04/08/2025
SQUATTING! SQUATTING!! SQUATTING!!!
WATA SABUWA: Wani Matashi A Jihar Ya ÆŠirkakawa Wata Tsaleliyar Budurwa Aljana Ciki A Rashin Sani
Lamarin Ya Faru A Ƙauyen Kaɗaki Dake Ƙaramar Hukumar Giwa Jihar Kaduna, An Zargin Matashin Saurayin Aljanan Habib (Bota) Da Ɗirkakawa Aljanar Ciki.
Wani Abokin Bota Ya Bayyana Cewa Bota Ya Na ÆŠan Zagayawa Da Aljanar Ne Idan Zasuyi Fira Da Juna, Ya Kara Da Cewa : Wani Abokinsu Ke Taimaka Masu Da ÆŠakinsa Na Kwana, Inda Ake Zargin A Nan Ne Suke Yin Sha'anin.
Kawo Yanzu Matashin Da Ya ÆŠirkakawa Aljanar Cik1 Habib (Bota) Na Kwance Cikin Mawuyacin Hali, Sakamakon Cafkesa Da Aljanar Tayi, Kuma Take Bayyana Tabbacin Sai Ta Ga Bayansa, ko Kuma Ya Aure Ta Ya Samu Zaman Lafiya.
A Cewar Aljanar Mai Suna Mero : An Samu Shigar Juna Biyu Sakamakon Irin Yadda S**ayi Musayar Turmi Da Taɓarya Tsakanin Su, Kamar Yadda Take Bayyana Haka A Jikin Saurayin Nata.
Kuyi following din Usman Attumawi domin sanin yadda ta kasan ce agaba