N.yahaya Nahuche

N.yahaya Nahuche Alhamdulh

ANAN INA JIN JINA GA OMOLOGO BISA KARRAMAWADA YA YIWA  SHEICK DAHIRU USMAN BAUCHI (R T A) RENAME UNIVERSITY OF BAUCI
20/12/2025

ANAN INA JIN JINA GA OMOLOGO BISA KARRAMAWA
DA YA YIWA SHEICK DAHIRU USMAN BAUCHI (R T A) RENAME UNIVERSITY OF BAUCI

DON ALLAH WANDA YA GANI YA MAN SHERE DOMIN YAKAI INDA NAKESO YAKAIMaganar gaskiya Babu boye boye Mai girma gwamna ka man...
04/12/2025

DON ALLAH WANDA YA GANI YA MAN SHERE DOMIN YAKAI INDA NAKESO YAKAI

Maganar gaskiya Babu boye boye Mai girma gwamna ka mance da mutanen a cikin mulkin ka, duk da gwamnati Fadi gareta zamu cigaba da yimaka uzuri domin har yanzu akwai sauran shekara biyu sannan Kuma kadora inda katsaya a 2027

Amma inaso in maka tuni da garine Mai dimbin tarihi tun kafin ayi jahar zamfara Nahuche take da asali na manyan mutane har zuwa yanzu. Allah ya jikan Mai gida SHATTIMAN NAHUCHE In ya kawo yau da ba wannan zancen akeyi ba. saboda haka muke kira da babbar murya Mai girma Gwamna ka waigo NAHUCHE da Al'ummar Nahuche bisa Ayukkan Alheri da kakeyi cikin jaha muma a saka damu

Allah ya maka jagora

✍️✍️NAFIU YAHAYA cikakken Dan jam'iyyar PDP

24/11/2025

WLH MACE MAI WUSHIRYA DUNIYANE CE
MASHA ALLAH

20/07/2025

GASKIYA MAI PALACE SHINE YA KAMATA DA CENTRAL ZONE
MATASHI YA KAMATA YA WAKILCE MU
ZMFR CENTRAL
2027

03/04/2025

MUGIRA YUSUF MEDIA TEAM

Ta fitar da wani Dan karamin comedy game da hon MUGIRA YUSUF SA NEW MEDIA TO THE GOVERNOR OF ZAMFARA STATE DR DAUDA LAWAL UBAN GIDAN MASU GIDA KENAN ALLAH YA KARA DAUKAKA DA LAFIYA

15/02/2025

RESCUE MISSION

Inshallah lokacin zai zo Mana bada jimawa ba Kuma da yarda ubangiji ba zamu baku kunyaba zamu taimaki Duk Wanda ya kamat...
10/02/2025

Inshallah lokacin zai zo Mana bada jimawa ba Kuma da yarda ubangiji ba zamu baku kunyaba zamu taimaki Duk Wanda ya kamata mu taimaka da yarda Allah.

24/01/2025

ZAMFARA TO KANO INSHALLAH
I NEED PRAYER

22/01/2025

KANO TAYI KIRA
LORDING 90💯

21/01/2025

REAL JAGWALAWA YA SHAN DAREN BANZA,DUK SAIDA MUNKA GAMA TARASU CIKIN GIDAN BALL
🤣🤣🤣🤣
5:4

Tabbas mutunci yafi kudi sayyada Hadiza sadauki ke mutuniyar kirkice Kuma cikakkar masoyiya ce wajan Annabin mu buguda K...
21/01/2025

Tabbas mutunci yafi kudi sayyada Hadiza sadauki ke mutuniyar kirkice Kuma cikakkar masoyiya ce wajan Annabin mu buguda Kari masoyiyata shehu Tijjani da shehu Ibrahim inyass
Sai mun hadu Kano wajan maudidin shehu❤️🥰💘

20/01/2025

ITAMA SCIENCE GUSAU TASAMU CIN GAJIYAR MULKIN DR DAUDA LAWAL DARE MUNA GODIYA GA MAIGIMA GWAMNA 4+4

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when N.yahaya Nahuche posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to N.yahaya Nahuche:

Share