Nazeer sanata

Nazeer sanata Political page

MashaAllah Allah Yasa Andaura A Sa'a Allah Yasama Aurenku Albarka Ya Baku Zuriya ta gari Ameen Ya Allah
28/06/2025

MashaAllah Allah Yasa Andaura A Sa'a Allah Yasama Aurenku Albarka Ya Baku Zuriya ta gari Ameen Ya Allah

08/03/2025

Ya Allah! Muna Roƙonka Kayi Mana Tsari Da Sharrin Dukiya Da Fitinar Talauci Yaa Hayyu Yaa Ƙayyum!

RABON TALIYA KWALI DAYA GA KOWANNE MAGIDANCI DAGA HON. DR YUSUF JIBRIL (JY)  RURUM. In da ke da amfani ko amfanarwa ne k...
01/03/2025

RABON TALIYA KWALI DAYA GA KOWANNE MAGIDANCI DAGA HON. DR YUSUF JIBRIL (JY) RURUM.

In da ke da amfani ko amfanarwa ne kaɗai ke da ƙima a idon mutane, shi kaɗai su ke nema ko tsoron rasawa ko su sadaukar da wani abu domin mallakar sa. Idan ka kasa maida kanka mai amfani, kada ka ji zafi idan mutane sun kasa maida kai mai ƙima a idonsu ko abun so a zukatansu.

Da Wadannan dalilai ne Dukkan al'ummar yankina suke matukar Ganin amfanin Hon. DR. Yusuf Jibril JY , suke jin tsoron rasa shi sannan suke bashi dukkan goyon bayan da yakamata.

Maigirma Dr. Al'umma suna matukar Godiya da wannan Kabakin arziki da kake yi musu na kowan ne magidanci taliya kwali Daya Domin shiga Azumi cikin aminci, Allah ya nauyaya mizani, yaqarawa dukiya albarka yaqara maka lafiya da nisan kwana mai albarka.

Sannan Alkharin Allah ya isa zuwa ga wakilai nagari kamar su Hamisu Ibrahim (MD), Ibrahim Isma'il da Kabiru Worker da wadanda s**a jajirce wajen ganin sakon yaje inda yakamata tare da dukkan wadanda s**a shiga lungu da sako wajen mikawa al'umma wannan abun arziki musamman jagororin kowacce mota.

Bayan haka maigirma DR. Yana godiya da dukkan addu'oinku, Allah ya karbi ibadun mu ameen 🙏🙏🙏

© Nazeer Sanata

21/11/2022

!!!!!

PLAN YOUR DAY

I was on my chair thinking of, how best one need to live his life, a times we put too much effort on little things that doesn't matter and left much of important ones at our disposal. It is not a matter of been hard work but rather of working smart with priority and time. You might not know how things work beyond your control but you must have known your inner motives, next move and how best to understand the baseline ahead. A lot of successful people have time when they plan how best to achieve their dreams and only few of these group earn their success without planning for it. I always recommend daily preparation, constant craving for success and lifelong learning.

Whatever you do or don't do there is something you are becoming. Whether you try hard to achieve your dreams and become successful or not, there is something your life is turning into. We cannot deny the fact and pretend we don't know but seriously our life is changing with the fast changing of this world. It is either we are intentional with our lives and where we are heading or pretend to continue wasting time.

Using pareto principle of 20/80 percent, which says twenty percent of everything is the determinant of the remaining eighty percent. When we allocate twenty percent of our time, hard work and interest, it will determined the remaining eighty percent of our results. Out of every man's life twenty percent of his actions and choice dominate the remaining eighty percent.

✍️Nazeer sanata

21/11/2022

HAPPINESS WILL NEVER COME TO THOSE WHO FAIL TO APPRECIATE THE BLESSINGS THEY ALREADY HAVE.


That's fact!!!

Nazeer sanata

Allah yaqara lpy maigida Allah yadawo mana dakai lpy
31/10/2022

Allah yaqara lpy maigida Allah yadawo mana dakai lpy

Address

Rurum , Kofar Arewa Street
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazeer sanata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Nazeer sanata:

Share