Alhaji musa Ali bako

Alhaji musa Ali bako nigeria kano garum malam chiromawa

I love kano
24/09/2022

I love kano

14/08/2022

Dan gatan masu gata masoyinmu Kuma Abin kaunarmu Muhammad rasullahi

28/06/2022

Zama lafiya yafi xaman Dan sarki

26/06/2022

Ina Alfahari da masoyana a ko Ina suke afadin duniya

09/06/2022

Ajiya maganin watarana

19/04/2022

Wai kodai nima gwaurone ban saniba yakamata kusanar dani wayeni

18/01/2022

shigafarta malamim inada tanbaya nan negeria ce ko indiace

01/01/2022

Hapoy new year
Allah kasadamu da Alkhiran dake cikinta Allah karabamu da sharrin dake cikinta

Waye xairakani fira niger yadauki daya acijinsu
31/12/2021

Waye xairakani fira niger yadauki daya acijinsu

31/12/2021

2021 tahada kayanta tsaff xatamutu bakuma xatakara rayuwaba har abda Allah kasa mucika da imani

Gamai sha awae aikin custom an fara online ya maxa yaje yayi Allah yabawa mae rabo sa'a
14/12/2021

Gamai sha awae aikin custom an fara online ya maxa yaje yayi Allah yabawa mae rabo sa'a

Allah kakawo mana dauki
13/12/2021

Allah kakawo mana dauki

Address

Katampe Ext
CHIROMAWA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alhaji musa Ali bako posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Alhaji musa Ali bako:

Share