08/04/2026
Markazul Imamil Bukhari Gombe Nigeria
Motto:أهل الحديث هم أهل الرسول
Dawowa karatun Mako-Mako Daga Ranan Jumma'a
Jumma'a 10-04-2026
Masallacin Alhaji Falalu Tudun Wada Bundu -wailaru
Littafin:كيف نربي أولدنا
Asabar 11-04 -2026
Masallacin Bilal bin Rabah (Salaf)
Wuri: Bundu-Wailaru tudun wada
Littafin:كتاب التوحد
Litinin 13-04-2026
Masallacin izala Arawa A
Littafin -الأصول الثلاثة
Talata 14-04-2026
Masallacin Dr Babayo Daudu Bayan Kotun kasuwan mata
Littafin -الأربعون النووي
Karatun Mata Bayan ishai
Wuri- Masallacin izala Arawa A
تربية اولاد في صوت الكتاب و السنة
Laraba 15-04-2026
Wuri- Masallacin Bilal bin Rabah( Salaf )
الأرجوزة المائية في ذكر حال أشرف البرية
Sanarwa
MIBGN Media team