09/01/2023
Hakika π So-naπ Gaskiya Baya Ta6a Canjawa Har Abadah.
Domin Kuwa π So-naπ Gaskiya Ya Kasance Tamkar Wata Bishiya-ceπ³ A Jikin Kowanni Dan,adam
Haka Kazalika πSo-naπ Gaskiya Ya Kasance Yana Rayuwa-ne Tareda Nun-fashin Mutum Ne Akoda Yaushe
Hakika πSo-naπ Gaskiya Gaskiya Ne Bawai Karya Ba.