Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an

Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an لقد أسس هذا المجمع في سنة ه١٤١٨ الموافق عام م١٩٩٥
An bude wannan cibiya, a shekara ta 1995

13/05/2026

Karatu kenan daga bakin Ɗalibi Usman Haris

13/09/2025

Nasihohi Daga Malaman Makaranta.

Taron Raba Kyaututtuka a Makaranta15 Ṣafar 1447 Hij10 August 2025Alhamdulillāh, makarantar mu ta gudanar da taro na musa...
19/08/2025

Taron Raba Kyaututtuka a Makaranta

15 Ṣafar 1447 Hij
10 August 2025

Alhamdulillāh, makarantar mu ta gudanar da taro na musamman inda aka girmama malaman makaranta da kyaututtuka saboda jajircewa da kulawa wajen ilimantarwa.

Haka kuma, an raba kyaututtuka ga zakwaƙuran dalibai da s**a yi fice wajen yawan bada hadda, tare da na farko, na biyu da na uku daga kowanne aji. Wannan ya kasance tamkar karfafa gwiwa da kuma ƙarfafawa ga sauran ɗalibai.

Muna mika godiya ta musamman ga Dr Dr. Muhammad Ghali Musa Shariff bisa kulawa da jajircewa wajen ganin an gudanar da wannan taro cikin nasara muna Addu'ar Allah ya karawa Dr lafiya, da kuma ga Mal.Husain Muhammad Ghali bisa himma da ƙoƙari wajen tsara da tabbatar da nasarar wannan taro.

Allah Ya albarkaci malamai da daliban wannan makaranta Ya ƙara ɗaukaka makarantar mu. 🤲

06/08/2025

Taron Kungiyar Tsofaffin Daliban Makarantar Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an, Wanda ya gudana a ranar 1/1/2025.

Kungiyar Tsoffin Ɗaliban Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an (KUTDAS) Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an Wannan Qungiya Mai Alb...
16/12/2024

Kungiyar Tsoffin Ɗaliban Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an (KUTDAS) Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an

Wannan Qungiya Mai Albarka tana Gayyatar ka/ki zuwa Babban taron ta na shekara,
RANA: Laraba 1/1/2025
LOKACI: 4:00pm
WURI: Masallacin Abubakar Siddiq Sabaru 'B'/ Sauna kawaji kano.
Zuwan ka/ki yana da matuqar muhimmanci

ALLAH YA BADA IKON ZUWA.

إنا لله وإنا إليه راجعونAllah ya karbi ran mahaifin daya daga cikin Malaman mu a Daren yau wato Malam Nasir Khamisu Sani...
27/12/2023

إنا لله وإنا إليه راجعون

Allah ya karbi ran mahaifin daya daga cikin Malaman mu a Daren yau wato Malam Nasir Khamisu Sani.

Muna Rokon Allah SWT Ya jikan sa da Rahamar sa ya Gafarta Masa zunubansa ya kyautata makwancin sa.

Jana'iza karfe 9 na safe a Dakata layin masallacin yan gari.

16/11/2023

Takaitacciyar Nasiha kenan da Dalibai Abubakar Umar da Najib Adam s**a gabatar a game da muhimmanci yin sallah a cikin Jam'i, Wanda s**a yi da yaren larabci da na hausa.

Address

Sani Adawo Lafiya Street, Sabaru (B) Kawaji Nasarawa L. G
Kano
700281

Telephone

+2347067371227

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Siddiq Tahfizul Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share