Real prince zahraddeen zakari

Real prince zahraddeen zakari Be a surgical Doctor is my dream πŸš‘ πŸš‘ πŸš‘ πŸš‘ πŸš‘

Cleanser
05/08/2023

Cleanser

23/07/2023

Hijirar Manzon Allah (SAWW) Daga Makka Zuwa Madina

Hijira Asalin kalmar Larabci ce da aka arota zuwa yaran Hausa, (ma'anar kalmar shine kaura daga wani guri zuwa wani guri, amman galibi domin samun Zaman Lafiya) wanda kalmar zata dace da ita a hausa itace Kaura, amman ma'anan kalmar a addinin Musulunci na nufin:- "Hijiran da Manzon Allah yayi ta re da Abubakar Siddiq (RA) daga Makkah zuwa Madinah (Yasrib) a shekarar 622) bayan kafi*ran makkah sun tsara su kashe shi a watan Janairun shekarar 622 Miladiyya sai Allah ya umurci Annabi (SAWW) da yayi Hijira daga Makkah zuwa Madinah, wanda a wancan lokacin a na kiran garin da Yasriba, zuwan Annabi garin keda da wuya, sai aka samawa garin suna da Madina ma'ana Birni.

Saboda ganin irin tasirin da Musulunci ke samu da kuma gazawarsu wajen dakushe haskensa, kafi*ran Makka sun shirya makirci na kokarin kashe Manzon ALlah (SAWW). Bugu da kari kuma rasuwar Abu Talib, garkuwan addinin musulunci ya dauke wani babban abin da ke kare su daga kashe Manzon (SAWW). To sai dai kuma ka*firan Makkan su ka shiga kulle-kullensu ba tare da la'akari da cewa Ubangiji Allah Ya na sane da abin da suke kullawa ba.

Bayan sun gama yanke shawarar kashe Manzon Allah (SAW), sai Allah (SWT) Ya sanar da shi labarin abin da suke kullawa, sannan Ya ba shi umarnin ya yi hijira ya bar Makka zuwa garin Madina. Allah (SWT) Ya na fadi a cikin Alkur’ani Mai girma cewa:

β€œKuma a lokacin da wadanda s**a kafir*ta suke yin makirci game da kai, domin su (daure ka), ko su kashe ka, ko kuma su fitar da kai (su kore ka daga Makka), su na makirci kuma Allah Ya na mayar musu da makirci, kuma Allah ne mafificin masu makirci.” (Anfal:30).

Wannan umarni dai na Ubangiji ya biyo bayan taron da Kuraishawa s**a yi a wajen taronsu na Darul-Nudwah, in da su ka yanke shawara a kan kashe Annabi (SAWW) ta hannun wasu gungun 'yan iskan gari da ya kunshi mutum daya ko biyu daga kowace babbar kabila daga kabilun Kuraishawa, don jinin shi ya tafi a banza; wato ya bace a tsakanin kab

23/07/2023

STATEMENT

PRESIDENT ALH. ZAHRADDEEN ZAKARI SULAIMAN GREETS MUSLIMS AS THEY MARK ISLAMIC NEW YEAR.

On the occasion of the Islamic New Year 1445, President Alh. Zahraddeen Zakari sulaiman has called upon Muslims across the nation and all over the world to follow the noble teachings of the Holy Prophet Muhammad (PBUH) and his companions; stressing the importance of self-introspection, the full awareness that we are all migrants in this world.
President Alh. Zahraddeen Zakari sulaiman calls for prayers for Nigeria, and the adherence of all citizens to the collective good, avoiding actions and utterances unbecoming of a united nation.

Garba Shehu

Congratulations yar boss
31/05/2023

Congratulations yar boss

02/02/2023
Ga dukkan mai bukata akan farashi mai sauki
02/02/2023

Ga dukkan mai bukata akan farashi mai sauki

22/12/2022

duk girman tozali zaici I do.

21/12/2022

πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’Good morning friendsπŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’

Address

Gombe

Telephone

+2347025142695

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real prince zahraddeen zakari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share