Hajj Auwal

Hajj Auwal JIBWIS

30/09/2021

Wa"azin kwamitin Da'awa na JIBWIS na kasa, tare da kaddamar da dashen itatuwa a jihar Kano

Shugaban JIBWIS na kasa Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, na gayyatar al'ummar jihar Kano da kewaye, domin halartar wa'azi da kwamitin Da'awa na JIBWIS ta shirya a jihar na Kano, domin Gudanar da wa'azi a kananan hukumomi 44 dake fadin jahar baki daya.

Wa'azin wanda kwamitin Da'awa na kungiyar IZALA karkashin jagorancin Shugaban kwammitin na kasa, Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina, (Sautus-sunnah) ta shirya, kuma zata gudanar, na sanar da al'umma halartar gagarumin wa'azozi da za'a gabatar a jihar tun daga ranar juma'a 1/10/2021 har zuwa ranar lahadi 3/10/2021 insha Allah.

Wa'azin wanda kwamitin Da'awa na JIBWIS na kasa, ke gabatarwa lokaci bayan lokaci a jahohin Najeriya, kan tura malamai domin gudanar da DA'AWA a tsawon kwanaki uku a dukkan kananan hukumomi dake fadin Jahar da ta halarta.

tsarin ayyukan sune kamar haka:-
1-Wa'azi kafin zuwan liman a mimbarin juma'a (Pre- Khudba)
2- Hudubobin Jumm'a
3- wa'azi tsakanin Magriba da isha'i
4- Muhadarar Mata
5- Laccoci don Matasa
6- laccoci ga Jagorori
7- Gagarumin Wa'azi na dare
8- Asibitin tafi da gidanka (Medical Outreach)
9- Hijama (Kaho)
10- Dashen itatuwa

SUNAYEN MANYAN MALAMAI DA AKA GAYYATA, WADANDA ZASU GABATAR DA WA'AZI SUN HADA DA:

1- Sheikh (Dr) Abdullahi bala lau
2- Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
3- Sheikh Yakubu Musa Hasan
4- Sheikh Usman Isa Taliyawa Gombe
5-Sheikh Habibu Yahya kaura
6-Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe
5-Sheikh Barr. Ibrahim Sabi'u Jibiya
6-Sheikh Dr.Abdullahi Salihu Pakistan
7-Sheikh Abubakar Giro Argungu
8-Eng.Mustapha Imam sitti
11-Sheikh Gambo kyari
12-Sheikh Prof. Umar Labdo
13-Sheikh Eng.Aliyu Burga Azare
14-Sheikh Dr. Abubakar B/kudu
15-Sheikh Dr. Isma'ila Kumo
16- Sheikh Abdulbasir U/Maikawo
17- Sheikh Ibrahim Idris Zakariyya
18-Sheikh Dr. Abdukadir salihu Kazaure
19-Sheikh Dr. Ibrahim Abdullahi R/lemo
20-Sheikh Abubakar Abdussalam
21-Sheikh Saifudden Yakubu Musa

SUNAYEN MALAMAI DAGA JAHOHI
==============================

KATSINA
1-Sheikh Abdulbasir U/Maikawo
2- Sheikh Saifudden yakubu
3-Sheikh Safiyyu Alkasim saulawa
4- Dr.Abdurrahim sabiu R/dadi
5- Dr. Nasir Abdurrahman Funtua
6- Sheikh Munir Zango
7- Malam Sade Zango
8- Dr.Mustapha Almisri Funtua
9- Sheikh Mujahid Habibu Yahya kaura
10-Dr.Jabir UMYA
11-Dr.Idris Hasan

JIGAWA
1-Sheikh Ismail kumo
2-Dr.Abdulkadir Kazaure
3-Sheikh Dr. Fa'iz Bashir
4-Malam Ishaq Muhammad
5-Malam Ja'afar Adam Gwaram
6-Sheikh Alkali Abdulkadir M/Madori
Malam Husaini Isa Abubakar
7-Dr. Zakariyya S. Zakariyya
8-Sheikh Hussain Isa Abubakar

KANO
1- Sheikh Dr. Ibrahim Abdullahi R/lemu
2-Sheikh Abubakar Abdussalam (Baban Gwale)
3-Sheikh Dr. Rabi'u Umar R/Lemo
4-Sheikh Dr. Magaji Falalu Zarewa
5-Sheikh Dr. Jamilu Yusuf Zarewa
6-Sheikh Dr. Isma'il Ali yusuf
7-Sheikh Dr. Abdumudallib Ahmad
8-Dr. Nasidi Uba Kura
9-Sheikh Isma'il Abdussalam
10--Sheikh Muhd Sani Abdullahi Alhamidi
11-Dr. Usman Sani

KADUNA
1-Sheikh Aliyu Telex
2-Sheikh Dr. Abdurrahman sani yakubu
3-Sheikh Nasir Abubakar Salihi
3-Sheikh Nura Zubairu Dembo Zariya
4-Sheikh Nasir khidr
5-Sheikh Murtala Nasir Almisri

SOKOTO
1- Sheikh Maidamma shagari
2- Sheikh Yahya Gidadawa
3- Sheikh Auwal sani Murtala

KEBBI
1- Sheikh Bashir Ibrahim besse.
2- Sheikh Hamza Abdullahi Bunza
3- Sheikh Husaini Abubakar giro

ZAMFARA
1- Sheikh Ibrahim Chushi
2-Sheikh Muhammad Dunfawa
3-Malam Nasiru Bala Bungudu

BAUCHI
1-Sheikh Isa Bachit
2-Dr.Mansur Isa Yalwa
3-Sheikh Abdurrahman Ibrahim Idris
4-Sheikh Abdulaziz Almisri
5-Sheikh Kabir Azare
6-Sheikh Manga Misau
7-Sheikh Aliyu saidu Gamawa
8-Sheikh Zubairu Madaki

GOMBE
1- Sheikh Isa Alawi
2- Sheikh Zakariyya Ajiya
3- Sheikh Usman Santuraki kumo
4- Sheikh Ahmad Muhammad
5-Sheikh Dr. Umar Garba Dokaji
6-Sheikh Muhammad D. Adam Bajoga.
7-Sheikh Abubakar Bolari

ADAMAWA
1-Sheikh Saluhu Imam
2-Sheikh Abubakar Mukhtar Yola
3-Sheikh Malami
4-Sheikh Dr. Aminu Yakubu Numan
5-Sheikh Dr. Sadau Jibrin

TARABA
1- Sheikh Mohammed Boyi
2-Sheikh Saluhu Imam
3-Sheikh Isa Ruga
4-Dr. Saluhu Barau
5-Dr. Salisu Ishaq
6-Sheikh Dr. Kabiru Adamu Lamido
7-Sheikh Ibrahim Abokin Sarki

BORNO
1- Sheikh Maina Abubakar , M/ guri
2- Sheikh Muhammad Ibrahim (salafy)
3- Sheikh Hassan Hussaini (Allama)

YOBE
1- Sheikh Khulud Gaidam
2- Dr.Rabiu College Gashua
3- Sheikh Muhd Dawud Damaturu
4- Sheikh Lawi Patiskum
5- Sheikh Yakubu Damaturu

PLATEAU
1-Sheikh Khalid usman khalid
2-Sheikh Aliyu Aliyu
3-Sheikh Ibrahim Idris
4-Dr. Abdurrahman Rayyan Mahmud
5-Dr. Abdurrahman Idris Zakariyya
6-Dr. Munir Ilyas
7-Sheikh Ibrahim D/karfe
8-Sheikh Mujahid Alhasan Said

ABUJA
1-Sheikh Abdullahi Karshi
2-Sheikh Adam Sahibul Kuwwah

ALARAMMOMI NA MUSAMMAN
============
1- Alaramma Abubakar Adam
2- Alaramma Ahmad sulaiman
3- Alaramma Nasiru Salihu gwandu
4- Alaramma Ibrahim Yahuza Bauchi
5- Alaramma saifullahi Umar Kira
6- Alaramma Auwal Musa U/Maikawo
7- Alaramma Jamilu Qanatussunnah
8- Alaramma Usman B/ladi
9- Alaramma Saluhu Mukhtar
10- Alaramma Abubakar Rano
11-Alaramma Abdul'aziz Abubakar Azare
12-Alaramma Bashir Abubakar Gombe
11-Alaramma Ashiru Rawayau

KWAMITIN TSARE-TSAREN AYYUKAN DA'AWA DA KULA DA MAHALLI
==================
1- Sheikh Ismail kumo
2- Sheikh Abdulbasir Isa U/maikawo
3- Sheikh Ibrahim Idris Jos
4- Dr.Ibrahim R/lemo
5- Dr.Abdulkadir Saluhu kazaure
6- Sheikh Abubakar Abdussalam
7- Sheikh Saifudden yakubu musa.
8- Dr. Muhammad Fa’iz Bashir Harun
9- Abubakar Yahya Wagini

MAJALISAR AGAJI
===============
1- Alhaji Abdullahi Digi
2- Dr.Abba Yahya Idris
3-Injiniya Salisu Muhammad Gombe
4- Alhaji Abdulaziz Yuguda kwamanda

KWAMITIN JIBIWS SOCIAL MEDIA
============
1-Alhaji Ibrahim Baba Sulaiman
2-Malam Awaisu Al'arabi Fagge
3-Malam Abairu Muhammad Abu Sadiq
4-Malam Abba Zakariyya Gwammaja
5-Malam Musa Haruna Musa

Allah ya bada ikon halarta Amin.

Sanarwa daga ofishin sakataren kungiyar JIBWIS ta kasa, Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe, ta ofishin Daraktan yada Labarai ta kafar yanar gizo, (JIBWIS SOCIAL MEDIA) Alh. Ibrahim Baba Sulaiman.

JIBWIS NIGERIA

11/04/2021

Masha Allah__ Alhamdulillah
10/04/2021

Masha Allah__ Alhamdulillah

Alhamdulillah!!! Alah!_kulluhalin
06/04/2021

Alhamdulillah!!! Alah!_kulluhalin

Abokina Inacikin kyewarka  Allah yasa kana cikin koshin lafiya.
05/04/2021

Abokina Inacikin kyewarka Allah yasa kana cikin koshin lafiya.

05/04/2021

Health Education and Promotion

Masha Allah
05/04/2021

Masha Allah

Address

Makoda L. G. A, Koguna Unguwar Arewa, Makabarta Gection
Kano

Telephone

+2348133130013

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hajj Auwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share