22/01/2026
SAƘON TA'AZIYA.
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUUN!.
Assalamualaikum Warahmatullah.
Cikin Tsananin Jimami Da Kuma Mayarda Al'amari Ga Allah, Hukumar Wannan Makarantar Mai Albarka Na Miƙa Saƙon Ta'aziyar Ta Zuwa Ga Mal Muhammad Nuhu Wasagu (PA) @Muh . d wasagu , Da Sauran Al'ummar Musulmi Gabaɗaya A Bisa Rashin Mahaifinsa da yayi.
Haƙiƙa Malam ya kasance mutum ne mai fara'a da son mutane ga kuma sada zumunta.
Muna Roƙon Allah Ya Jiƙan Malam Da Rahama, Allah Ya Karɓi Baƙuncin Sa, Allah Ya Haskaka Ƙabarin Sa, Allah Ya Albarkaci Abunda Ya Bari, Allah Ya Bawa Iyalan Sa Da Sauran Al'umma Haƙurin Rashin Sa.
Zaidu Bin Thabit Media Team.
📍Sen. Adamu Augie Road, Behind College Of Nursing Science, G.R.A, Birnin Kebbi.
☎️ 08162000040, 08107269239