Mubarwa ALLAH komai

Mubarwa ALLAH komai Anbude Wannan shafine Domin tunatar da juna alkhairan rayuwar duniya da makomarmu gobe kiyama

MUHIMMAN ABUBUWAN DA S**A FARU A MUSULUNCI CIKIN WATAN ZUL-ƘA'ADA. .1. SARIYAR SA'AD BIN ABU WAƘASWatan Zul-Ƙa'ada sheka...
20/04/2026

MUHIMMAN ABUBUWAN DA S**A FARU A MUSULUNCI CIKIN WATAN ZUL-ƘA'ADA.
.
1. SARIYAR SA'AD BIN ABU WAƘAS
Watan Zul-Ƙa'ada shekara ta 1 bayan Hijira.
2. YAƘIN BANU ƘURAIZA
23 ga watan Zul-Ka'ada shekara ta 5 bayan Hijira
3. SULHUN HUDAIBIYYA
shekara ta 6 bayan Hijira
4. BAI'ATUR RIDWAN
Shekara ta 6 bayan Hijira
5. UMARAR RAMUWA (UMRATUL ƘADA)
Shekara ta 7 bayan Hijira
6. AUREN ANNABI (S.A.W) DA SAYYIDA MAIMUNA
Shekara ta 7 bayan Hijira

7. FITAR ANNABI (S.A.W) ZUWA HAJJIN BANKWANA
25 ga watan Zul-Ƙa'ada shekara ta 10 bayan hijira
8. AUREN SAYYIDINA UMAR (R.A) DA UMMUKULSUM 'YAR SAYYIDINA ALI (R.A)
Shekara ta 17 bayan Hijira
Ahmad Ali Aliyu
7-11-1443 A.H = 7-6-2022




Saura kwanaki 18 mu riski watan RamadanALLAHUMMA BALLIGNA RAMADAN!
15/03/2022

Saura kwanaki 18 mu riski watan Ramadan

ALLAHUMMA BALLIGNA RAMADAN!

AZUMIN AYYAMUL BHIDH NA WATAN SHA'ABAN 1443 A.HWatan Sha'aban wata ne da Manzon Allah (S.A.W) yake yawaita azumi a cikin...
14/03/2022

AZUMIN AYYAMUL BHIDH NA WATAN SHA'ABAN 1443 A.H
Watan Sha'aban wata ne da Manzon Allah (S.A.W) yake yawaita azumi a cikinsa kuma wata ne da ake ɗaukaka ayyukan bayi zuwa ga Ubangijin talikai.
Don haka mu ribace shi ta hanyar yawaita yin azumi

Addinin Musulunci ya tsara maka yadda za ka gudanar da dukkan gaɓoɓinka.
17/02/2022

Addinin Musulunci ya tsara maka yadda za ka gudanar da dukkan gaɓoɓinka.

MAI GIDAMai gida (Miji) shi ne wanda a ko yaushe shi ne yaga ya sanya iyalinsa (Matarsa) farin ciki da dukkan abin da ya...
16/02/2022

MAI GIDA
Mai gida (Miji) shi ne wanda a ko yaushe shi ne yaga ya sanya iyalinsa (Matarsa) farin ciki da dukkan abin da ya mallaka komai ƙanƙantarsa

KU JI ƘAN NA ƘASA SAI WANDA YAKE SAMA YA JI ƘAN KUManzon Allah (S.A.W) Yace: "Masu Jin ƙai, Allah zai ji ƙansu, ku Ji ƙa...
08/11/2021

KU JI ƘAN NA ƘASA SAI WANDA YAKE SAMA YA JI ƘAN KU
Manzon Allah (S.A.W) Yace: "Masu Jin ƙai, Allah zai ji ƙansu, ku Ji ƙan Waɗanda suke ƙasa, Kuma wanda yake sama zai Ji ƙanku." (Abu Dawud da Tirmidhi)

KU DAI KU ROƘI ALLAH YA BAKU MATAN AURE NAGARIDuk lokacin da suke magana akan zaɓar matar aure, Na kan ce: "Ku dai ku ro...
27/10/2021

KU DAI KU ROƘI ALLAH YA BAKU MATAN AURE NAGARI
Duk lokacin da suke magana akan zaɓar matar aure, Na kan ce: "Ku dai ku roƙi Allah Ya baku matan aure nagari", daga nan sai na ja baki nayi shiru. Sai suke cewa wai me yasa nake yawan faɗan haka?, niko nace "Saboda wadda kake yiwa kallon tagari ɗin na iya yi maka shaiɗanar da ko wacce ka ke yiwa kallon shaiɗaniya ba za ta yi maka ba.
Hikimomi da kalaman Magabata

https://t.me/hikimomidakalamanmagabata

TSADAR KAYAN MASARUFIAn cewa Abi Hazim Salama Dan Dinar (Allah Yayi masa rahama), Ya yake ganin tsadar kaya kuwa ? Sai Y...
24/10/2021

TSADAR KAYAN MASARUFI
An cewa Abi Hazim Salama Dan Dinar (Allah Yayi masa rahama), Ya yake ganin tsadar kaya kuwa ? Sai Yace : "Mece ce matsalarku da haka ? Ai wanda Yake azurta mu a lokacin araha, Shi ne zai azurta mu a lokacin tsada" (Hilyatul Auliya, 3/239)
Hikimomi da kalaman Magabata

https://t.me/hikimomidakalamanmagabata

Gare ki 'Yar uwa ta! Ko kin san?
22/10/2021

Gare ki 'Yar uwa ta! Ko kin san?

Azumin fararen kwanaki na watan Zul-Qadah 1442 A.H
22/06/2021

Azumin fararen kwanaki na watan Zul-Qadah 1442 A.H

Addu'ar da ake yi a daren Lailatul ƙadri
02/05/2021

Addu'ar da ake yi a daren Lailatul ƙadri

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mubarwa ALLAH komai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share