Abdulnasir bello

Abdulnasir bello ALHAMDILLAH FOR EVERYTHING ���

07/03/2026

Check out baba_rigima LIVE streams on TikTok! Watch, follow, and discover the latest content from baba_rigima.

Maganar ka turawa mutum SIDRA shi kuma ya hanaka kudi yayi blocking dinka wannan lefin masu turawane 100%, anyiwa mutane...
21/12/2025

Maganar ka turawa mutum SIDRA shi kuma ya hanaka kudi yayi blocking dinka wannan lefin masu turawane 100%, anyiwa mutane a baya amma wasu basa daukar darasi a rayuwa, ni idan zanyi hulda da mutum to saina sanka nasan unguwar ku, nasan inda kake zama sannan na yaba da tsarin yadda kake mu amala da mutane na tabbatar baka da matsala sannan zanyi hulda irin wannan dakai, amma haka kawai ba sididi ba sadada wai mutum yace ka tura masa kadarar ka haka kawai kaikuma sarkin yadda saika kwasa ka tura masa, kuma sai anyi blocking din mutum se yayi capturing ya dora yana kuka an cuci shi, idan ni ne admin ma wlh bazan na approving irin wannan posting din ba, an fada muku an fada muku, kuma kuna ji kuna gani amma sai kunje kunyi to sai kuje kuyi tayi 🙏🙏

08/12/2025

A bunburutu price na scāmmérs yafi na kowa kyau, saboda in an tura ba biya zasuyi ba😂

Abinda ake siya ₦50 zasu iya siya ₦200+🤔

🎁 Exclusive Limited Offer: Get 10K EXP for the $SOSO Airdrop upon registration!👉 Claim Now:
05/12/2025

🎁 Exclusive Limited Offer: Get 10K EXP for the $SOSO Airdrop upon registration!
👉 Claim Now:

Live Crypto Prices, Bitcoin/ETH ETFs Data, On-Chain Data Dashboard, Bitcoin Spot ETF Trends, and Up-to-the-Second Cryptocurrency News.

05/12/2025
1. *Swap na sauka yanzu**Akula idan hoton fuskar baiyi kyauba za a maidakai Kwana bakwai 7days*🔥 2. *Sidra sunfitar da z...
04/12/2025

1. *Swap na sauka yanzu*
*Akula idan hoton fuskar baiyi kyauba za a maidakai Kwana bakwai 7days*

🔥 2. *Sidra sunfitar da zakka masu tsohon accounts* 2022 - 2023

💥 *Zakaga balance naka yaragu kuma dama akwaii Wanda nasu balance din suke gani amma baya fita to yau sidra sun cireshi*

*Allah yasa mu dace* 😔😊

✅✅✅✅✅p2p ✅price calculation ✅✅exchange ✅✅over two years har yanzu bamu zo wajan ba 🙄🙄🙄
03/12/2025

✅✅✅✅✅

p2p ✅

price calculation ✅✅

exchange ✅✅

over two years har yanzu bamu zo wajan ba 🙄🙄🙄

Sidra swapping update ⏳Sidra sun saka doka dole wanda yayi face tracking a lokacin kyc ne kaɗai zai iya swapping din Sid...
02/12/2025

Sidra swapping update ⏳

Sidra sun saka doka dole wanda yayi face tracking a lokacin kyc ne kaɗai zai iya swapping din Sidrar dake cikin account.

Alhamdulillah Nigeria mun Kara samun bankuna har guda uku 💕💕💕🎉🎉🎉I love Pi network 🛜 Riiikiiciin Kudiii 🤗
02/12/2025

Alhamdulillah Nigeria mun Kara samun bankuna har guda uku 💕💕💕🎉🎉🎉
I love Pi network 🛜

Riiikiiciin Kudiii 🤗

congratulations 🎉 to pioneers 🎉GCV gaskiyane Amma sai anyi hakuri zuwa wani lokacin ✅✅Muje muyi register da GLT da s**a ...
01/12/2025

congratulations 🎉 to pioneers 🎉
GCV gaskiyane Amma sai anyi hakuri zuwa wani lokacin ✅✅
Muje muyi register da GLT da s**a kawo mana domin mukararar da adadin amounts din da s**a kawo mana
daga yanzu zuwa first January 2026

Address

Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulnasir bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share