26/09/2025
AMANA SAI DAN AMANA
Ziyaran Ban girma da Karfafa Guwa ga Dan Amanar Katsina Sadaukin kaita Dr Haruna Maiwada.
Kungiyar Matasa Shuwaganin Gobe takai Ziyaran Ban girma ga Sadaukin Kaita Bisa Aiyikan Alkhairi da yake ma Al"ummar Katsina.A jiya Dan Amanar Katsina ya Tallafama Al"ummar Katsina sama da Mutum (1000) Domin su Dogara da kaii su
Kungiyar Matasa Shuwagabannin Gobe na Kira da Babban Murya ga Sadaukin Kaita akai ya Fito Takaran Dan Majalissar Dattijai a Katsina ta Tsakiya Domin Ceto Al"umma daga Hannu yan K**a Karya.Tabbas ya Chanchanci Fiye da Haka Domin yana yin Aikin Alkhairi fiye ma da Masu Mulkin.
Kungiyar Matasa Shuwagabannin Gobe ta Kai Ziyaran da Karrama Sadaukin Kaita da Number Yabo da Kuma Waka daga Bakin Hazikin Matashin Nan Fashihi Wanda Duniya ke Yayi Woto Alh Ahmad A Jamaika Kuma shine Secretary na Kungiyar.
Shuwagabannin Kungiyar da S**a Ziyarci Jagoran Al"ummah Dr Haruna maiwada sun hada
Rafiu Yakubu Gwamna Chairman
Alh Ahmad A Jamaika Secretary da Sauran Yan Kungiyar.
Shafi'u Aliyou Mujaad
Chief press Secretary to the Katsina State Youths Leaders of Tomorrow