Aminu Abdullahi

Aminu Abdullahi ������~allahamdullilahi~ala~kulli~halin~��������

14/08/2023
A yau jam’iyyar APC ke cika shekaru 10 da kafuwa, shin da me kuka fi tunawa da jam’iyyar mai mulki a tsawon waɗannan she...
31/07/2023

A yau jam’iyyar APC ke cika shekaru 10 da kafuwa, shin da me kuka fi tunawa da jam’iyyar mai mulki a tsawon waɗannan shekarun?

DUKKAN MU NAN MATAFIYA NE.Kowa akan layin tafiya yake,sannan ko wane lokaci wannan layin zaizo kan mutum,ya shirya ko ba...
07/06/2023

DUKKAN MU NAN MATAFIYA NE.

Kowa akan layin tafiya yake,sannan ko wane lokaci wannan layin zaizo kan mutum,ya shirya ko bai shirya ba idan layin yazo kansa,dolen sa ya tafi kuma yayi tafiyar da har abada babu ranar dawowar sa 😭

Allah ( SWT) yake cewa a cikin littafinsa mai tsarki: " Tabbas kowace rai sai ta dandana mutuwa,kuma sannan garemu ake mayar da ku" ( Ankabut '57")

Mutuwa dole ce akan kowa ma dayake raye a duniyar nan.shiyasa ba'a son mutum ya shagala da rudin duniya ko dadin ta wanda har zai Saka ya manta da makomar sa.

Da ace akwai wani wanda ya can-canci ya tsallake mutuwa ko ya dauwama a bayan kasa,to da fiyayyen halittane Annabi Muhammad (SAW),amma sai Allah ya tabbatar masa cewa" kai mai mutuwa ne,kuma lallai suma masu mutuwa ne "( zumar '30").

Lallai zafin fitan rai yana da wani irin radadi wanda babu mai saninsa saidai mamacin 😭

Zan mutu 😭
Zaka mutu 😭
Zaki mutu 😭

Duk duniyar nan babu mai tabbata a cikin sa kowa tafiya zaiyi kuma zai mutu,dukkan mu watarana zamu tattaru a gaban wanda ya halicce mu.

Daga lokacin da kazo mutuwa "dan Adam zai gane cewa ashe shi ba komai bane.kuma tun daga sannan zai fara nadamar lokutan rayuwarsa da s**a tafi wajen sa'bon Allah!!

Imamul Bukhariy ya ruwaito daga Nana Aisha (rta) tana bayar da labarin jinyar da manzon Allah (saww) yayi adakinta,har zuwa rasuwarsa.Tace :

" Hakika Manzon Allah ( SAW) ya kasance a gabansa akwai wata guga wacce akwai ruwa acikinta,yana shigar da hannayensa acikin ruwan sannan ya shafe fuskarsa dasu.yana cewa:

" LA ILAHA ILLAL LAH!! HAKIKA MUTUWA TANA DA RADADI!!"

Sannan ya chira hannunsa sama yana cewa:" ACIKIN TAWAGA MADAUKAKIYA !". ( A lokacin an bashi za'bi ne tsakanin ci gaba da zaman duniya,ko kuma komawa zuwa ga ubangijinsa).

Yana fa'dar haka har sai da aka karbi ransa sannan hannunsa ya karkato...

Allah kasa mu cika da imani 😭

©️ Aminu bbc center

Alkahu Akbar Daya daga cikin mahajjatan Niger mai suna Zeinabu ta rasu jim kadan bayan jirgin su ya sauka birnin Madina....
06/06/2023

Alkahu Akbar

Daya daga cikin mahajjatan Niger mai suna Zeinabu ta rasu jim kadan bayan jirgin su ya sauka birnin Madina.

Allah sa aljanna ma koma

Sabon jirgi mai matukar gudu. An kiyasta cewa, jirgin yana tafiyar kilomita dari 300 cikin 2, da mintuna 30. Shine sabon...
06/06/2023

Sabon jirgi mai matukar gudu. An kiyasta cewa, jirgin yana tafiyar kilomita dari 300 cikin 2, da mintuna 30.

Shine sabon jirgi da kasar Saudiyya zata rinka jigilar mahajjata a ciki. | Allah ya ƙarawa Annabi daraja.

Farikass  water good time Ramadan KareemYa a yuhalmusilimun munagodiya ga allah madaukakinsarki maikowa maikomai Allah m...
31/03/2023

Farikass water good time Ramadan Kareem
Ya a yuhalmusilimun munagodiya ga allah madaukakinsarki maikowa maikomai Allah mabuwayi gagaramisali da yasataredamu akeyin azumi alhamdillah yeu munkai 9 Allah kakarbi ibadunmu baki1ya Ameeeeen 👈🙏
Brkmu da shanruwa 🧈🍦🍝🥘🍜🥗🥤🧋🧃🥛☕🫖🍵

05/03/2023

Yayi aure yana da 25yrs
An Aiko shi yana da 40yrs
Yayi hijira yana da 53yrs
Yayi wafati yana da 63yrs
Fadi Sunansa guda 1

Address

Kano State Bunkure Lokalgomment, 07043820276/08123426060
Kano

Telephone

+2348148696175

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share