Markazu Amãnil Jamiy

Markazu Amãnil Jamiy Cibiyar Da'awar Salafiyya Zalla
(Domin yin Wa'azi da kuma karantar da Tauhidi, Manhaji da Aqidar Musulman Farko).📚📖📚

24/05/2026

MUNE DALIBAN CIBIYAR ASH SHAIKH AMAN ALJAMIY,
Mu Salafawa ne, muna mutunta Masu Mutumci !
Amma bamu yarda da Barayin sunan Markaz ba !!!
Don haka AJI tsoron Allah.

KAI ABU AMAN !!!WANNAN RASHIN KUNYA NE Idan baka jin kunyar mutane, Kai baka jin kunyar Allah Ta'ala ne?Idan baka sani b...
24/05/2026

KAI ABU AMAN !!!
WANNAN RASHIN KUNYA NE
Idan baka jin kunyar mutane, Kai baka jin kunyar Allah Ta'ala ne?

Idan baka sani ba ka sani !
Lokacin da aka bude Markaz Ash shaikh Aman Aljamiy Kai kana can Sudan Salafawa suna dama dakai kana bawa Usama Bin Ladin kariya Ana ta Jidali dakai

To Idan kai Girman dare daya ne? Kaje ka tambayi masu hankalin da s**a san mu sosai zasu gaya maka suwaye mu !!!
Wallahi baka is ka kwace mana Sunan Makaranta ba, kawai kabar sunan Makaranta ka a yadda yake !!!

Dama ka taba gayawa Malam cewa saika kwace mana Sunan Markazin sa ai, Sai yanzuzu yake fada mana.

Ina dalilin wannan rainin hankalin???
A yanzu haka muna cikin shekara ta goma da Malam ya kafa wannan Cibiya,
Kuma tana nan samammiya Babu abinda ya same ta akwai yan'uwa suna karatu acikin ta har daga kasashen waje, Asalin ta a kano ta fara daga baya ta dawo kaduna bayan ta sami guri, da Adireshi k**ar haka : No.7 Abubakar Kuta Street Makarfi Road Rigasa Kaduna,

Bayan kafuwa anan, Sai cibiyar ta samar da Islamiyyarta a karkashinta ta farko sannan taje ta bude reshe a kwanar Dangora, Nan ma ta kara samar da Islamiyyarta a Karo na biyu,

yanzu Kuma ta kara dawowa kano ta k**a sabon guri a Tudun Yola tayi idara Kuma tana da hall da studio , Ana son Sai za'a bude Islamiyyar kano sannan za'a bude wajen !

Sai kawai kazo from no where kace zaka kwace mana sunan Cibiya???
To wallahi ka taro wasan da yasha kanka !!!

Idan Kuma dole kana son dole saika saka sunan Ash shaikh Aman ne Rahimahullah ?
To kayi amfani da wata kalmar ka gane ko????????
Kafin Markazu Amanil Jamiy tahau Facebook ma saida takai shekara hudu kyam da saka sunan !

17/05/2026


17/05/2026

Suwaye Salafawa ?
Mecece Salafiyyah ?
Karatun littafin :
KUN SALAFIYYAN ALAL JĀDDAH
Zama na Biyu 02

16/05/2026

🌙 MAJLISAN WATA 🌙
المجالس الشهرية لتعليم اللغه العربيه والعلوم الشرعية
KARATUN LITTAFIN:
*Al-Ājurrummiyyah*
(المقدمة الآجرومية)
Darasi na 002

01/05/2026

Iko sai Allah !!!
Mutum bai san Usulai ba amma kaga yana ƙafāfā wai shi Salafiy ne !

22/04/2026

AUDIO! AUDIO!! AUDIO!!!
💥🔥RADDI GA MASU ZAGIN ANNABI 🔥💥

Mai taken:-
KARIYA GA FIYAYYEN HALITTA
(Karatun Raddi ga masu cin Mutuncin Muhammad Annabi -Sallallahu alaihi Wasallam-)

Daga Littafin: إنا كفيناك المستهزئين
Na Al-imam Al-fawzan (Hafizahullah)

Zama na Ɗaya (01)
https://t.me/MarkazAmaanAljamiyKano/775

🎙 Muhammad Sani Bin Al-Mansoor
(Assalafiy Al-athariy)
-Waffaƙahullahu Ta'ala-

Domin ka sami karatuttukan Malamai da Ɗaliban Ilmi Salafawa Kabi wannan Link dake ƙasa
👇 👇 👇
https://chat.whatsapp.com/Ghlvh1yFDGFDlbRjQX4XSN?mode=gi_t

Ga link na public group ɗin mu inda ake saka karatuttuka daban daban na Addini, Tun daga kan Darussan Tauhidi da Aƙida d...
22/04/2026

Ga link na public group ɗin mu inda ake saka karatuttuka daban daban na Addini,

Tun daga kan Darussan Tauhidi da Aƙida da Manhajin Ahlissunnah da Hadith da Fiƙhu da Larabci da sauran ulūm,
Wanda Malamai da Ƴan uwa Ɗalibai da Du'ātu suke gabatarwa daga ƙasashe da Garuruwa daban daban.

Wannan Group babu rajista babu jarrabawa babu Ijaza,
Babu Meeting babu takura,
Kawai karatun ka zakayi hankali kwance!

Don haka kayi gaggawar binshi domin ka amfana, sannan ka yaɗa shi a kafafen sada zumunta domin wasu ma su amfana,

Bārakallahu fīk !!

https://chat.whatsapp.com/Ghlvh1yFDGFDlbRjQX4XSN?mode=gi_t

AUDIO NA LITTAFIN KUN SALAFIYYAN ALAL JĀDDAH  🌙 MAJLISAN WATA 🌙المجالس الشهرية لتعليم اللغه العربيه والعلوم الشرعية KARA...
20/04/2026

AUDIO NA LITTAFIN KUN
SALAFIYYAN ALAL JĀDDAH

🌙 MAJLISAN WATA 🌙
المجالس الشهرية لتعليم اللغه العربيه والعلوم الشرعية
KARATUN LITTAFIN:
*Kun Salafiyyan Alal Jāddah*
(كن سلفيا على الجادة)
Darasi na 01
https://t.me/MarkazAmaanAljamiyKano/754

📌 Sahabbai sune Ahlussunnah waljama'ah sai kuma wanda ya bisu da kyautatawa

📌 Sahabbai sune Salaf kuma babu wani laifi don an kira wanda ya bisu da Salafiy

📌 Sunayen Ahlussunnah waljama'ah waɗanda basu saɓawa Shari'a ba

🎙 Muhammad Sani Bin Al-Mansoor
As-salafiy Al-athariy
(Waffakahullah)

⚠️ Za'a dinga yin jarrabawa kuma za'a dinga bayar da Ijaza !

Domin ka shiga cikin waɗanda za'a dinga yin wannan karatu tare dasu kabi wannan Link ɗin
👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/K08Ei0do9p80MHAi7TWqG8?mode=gi_t

Domin ka sami sauran karatuka da shirye-shirye da wallafe-wallafen da ake gudanarwa a wannan cibiya to kabi wannan Link
👇👇👇
https://t.me/MarkazAmaanAljamiyKano

20/04/2026

AUDIO NA LAMIYYATU IBNIL WARDIY

🌙 MAJLISAN WATA 🌙
المجالس الشهرية لتعليم اللغه العربيه والعلوم الشرعية
KARATUN LITTAFIN:
*Lamiyyatu Ibnil Wardiy*
(لامية ابن الوردي)
Darasi na 01
https://t.me/MarkazAmaanAljamiyKano/756

📌 Waye Ibnul Wardiy a takaice?
📌 Matakan shirya kai da kafofin saɓo da zaka toshe in kana son zama mutumin kirki
📌 Rashin Ibnul Wardiy ga wasu sashen maɓarnata k**ar mazinata, ƴan liwaɗi, ɓarayi bokaye da sauran su
📌 Ambaton wani sashe na mutanen banza dama mutanen kirki waɗanda mutuwa ta ga bayansu

🎙 Muhammad Sani Bin Al-Mansoor
As-salafiy Al-athariy
(Waffakahullah)

⚠️ Za'a dinga yin jarrabawa kuma za'a dinga bayar da Ijaza !

Domin ka shiga cikin waɗanda za'a dinga yin wannan karatu tare dasu kabi wannan Link ɗin
👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/K08Ei0do9p80MHAi7TWqG8?mode=gi_t

Domin ka sami sauran karatuka da shirye-shirye da wallafe-wallafen da ake gudanarwa a wannan cibiya to kabi wannan Link
👇👇👇
https://t.me/MarkazAmaanAljamiyKano

Address

Kaduna

Telephone

+2348100327185

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markazu Amãnil Jamiy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Markazu Amãnil Jamiy:

Share