Shehu Buba Ambassadors TV

Shehu Buba Ambassadors TV Wannan shafi zai dinga kawo muku al'amuran da suka shafi mai girma sanata Shehu Buba Umar, kai tsaye.

Yadda Dandazon Al'umma Daga Zaranda Gari Sukayi Gangami Domin Tarban Dan Takaran Gwabna a Jam'iyyar, Sen. Shehu Buba Uma...
21/06/2026

Yadda Dandazon Al'umma Daga Zaranda Gari Sukayi Gangami Domin Tarban Dan Takaran Gwabna a Jam'iyyar, Sen. Shehu Buba Umar

Gangamin goyon baya ga dan takara, hanya ce tabbatar da nasara, hakazalika tubalice ta kafa halartacciyar gwamnati...."

Dan Takaran Gwamna a Jam'iyyar PRP kuma Sanatan Bauchi ta Kudu, Mai Girma Shehu Buba Umar, ya samu kyakkyawar tarba a garin Zaranda, yayin ziyarar ganawa da al'ummars da yake wakilta.

Al'umma mazauna garin Zarandan, sunyi gangamin ne don cigaba da jaddada goyon bayansu ga Sanata Shehu Buba, inda s**a jaddada Sanatan shine Jam'iyyarsu.

Sanatan, wadda ya samu rakiyar yan takarkarin majalisar tarayya dana jihohi a Jam'iyyar PRP, ua bayyana farin cikin da jindaɗinsa bisa tarban, inda ya mika godiyarsa ga al’ummar.

SBA TV
21 Jun, 2026

Sabon Gwabnan jihar Bauchi a shekarar 2027, In sha Allah.
21/06/2026

Sabon Gwabnan jihar Bauchi a shekarar 2027, In sha Allah.

20/06/2026

Haj. Zainab Baban Takko tace matan jihar Bauchi sun shirya domin mara wa PRP baya.

SANATA SHEHU BUBA YA KARƁI KUNGIYAR 'YAN ACAƁA DA 'YAN KEKE NAPEP A JIHAR BAUCHI, SUN JADDADA GOYON BAYANSU GA SABUWAR T...
20/06/2026

SANATA SHEHU BUBA YA KARƁI KUNGIYAR 'YAN ACAƁA DA 'YAN KEKE NAPEP A JIHAR BAUCHI, SUN JADDADA GOYON BAYANSU GA SABUWAR TAFIYARSA

Sanata Shehu Buba Umar ya karɓi baƙuncin ƙungiyar 'yan acaɓa da 'yan keke NAPEP daga sassa daban-daban na Jihar Bauchi, inda s**a kai masa ziyarar girmamawa tare da bayyana cikakken goyon bayansu ga sabuwar tafiyarsa ta siyasa.

A yayin ziyarar, shugabannin ƙungiyoyin sun bayyana cewa sun gamsu da irin shugabanci, jajircewa da kuma ayyukan alherin da Sanatan ya ke yi domin ci gaban al'umma, wanda hakan ya sa s**a yanke shawarar mara masa baya a tafiyarsa ta neman shugabancin Jihar Bauchi.

Sun kuma tabbatar da cewa za su ci gaba da wayar da kan mambobinsu da sauran al'umma domin tabbatar da nasarar wannan tafiya, tare da yin addu'ar Allah Ya ba ta nasara.

Da yake jawabi, Sanata Shehu Buba Umar ya gode musu bisa wannan karamci da goyon baya da s**a nuna masa, yana mai tabbatar da cewa zai ci gaba da aiki tukuru domin kare muradun al'umma da samar da ingantaccen shugabanci mai anfani ga kowa.

SBA TV 📺
20 Jun, 2026

HOTUNA Daga Babban Birnin Tarayya Abuja, inda Ɗan Takaran Gwamna a Jam'iyyar PRP a Jihar Bauchi kuma Sanatan Bauchi ta K...
19/06/2026

HOTUNA

Daga Babban Birnin Tarayya Abuja, inda Ɗan Takaran Gwamna a Jam'iyyar PRP a Jihar Bauchi kuma Sanatan Bauchi ta Kudu, Mai Girma Shehu Buba Umar, ya halarci masallacin Jumma'a.

11/06/2026

Da Dumi-Dumi: Gawar APC tayi batan dabo a Bauchi. 🤣

Filin nishadi

~ LABARI CIKIN HOTUNA...📷An miƙa wa Sanata Shehu Buba Umar Takardar Shaidar Nasara (Certificate of Return) bayan tabbata...
10/06/2026

~ LABARI CIKIN HOTUNA...📷
An miƙa wa Sanata Shehu Buba Umar Takardar Shaidar Nasara (Certificate of Return) bayan tabbatar da nasararsa a zaɓen fidda gwani.

Wannan wata muhimmiyar nasara ce a tafiyar siyasa, wadda ke nuna amincewa da goyon bayan da ya samu daga mambobin jam’iyya.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya tabbatar mana da nasara a babban zaɓe, Ya ba da sa’a, Ya kuma zaɓa mana abin da ya fi alheri ga al’umma da Jihar Bauchi baki ɗaya.

Allah Ya tabbatar da nasara.

-SBA MEDIA TV
10/6/2026

09/06/2026

Nasaran Shehu Buba Umar, shine burin mu!

08/06/2026

Zaku Zabi Sen. Shehu Buba Umar, a matsayin gwabnan Bauchi a 2027 ???

07/06/2026

Kai tsaye daga kofar gidan Sen. Shehu Buba Umar, Gwabna mai jiran gado.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shehu Buba Ambassadors TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share