Madarasatu sabilurrashad littahfizil Qur'an makara huta misau Bauchi state

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • Madarasatu sabilurrashad littahfizil Qur'an makara huta misau Bauchi state

Madarasatu sabilurrashad littahfizil Qur'an makara huta misau Bauchi state This page is for the entire muslim community of misau and it was rated to keep call to islam.

22/09/2023
Masha Allah! Zaman handing over wanda Alhaji Baba Abubakar yamika classes guda biyu da office wanda yagina A  makarantar...
03/05/2021

Masha Allah! Zaman handing over wanda Alhaji Baba Abubakar yamika classes guda biyu da office wanda yagina A makarantar Madarasatu Sabilirrashad dake Makarahuta Misau tare da wasu daga cikin Board Members na makarantar. Allah SWA yasaka da Alkhairi ,Allah yasaka a mizani,Allah yakaramaka arkizi Mai Albarka... Ameeen mungode! mungode!

Mal.Abdullahi Zakariyya yayi Addu'ah  tare da fatan Allah yamaida Sheik gida lfy.
13/12/2020

Mal.Abdullahi Zakariyya yayi Addu'ah tare da fatan Allah yamaida Sheik gida lfy.

Jawabin Godiya daga bakin wakilin Mai Makaranta Alh.Ibrahim Abdu Misau.
13/12/2020

Jawabin Godiya daga bakin wakilin Mai Makaranta Alh.Ibrahim Abdu Misau.

Amsan tambayoyi daga bakin Mal.Sheik Aminu Ibrahim Daurawa.
13/12/2020

Amsan tambayoyi daga bakin Mal.Sheik Aminu Ibrahim Daurawa.

Jawabin Godiya daga bakin Shugaban makaranta Barr./Mal. Muhammad Hamma.
13/12/2020

Jawabin Godiya daga bakin Shugaban makaranta Barr./Mal. Muhammad Hamma.

Address

FED. LAW COST/MAKARAHUTA MISAU
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatu sabilurrashad littahfizil Qur'an makara huta misau Bauchi state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share