nayi kuka don ita,

yanzu haka na gano kece kadai abar kaunata. Tun farkon haduwata dake zuciya ta aminta dake a matsayin mai debe mata kewa. Soyayyar da na ke yi miki tamkar tafiyace mai nisa da na fara yinta wadda bata da lokacin yankewa har abada.

Nasan burina zai cika matukar ina tare da ke domin kuwa dukkanin burina yanzu bai wuce samun ki a matsayin matata uwar ‘ya’yana. Ina son ki fiye da zinariya.

Wa kafi ƙauna? na ce, wannan da ta ɗauke ni wata tara a cikinta, ta haife ni tana farin ciki, sa'annan ta kyautata tarbiyata....

Episode 7$/&8Wannan ita ce soyayya ta har abada, ba ta tsufa b***e ta mutu!

Episode 5&6Kyakykyawar zuciyar kice ta bayyana kyawawan halayyar ki, wadanda suke sakamin cikakkiyar nutsuwa a cikin ruh...
25/12/2025

Episode 5&6Kyakykyawar zuciyar kice ta bayyana kyawawan halayyar ki, wadanda suke sakamin cikakkiyar nutsuwa a cikin ruhina Sama cike take da taurari masu hasken da ke haske duniya a cikin kowanne dare.

Amma haske mafi haskaka fuska da yaye duhun zuciya, na gan shi ne a cikin idanuwanki. Ki Kula Min Da Kanki. Ina Son ki. kasantuwar mu a raye cikin ruhi guda d’aya ya sanya zuciyoyin mu bugawa cikin lokuta makamanta juna.

Komai na mu ya kasance yana faruwa ne a lokaci guda hatta ba’kin ciki da kuma farin-ciki, wato ruhi d`aya gangar jiki kuma biyu. Farin cikin ki shi ne nawa, ina son ki.

Tabbas Ubangijina ya cancanci yabo ta kowacce fuska, bayan ni'imar rayuwa da ta lafiya da yayi mana, sai kuma ya kara mana da baiwar kasantuwar sanyin idanun mu a cikinmu, wadda muke kalla muji nutsuwa ta sauka a jikinmu, muji tabbas muma wasu mutane ne masu daraja, saboda kasantuwar me daraja a cikin mu.

Kai don Allah kuce ALLAHU AKBAR!!!🥰🙈💋💞

Episode 3&4Kowa ne dare nakan koma gida ina kuka saboda nasan bazan kara ganin kiba har sai gobe Shin rana ce ta fito ko...
25/12/2025

Episode 3&4Kowa ne dare nakan koma gida ina kuka saboda nasan bazan kara ganin kiba har sai gobe Shin rana ce ta fito ko murmushin kine?

Matata Uwar ‘ya’yana mai share hawayena tabbas samun ki a matsayin matata babbar nasara ce a rayuwata ga dangina da kuma duniya baki d’aya,

ina cike da zumud’in son dawowa domin cin girkin ki mai dad’i. ki kula min da kan ki, sai na dawo. Ina son ki matata.

KUZO MU YABI UBANGIJI! Ya zama wajibi mu bude safiyarmu da fara salati ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam, muyi Tasbihi da Hamdala a wajen gwani wajen iya tsara halitta, gwanin da idan ka kalli halittarsa sai ka rasa ta wanne wuri zaka fara yabo a gareshi, saboda yakai makura wajen kagar halittar da kyawunta ke d'aukar hankalin duk wani me lafiyayyen tunani da idanun gani!

Tabbas Gwanina Allahu, shine Allahu, shine me halittar akwai daga babu, ya samar da kyawu a inda babu shi, ya samar da nagarta a wurin da babu ita, ya samar da daukaka a cikin makaskanta, ya saukar da baiwarsa ta kamala da cikar haiba tare da zunzurutun Kyau akan wanda ya zaba a cikin halitta,

Episode 1Duk sarakunan mata dake mulkin zuciyoyin masoya babu wata zuciya da ta kai tawa samun sarauniya mai adalci kama...
25/12/2025

Episode 1Duk sarakunan mata dake mulkin zuciyoyin masoya babu wata zuciya da ta kai tawa samun sarauniya mai adalci kamar ki. kece ruhina, kin zamto farin cikin raina

A kullum bani da burin sauraren wani zance in ba naka ba Zamo na kowa koda kowa bai zamo naka ba. Yiwa kowa fatan alheri koda akwai masu yima fatan sharri, saka dukkanin musulmi acikin addu arka koda babu mai sakaka acikin addu`arsa.

Nufi kowa da alheri koda akwai masu nufarka da sharri. kyautata tsakaninka da Allah kada kadamu da abinda mutane suke cewa akanka. Allah ya kyautata rayuwarmu Amin

Asali zuciyar mace kyakkyawa ce, nagartacciya, wadda babu komai a cikin ta sai haske tare da kyautatawa ga dukkan wanda ya shigo rayuwar ta, bata san cin amana ko ha'inci gami da yaudara ba,

Idan har kaga zuciyar mace ta rikide daga asalinta na kyawu da nagarta zuwa gurbatacciyar da take ha'intar dukkan wanda ya shigo rayuwar ta, to ka duba farkon lamarin, zaka samu namiji ne ya jagoranceta zuwa ga gurbacewa, amman zuciyar mace bata tab'a gurbacewa ba tare da sanya hannun namiji ba.

Episode 1 SO YA FI YIWA MATA ILLA.  1. Duk da cewa, Mace tana da yawan Hakuri da Juriya, amma hakurin ta ya ta'allaka n...
25/12/2025

Episode 1 SO YA FI YIWA MATA ILLA.



1. Duk da cewa, Mace tana da yawan Hakuri da Juriya, amma hakurin ta ya ta'allaka ne kurum kan abinda take matukar So. Tana da Hakuri da kuma jure dukkan kalubalen Rayuwa, amma ba ta da Hakurin Jure yaudara ko kaddarar da za ta raba ta da wanda ta zurfafa matuka cikin kaunar sa. Hakurin ta, ba ya hanata illatuwa daga soyayya.



2. Mace tana da Zuciyar da zan iya kira da "Kuran Soyayya", ba ta bukatar lokaci mai tsawo kafin ta faɗa cikin Soyayya. Cikin lokaci kankani za ta faɗa, kuma har ta zurfafa a ciki. Sai dai tana sintar kan ta cikin mawuyacin hali kafin ta iya fita daga tafkin So.



3.*ina da shawarwari ga duk Macen da soyayya ta illata mata Zuciya.



A. Duk da cewa Allah (SWT) shi ke da ikon sarrafa dukkan komai, amma ya ba mu ikon sanyawa da kuma fitar da komai a cikin Zuciyar mu. Idan kina son ki sanya wani a cikin Zuciyar ki, ki tabbatar kin mallaki rabin abinda ya mallaka, - na Ilimi, Arziki, Nasaba, da kuma Nagarta. Kuma ki tabbatar kin ninka shi a kyau!. Yin hakan zai hanaki sanyawa Zuciyar ki Ruwan guba. ❤



B. Mu Maza muna son Macen da take da Halaye (Ma su kyau!) kwatankwacin na Mahaifiyar mu. Wannan dalilin ne yasa, wasu Mazan su ka damka wa Mahaifiyar su Mabuɗan Zuciyar su. Saboda haka, idan kika siffantu da ɗabi'ar Mahaifiyar wanda k**e so, kamar kin samu mabuɗin Zuciyar sa ne.



C. Kar ki zurfafa matuka a cikin Son wani Namiji, in ma kin zurfafa, kar ki bayyana. Domin mu Maza ba mu cika girmama tare da daraja waɗanda s**a nuna sun zurfafa a cikin soyayyar mu ba. Mun fi daraja wacce za ta gasa mana aya a Hanu.



D. Kar ki dukar da kan ki cikin kunci da kunar Zuciya, saboda wani Namiji ya yaudare ki. Ki ɗaga kan ki cikin karfin guiwa da fatan Allah (SWT) ya warkar da Zuciyar ki. Sannan ki yi dubi zuwa ga Mazan da suke shirye su faranta miki ta hanyar sanya ki cikin Lambun Soyayya. ❤



E. Ki buɗe Zuciyar ki, ki amshi Soyayya. Duk halittar da k**e gani a wannan Duniyar, So ya kuntata mata, ko kuma

Ga tambaya a kaso kadai Katin 200Me ake nifi da so?
24/12/2025

Ga tambaya a kaso kadai Katin 200
Me ake nifi da so?

Duk wanda ya amsa dedei yanada kyeuta kati menene wannan inkasamu kana farin ciki inkana rabuwa dashi kana farin ciki
24/12/2025

Duk wanda ya amsa dedei yanada kyeuta kati menene wannan inkasamu kana farin ciki inkana rabuwa dashi kana farin ciki

Address

Kurmiishaq54@gmail. Com
Ajegunle
[email protected]

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarai soyayya com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Labarai soyayya com:

Share