Jibwis Social Media Kagara

Jibwis Social Media Kagara its a Da'wah Group for propagating the religion of Islam Islamic Preachers

22/11/2025
Congratulation Dan Uwa da fatan Allah ya tsare mana ku yasa rayuwa ta mora
07/10/2025

Congratulation Dan Uwa da fatan Allah ya tsare mana ku yasa rayuwa ta mora

Assalamu'alaikum.In shaa Allah za'a gudanar da Sallar Idi gobe Juma'a a filin idi na JIBWIS da Karfe Tara da Rabi na saf...
05/06/2025

Assalamu'alaikum.
In shaa Allah za'a gudanar da Sallar Idi gobe Juma'a a filin idi na JIBWIS da Karfe Tara da Rabi na safe (09:30am).
Idan kuma an tashi da ruwa to za'a gudanar da Sallar a Masallacin Juma'a na Sabon Gari Kagara

SAKON TA'AZIYYAH DA JAJANTAWA AL,UMMAR MOKWA DAGA JIBWIS A JIHAR NEJA. 30/5/2025.Shugaban JIBWIS na jihar Neja Alh.Hassa...
30/05/2025

SAKON TA'AZIYYAH DA JAJANTAWA AL,UMMAR MOKWA DAGA JIBWIS A JIHAR NEJA. 30/5/2025.

Shugaban JIBWIS na jihar Neja Alh.Hassan Nuhu Mayanan Minna tare da Ya Majalisar koli na Kungiyar.

Na Mika sakon ta,aziyya tare da jajantawa Gwamnatin jihar Neja da Karamar Hukumar Mokwa da Kuma Al,ummar Mokwa Musamman wadanda Iftila,in Ambaliyar Ruwan sama ta shafa.

Babu shakka wannan Babbar jarabawace daga Allah Subahanahu Wata,ala Muna fatan Allah ya gafarawa Dukkanin Musulmin da Allah ya karbi rayuwarshi acikin wannan Ambaliyar tare da fatan Allah ya Maida dukiyar da aka rasa wadanda s**a jikkata Kuma Allah ya basu lafiya.

Wannan Kungiya ta jibwis a jihar Neja nayin Amfani da wannan Dama wajan kira ga Hukumomi a matakai daban daban da kungiyoyi masu zaman kansu Dama Sauran jama,a Masu Hali da a hanzarta Kai tallafi na kayan Abinci da tufafi da sauran abun bukata ga Al,ummar Mokwa domin rage masu radadin wannan Masifa.

Allah ya kare gaba.

Alhaji Hassan Nuhu Mayanan Minna,
Shugaban JIBWIS na jihar Neja.

Bukin rufe taron Seminar da Majalisar Agaji ta Rafi A,B and C ta gudanar a garin Kwanan Mariga inda sama da 'yan Agaji d...
20/04/2025

Bukin rufe taron Seminar da Majalisar Agaji ta Rafi A,B and C ta gudanar a garin Kwanan Mariga inda sama da 'yan Agaji dari Hudu (400) s**a sami horo ta musamman kai aikin Agaji. Da Fatan Allah yabada ikon dabbaqa abinda aka koya ya kuma maida kowa gidan sa lafiya.

 ongoing Joint Divisional Seminar Rafi A,B and C at Kwanan Mariga
19/04/2025

ongoing Joint Divisional Seminar Rafi A,B and C at Kwanan Mariga

04/04/2025

Innaalillahi wa inaa ilahi rajiuun!!!
اللهم أجرني في مصيبتي و اخلفني خيرا منها!!!
Allah ya gafarta wa DR. IDRIS ABDUL'AZIZ (Bauchi) yasa jinya ta zamo kaffara a gareshi

28/03/2025

Idan Allah ya kaimu Ranar 01/10/1446H za'a gudanar Sallah da 09:30am.

Taqabbalallahu Minnaa wa Minkum

Innaalillahi wa inaa ilahi rajiuun!!!Mal. Abubakar Basare (Chief Imam, JIBWIS Nhqs Jos, Kagara) Allah ya gafarta maka ya...
27/03/2025

Innaalillahi wa inaa ilahi rajiuun!!!
Mal. Abubakar Basare (Chief Imam, JIBWIS Nhqs Jos, Kagara) Allah ya gafarta maka yasa jinya ta zamo kaffara a gareka

Ziyarar Director na Majalisar Agaji ta Jahar Niger Surv. Muhammad Abdullahi Yawa wurin tafsirin Mal. Umar Musa a Masalla...
16/03/2025

Ziyarar Director na Majalisar Agaji ta Jahar Niger Surv. Muhammad Abdullahi Yawa wurin tafsirin Mal. Umar Musa a Masallacin late. Alh. Ali Gashuwa dake kagara.
Da fatan Allah ya bada ladan zumunci

Address

Kagara

Telephone

+2348104488845

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social Media Kagara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Jibwis Social Media Kagara:

Share