SADATUL KIRAM TV

SADATUL KIRAM TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SADATUL KIRAM TV, College & University, Kano.

Karatu Diwani na Barka da Sallah da za agabatar a ran Juma'a.
28/05/2026

Karatu Diwani na Barka da Sallah da za agabatar a ran Juma'a.

Cigaba da Fassarar Littafin Diwani daga Halara ta Shehu Muhammadul Kabir Zango Kano (RTA).Allah ka Aminta damu ka kiyaye...
22/05/2026

Cigaba da Fassarar Littafin Diwani daga Halara ta Shehu Muhammadul Kabir Zango Kano (RTA).

Allah ka Aminta damu ka kiyaye Imaninmu Alfarmar Manzan Allah (SAW).

KARATUN DIWANIKadan daga cikin Hotunan bayan zaman Diwani na satin da ya huce Juma'a 25/05/2026 Wanda aka saba gabatarwa...
20/05/2026

KARATUN DIWANI

Kadan daga cikin Hotunan bayan zaman Diwani na satin da ya huce Juma'a 25/05/2026 Wanda aka saba gabatarwa duk sati a Masallacin Malam Musa Bakin Boda Hotoro Limawa, Tarauni kano state. Karkashin wannan Daira mai Albarka SHABBABUL DIWAN.

Allah ya kara mana Son Manzan Allah (SAW).

Ga masu Bukatar sauraro VIDEO LIVE sai suyi Following din wadannan Account din.

SADATUL KIRAM TV
Musaddiq Hassan Halifa
Dairatul Shabbabul Diwaan

SHABBABUL DIWAN Salamu alaikum Insha Allahu zamu dinga kawo muku karatun Tafsirin Diwanin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Wan...
19/05/2026

SHABBABUL DIWAN

Salamu alaikum

Insha Allahu zamu dinga kawo muku karatun Tafsirin Diwanin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Wanda Maulana Shehu Muhammadul Kabir Zango (RTA) yake Gabatarwa.
Zamu dinga kawo muku shi ta wannan sigar kamar yadda kuke gani a hoto.
Karkashin Jagorancin SADATUL KIRAM LIMAWA Wanda wannan kungiyar Karatun Diwani ta dauki nauyi DA'IRATU SHABBABUL DIWAAN.

Kamar yadda ake gani mun fara tun daga farko wato تيسير الوصول إلى حضرة الرسول حرف الا لف."
Kuma Insha Allah zamu kai har karshen Diwanin.

Allah ya kara mana son Manzan Allah Sallallahu Alaihi wa Sallama.

Muna gayyatar Masoya
14/05/2026

Muna gayyatar Masoya

SHABBABUL DIWAAN Da'irar karatun Diwani ta Shabbabul Diwan  Asimatul Faidha kano dake Limawa Hotoro Karkashin Jagorancin...
09/05/2026

SHABBABUL DIWAAN

Da'irar karatun Diwani ta Shabbabul Diwan Asimatul Faidha kano dake Limawa Hotoro Karkashin Jagorancin SADATUL KIRAM Sun gudanar da karatun Diwaninsu na farko na Sati Sati ajiya Juma'a 08/05/2026 daidai da 21/11/1447 AH.
Cikin Izini da sa Albarkar Maulanmu Shehu Muhammadul kabir Zango kano (RTA).

Bayan kammalawar anyi Addu'a da kuma kira ga dukkanin yan'uwa Tijjanawa masu sha'awar karatun Diwani dasu tuntubi wannan Da'ira Don cigaba da karatun Diwaninsu da kuma shaukantuwa acikin soyayyar Manzan Allah (SAW).

Alhamdulillah Masha Allah
Don karin Bayani sai a tuntubi wannan Numbar.
0814 025 3422

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SADATUL KIRAM TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share