Ibrahim Mansur science academy azare

Ibrahim Mansur science academy azare Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ibrahim Mansur science academy azare, College & University, Gyade Road AZARE, Azare.

MASHA ALLAH,ZIYARAR SKEIK ALKALI SANI KHADI DA ALARAMMA MALAM BASHIR AZARE,ZUWA SHEIKH IBRAHIM MANSUR ISLAMIYYA CHILANKO...
03/07/2022

MASHA ALLAH,ZIYARAR SKEIK ALKALI SANI KHADI DA ALARAMMA MALAM BASHIR AZARE,ZUWA SHEIKH IBRAHIM MANSUR ISLAMIYYA CHILANKORI AZARE
DA FATAN ALLAH YASAKA DA ALKAIRI

11/06/2022

MASHA ALLAH,
wishes to share with you that,the first team of this season was done successfully,
May Allah bless our great school IBRAHIM MANSUR SCIENCE ACADEMY CHILANKORI AZARE

16/04/2022

SALAM
WANNAN MAKARANTA TANAWA YAN'UWA MUSULMI BARKA DA WANNAN RANA DAFATAN ALLAH YA KARBAMANA IBADUNMU,

SANNAN MAKARANTA TANAWA BUKATAR ADU'AR ALKAIRI ACIKIN WANNAN WATA MAI ALBARKA DAGA BAKUNANKU MASU ALBARKA,

MAKARANTA TANAWA SAMUBA CIGABA SOSAI,DOMIN CIKIN WATA DAYA YARA SUN SAMI ILIMI MAI BAWAN GASKE,

SANNAN A YANZU HAKA ANA CIKIN YUNKURIN FADADA FILIN MAKARANTA DOMIN INGANTA ILIMI A WANNAN AL'UMMA TAMU,

MUNA NAIMAN ADDU'ARKU DAKUMA TALLATASHIBA MANA WANNAN MAKARANTA

SANNAN KOFA ABUDE TAKE GA MAI BUKATAR TAIMAKAWA DA DUKKAN ABIN DA YADACE WAJEN GANIN WANNAN MAKARANTA TA KARA DAUKAKA,KAMAR

SHAWARWARI
TANBAYOYI DADAI DAURANSU

14/04/2022

Fatan ALKAIRI da fatan kowa ya sharuwa lafiya
ALLAH yakarba mana ibadunmu yakuma sa Muna daga CIKIN yantattun bayinsa.

11/04/2022

Our aims is to provide a positive changes in terms of knowledge withing our community,
The school were established in Matsango AZARE were the majority poorest people in AZARE are leaving.
So the program FOR NURSERY ONE,and primary one is on going

11/04/2022

Address

Gyade Road AZARE
Azare

Telephone

+2347061831658

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Mansur science academy azare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Ibrahim Mansur science academy azare:

Share