Yusuf Basiru Aliyu jos

Yusuf Basiru Aliyu jos الحَمْدُ ِلله اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ‎

21/08/2025

Allah Mai,iko wannan shine yanda Zuma ke rayuwa

31/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ibrahim Bin Abdullah, Itz Ummari, Usman Sa'adu

Cikin murmushi mahaifiyar ta gayawa mijin y'arta cewa: a gaskiya nayi mamakin yadda ka takurawa y'a ta har ta riqa yin S...
03/06/2025

Cikin murmushi mahaifiyar ta gayawa mijin y'arta cewa: a gaskiya nayi mamakin yadda ka takurawa y'a ta har ta riqa yin Sallah akan lokaci. Kuma kayi wannan abu ne a cikin wata ɗaya da kuka shafe kuna cin amarci.
Alhali nina kwashe shekaru talatin inaso nayi haka, amma na kasa.

Alokacin da mahaifiyar ta fad'i haka sai hawaye ya cika idanuwanta.

Sai mijin y'ar yace: umma ko kin san labarin dutse mai gwalagwalai?

Mahaifiyar tace: bata sani ba.

Sai mijin y'ar ya fara bata labari kamar haka.

A wani gari akwai wani dutse da yake kan hanya. Dutsen yana takurawa way'anda suke wucewa ta gurin.

Sai wani mutum ya himmatu. Da ganin ya fasa dutsennan ta yadda kowa zai iya wucewa ba tare da ya takura ba.

Don haka sai mutumin ya ɗauki gatari yaje yaita saran dutsen. Har saida yayi sara 99. Amma ko kaɗan dutsen bai 6antare ba, gashi kuma mutumin ya gaji.

Sai wani mutum yazo wucewa ta gurin. Sai ya tambayeshi ko zan iya taimaka maka?

Mutumin ya miqa masa gatari yace: bisimillah.

Ya kar6i gatari akaron farko yana dukan dutsen sai dutse ya tarwatse.

Ai kuwa dutse na tarwatsewa sai s**aga gwa'la_gwalai jibge a cikin dutsen.

Sai mutanen s**a fara rigima wannan yace: gwala_gwalansa ne. Wannanma yace: gwala_gwalansa ne.

Sai rigimar takaisu zuwa ga wajen alqali.

Ɗaya daga cikinsu yacema alqali. Ni inaso ya bani wani abu daga cikin gwala_gwalan. Tunda nine na daki dutsen har sau 99. Sannan na gaji.

ɗayan kuma yacema alqali.
Wannan dukiyan dukkanninta tawa ce. Tunda nine na fasa dutsen.

Sai alqali yace: a raba gwala_gwalan gida 100.

Sannan alqalin yace: Shi wancan da ya daki dutsen har sau 99. To abashi kaso 99. Na dukiyar.

Kai kuma sai ka ɗauki ragowar kaso ɗayan. Tunda kai sau 1 ka daki dutsen
Domin da wancan bai daki dutsen sau 99 Ba. To dukan dutsen sau 1 da kayi bazaisa dutsen ya fashe ba.
Sannan mijiny'ar tata yace don haka ummah qoqarin da kikayi ashekaru 30 Shine yayi tasiri Har tazo ta riqa yin Sallah akan lokaci Amma wannan ba qoqarina bane.

Allah ya sa mudace😭

31/05/2025
GA WASU TAMBAYOYI DAYAKAMA MUSULMAI SU SANIKa ranta zaka/ki amfana1. Awane wata akafara saukar da QUR,AN?  Muharram   Ra...
29/05/2025

GA WASU TAMBAYOYI DAYAKAMA MUSULMAI SU SANI

Ka ranta zaka/ki amfana

1. Awane wata akafara saukar da QUR,AN?
Muharram
Ramadan√
Safar
Rajab

2. Surori nawane a Qur'ani?
110
100
60
114√

3. Wane annabine aka saukarma zabura
\A/ Musa
\B/Isa
\C/Dauda√
\D/Ibrahim

4. Kalmomi nawane a Qur,ani?
86,430
86,340
83,640√
83,460

6. Wane ne aka kirashi mai hikima?
Ibrahim
Yusuf
Lukman√ {amma ba annabi bane}

6. Wane garine akakira da BALADUL,AMIN a Qur,an?
Madina
Makkah√
Sham
Sin

7. Wace matace ALLAH ya ambaci ainihin sunanta a Qur,an?
Maryam√
Khadija
Aisha
Hauwa,u

8. Surori nawa aka saukar a MAKKAH?
86√
114
28
60

9. Awane gari akasaukar da surar karshe?
Makkah
Madina√
Sham

10. Wannene wanda basunan ranar tashin al,qiyamaba a QUR,AN?
yaumIl,jam,i
yaumil tagabun
yaumil fasli
yaumil fana,i√

11. Awace surace aka bada tarihin ASHABUL KAHFI?
Baqra
Jinni
Kahfi√

12. Surori nawane s**a fara da QAD?
1√
2
3
4

13. Surori nawane s**a fara da INNA?
6
8
7
4√

14. Awace surace babu harafin RA?
Ikhlasi√
Nasi
Falaq
Ma,un

15. Awace sura aka ambaci annabi yusuf banda suratul YUSUF?
Ahzab
Gafir
Rum
Nur√

16. Sau nawa aka ambaci FABI,AYYI,A,LA,I RABBIKUMA TUKAZZIBAN?
26
36
31
28

17. Surori nawane sunayensu lokacin SALLAH NE?
4
1√
2
3

18. Waccece wadda ba suraba a Alqur'ani ? suratul waqi'ah
suratul musa√
suratul maryam
suratul Ibrahim

19. Wace surace bata fara da BISMILLAHI ba?
Tawba√
Hudu
Yunus
Anbiya,i

20. Awane garine akafara saukar da SURAR farko?
Madina
Makkah√
Sham
Sin

21. Wace surace sunanta sunan YAKI NE?
Ahzab√
Hahsri
Ankabut
Gashiya

22. Wacce surace take karewa da harafin DAL?
Nasi
Falaq
Kawsar
Ikhlasi √

23. Wane masallacine ba,a ambata a QUR,AN?
masjid haram
masjid quba√
masjid aqsa
masjid nabi

24. Surori nawane s**a fara haraf

27/05/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhammad Dahiru, Sah Bez, Khadeejah M Lawan, Arfdool-herthe H Harun, Haruna Ahmad

26/05/2025

Address

Shagari Corner
Jos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Basiru Aliyu jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share