20/08/2023
Wata Rana NANA AISHA (R.A) tana yanka
naman akuya, sai ta cewa manzon Allah
(S.A.W) Ya riqe mata ya yanka,,, sai ma'aiki ya
Riqe mata naman tana yankawa, suna hira
mai dadi ta Soyayya har ta gama
yankwa.
Bayan ta gama yankawa ta dora naman a
euta, tunda da hantsi ta dora naman a wuta,
ammah har wajen yammah nama yaqi
dahuwa, ko juyawa na alaman an sashi a
wuta baiyi ba
Abin ya damu NANA AISHA, sai taje ta
samu Manzon Allah (S.A.W) yana xaune
taceasa ya rasulullah (S.A.W) ni kam wani
irin nama ne haka??? Tun safe na dora a
wuta Amma har yanzu yaqi dahuwa.
Sai manzon Allah (S.A.W) ya sakar mata
murmushi cikin mishadi, kuma yana kallon
puskarta
Sai yace YA AISHA ae babu wani abu
da zai rabeni, koh ya taba jikina wuta
ta kamashi, Ai
Wannan naman ba zai taba dahuwa ba
saboda na riqe shi.
!
Masoya rasulullah Kunji pah don haka mu
qara damqe shi, mu so shi da gaske
Allah Ya barmu da qaunarsa.
Dan Allah idan ka karanta kayi sharing koda a group 10 ne domin yan uwa sugani su amfana• Don't forget to like and share unlimited •√√√
Daga naku :-Al amin muhammad jaji