10/01/2025
Na soki fiye da tunaninki amma ki watsa kasa a idona
Hakika kinci amana da kika nunamin soyayya a fuskarki amma a zuciyarki ba haka bane
Sai gashi Allah yayimin chanji kuma alkhairi a madadin ke