Mukoyi Soyayya By Ibrahim M Inuwa

Mukoyi Soyayya By Ibrahim M Inuwa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mukoyi Soyayya By Ibrahim M Inuwa, College & University, Kaduna.

Soyayya abace da dole se kayi ta. Kamin zuwan lkcn kai kokarin samun ilimin ta don gujewa cututtukan cikin ta So Abu ne ...
08/09/2025

Soyayya abace da dole se kayi ta. Kamin zuwan lkcn kai kokarin samun ilimin ta don gujewa cututtukan cikin ta

So Abu ne da yike a sakaye don Ido da kunni basa iya gani da Jin shi abune da zuciya ke tasarrafi da shi

Tabbas kowa yana bukatar so a da yaushe xai iya yima ka Alfarma

Ftn Allah yahada kowa da rabonsa na Alkhairi

Muna son aure kuma muna bukatarsa a yanzu haka, kowace yarinya harma da samari gamunan mun rasa inda zamu tsoma ranmu ku...
02/07/2025

Muna son aure kuma muna bukatarsa a yanzu haka, kowace yarinya harma da samari gamunan mun rasa inda zamu tsoma ranmu kullum sha'awa na yi mana barazana.

A duk lokacin da muka tuna cewa sabon Allah babu kyau sai mu shiga furgice, gashi yanzu abin dake motsa sha'awa babu wahala ko a social media ko a zahiri, me yasa iyaye basa yi mana adalci, magna ta domin Allah kasar Hausa muna cikin tashin hankali idan an kalli makomar mutuncinmu da tarbiyyarmu, maza bin mata kamar kuda da nama, mata bamu da aiki sai bayyana tsiraici a yanzu har munfi boye fuskarmu akan kirjinmu da mazaunai.

Shin sai yaushe ne iyaye da malamai da gwabnati zasu gane tashin hankali da barazanar da muke ciki a yau, dan Allah kuji tsoran Allah hakkinmu yana kanku, iyayenmu, malamanmu, shagabanninmu, yayunmu ku tausaya mana ita fa sha'awa halitta ce da ita muke kwana muke tashi duk yadda ka kai ga taka tsantsan wataran baka iya sarrafa kanka.

Mata muna son aure matsalarmu buri da rainuwa, amma wallahi yanzu da yawa munfi son aure ta kowanne hali, maza kuma basu da hali ga rayuwa tayi tsada, dan Allah a sauke farashin aure a rage wasu abubuwan da ba dole ba ne a addini ko zamu samu mu tsira da mutuncinmu.

Iyaye basa tunawa ko tunanin halin da yarinya ko yaro zai iya shiga basu damu su sauke nauyi ba amma da an samu matsala yarinya ta fara bin maza sai a shiga zarginta ana tsangwamarta bayan kuma anki mata aure.

Dan Allah duk wanda ya karanta yayi shere ko Allah zai sa a ankara.

Wallahi iya social media idan aka duba yadda ake raye-raye da bayyana tsiraici ansan muna bukatar mahadi, haka wane hira kullum dai ba magana.

Shere please

Shin akwai rawar  da Malamai sukan taka  a wajen wanzar da kyakkyawar tarbiyya musamman ta yaya ma? Shin a ganin ku Mala...
23/06/2025

Shin akwai rawar da Malamai sukan taka a wajen wanzar da kyakkyawar tarbiyya musamman ta yaya ma?

Shin a ganin ku Malaman makarantun islamiyyu da na secondary school suna karfafa tarbiyyar da iyayen yaran da aka basu amana kuwa?

Shin yayyye suna bibiyan kanin su a duk wajajen zuwan su dun tabbatar da tarbiyyar gidan su bata fadi kasa banxa ba?

Tarbiyya bana iyaye kadai bane
Tamuce bakidayan mu

Mlmai
Yayyi
Abokanai
Har da kanni ma

Kyau wata babban jarabawa ce da Allah yike jarabtan bawa dashi Se idan kai kyakkyawa  ne ake fahimtar hakan domin irin h...
12/01/2024

Kyau wata babban jarabawa ce da Allah yike jarabtan bawa dashi

Se idan kai kyakkyawa ne ake fahimtar hakan domin irin hadarin da mutum yike riskan kasa a ciki

Tabbas kyau kan iya kasancewa cuta ne da se idan ankula sosai yakan zama ka tsallake ma hallaka daga shedan da shedanu

Dukkan Abun da zaka aikata to kidin ga tunawa da cewa ke uwa ce nan gaba Din hk ki kokarin  jin cewa kuskure k**e aikata...
11/01/2024

Dukkan Abun da zaka aikata to kidin ga tunawa da cewa ke uwa ce nan gaba

Din hk ki kokarin jin cewa kuskure k**e aikata idan har na kuskure ne

10/01/2024
Yanzu so ye tsada baka gane so na dan Allah ko na din abun hankun ka Masu run ido sun sa so yafara bama masoyan gaske ts...
09/01/2024

Yanzu so ye tsada baka gane so na dan Allah ko na din abun hankun ka

Masu run ido sun sa so yafara bama masoyan gaske tsoro

Ftn Jama a sudawo hayyacin su

Anya kuwa zakuyi Albarka ta yadda har zamu ji kun burge mu mu Mazan kirkin kuwa Kunayin Abu kamar wasu Karuwai. Duk kunb...
23/08/2023

Anya kuwa zakuyi Albarka ta yadda har zamu ji kun burge mu mu Mazan kirkin kuwa

Kunayin Abu kamar wasu Karuwai. Duk kunbi kun saki layin koyar war Islama

Mufa maza a wajen ki kawai abun da mukeso befi Natsuwar ki da kamun kanki ba

Kiyi nazari kowa Uwar kirki yike Soma diyoyin sa

Mata ku Kara Natsuwa dan Allah

Ita mace naci take so da shiriritan da zai iya Sanya ta Nishadi Idan ka dage dahkn ko bata sonka to zata baka lkcin ta w...
23/07/2023

Ita mace naci take so da shiriritan da zai iya Sanya ta Nishadi

Idan ka dage dahkn ko bata sonka to zata baka lkcin ta wata kil tasamu wani abun mora agareka

Ko kumori juna cikin saukin Kai

Amman se idan ta tabbatar kana da abun da zata iya mora din

Samari koda shagon Seda sigari ne to Kai kokarin mallaka zaku gane xurfin zance na

Address

Kaduna

Telephone

+2349071207968

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukoyi Soyayya By Ibrahim M Inuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Mukoyi Soyayya By Ibrahim M Inuwa:

Share