Mr_asat

Mr_asat I am mr_asat i am in secndary school in fgc anka, i am 16 years old,i am in tsafe local government.

28/09/2023

SANARWA SANARWA SANARWA
/28/9/2023
September

Assalamu Alaikum Al'ummar Karamar Hukumar Mulkin Tsafe LG Mu Samman Ya yan Jam'iyarmu Mai a Lamar Lema Kuma Masu Ta Ammali da Yanar Gizo Wato Facebook

Amadadin Shuwagabanni PDP Media Team Na Karamar Hukumar Mulkin Tsafe Baki Daya Na Farin Cikin Gayyatar Ya Yan Wannan Kungiya Zuwa Wajan Gagarumin Meeting Din Dazata Gudanar a Ranar Jama'a Gobe Kenan Idan Allah Ta'ala Ya Kai Mu Lafiya

Meeting Din Zaya Gunada Kamar Haka

Guri Mazawaje Model Primary School Tsafe

Rana Jama'a Gobe Kenan

Lokaci Karfe Biyu Na Rana 2:00am

Allah Ta'ala Yabada iKon Zuwa Lafiya Ya Kuma Bada iKon Komawa Gida Lafiya Allah Ubangiji Yasa Abubuwan Da Zamu Tattauna Su Amfane mu Tareda Karamar Hukumar Mulkin mu da Jihar mu da Kasarmu Baki Daya

Allah Ta'ala Yabamu Zama Lafiya da Yalwar Arziki da Kwanciyar Hankali Acikin Karamar Hukumar Mulkin Tsafe Tareda Jihar Zamfara da Kasarmu Nageria Baki Daya Amin Ya Rabbi

SANARWA
Chairman PDP Media Team Tsafe LG
Buhari M Nasiru Bala Tsafe LG

08/04/2022
08/04/2022

Address

Low Cost
Chafe

Telephone

+2348139320723

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr_asat posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Mr_asat:

Share