Ibrahim lawai taballawa

Ibrahim lawai taballawa Allahu☝️
Rasulu 📿🕌🕋
I love my
Mother's
And my
family's
Thanks
name Dan za ke following
me

08/09/2023
Innalillahi wa Innah Ilaihirraji'uun😭😭 Naga wannan Labarin a Facebook wai Wata Baiwar Allah Da Ɗanta jariri goye a bayan...
07/09/2023

Innalillahi wa Innah Ilaihirraji'uun😭😭

Naga wannan Labarin a Facebook wai Wata Baiwar Allah Da Ɗanta jariri goye a bayanta Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Taka Wayar Wutan lantarki a wani falwaya da ta fadi sakamakon iska. Bayan kin karanta kuyi kokari ku Danna kuyi Following👉 ibrahim lawai taballawa Domin samun Labari Da dumi Duminta

Allah Yaji Ƙanta Da Rahama🤲 Ya Ƙara Tsaremu Baki Ɗaya daga fadawa mummunar jafari.

Wai ina yan gawuna is coming kwana biyu naji shiru ko yafasa yan jiran gawan shanu how market 😎 ✍️ with kosawa
31/08/2023

Wai ina yan gawuna is coming kwana biyu naji shiru ko yafasa yan jiran gawan shanu how market 😎 ✍️ with kosawa

30/08/2023

Abban de abban de 4+4 in Sha Allah

29/08/2023
A cikin aljanna akwai wasu ni'imomin guda Uku da babu irinsu a duniya.1. Dawwamammiyar  Rayuwa, mai cike da kayan alatu ...
29/08/2023

A cikin aljanna akwai wasu ni'imomin guda Uku da babu irinsu a duniya.

1. Dawwamammiyar Rayuwa, mai cike da kayan alatu da sharholiya!

2. Yayewar hijabi yayin da ubangijin Rahama zai yayewa bayinsa muminai su ganshi gani na hakika!

3. Babu Damuwa, da baƙin ciki, da cuta a cikin aljanna don haka babu jinyar gangar jiki b***e na zuciya.

Ya Allah ka h**e mana aikin da zai kusanta mu da Rahamarka.🤲

Shifa Mai girma Gwamna H.E Abba K Yusuf  Aiki yazowa kano Bawasa ba 👌.Wasu daga cikin Ayyukan Gwamna Abba Gida Gida A kw...
27/08/2023

Shifa Mai girma Gwamna H.E Abba K Yusuf Aiki yazowa kano Bawasa ba 👌.

Wasu daga cikin Ayyukan Gwamna Abba Gida Gida A kwana 100 na Gwamnatinsa mai Albarka…

1- Gwamnatin Engr. Abba K. Yusuf ta dawo da biyan albashi 25 ga wata.

2- Gwamna Abba ya biyawa Dalibai yan aji 3 kudin NECO

3- Ya biyawa Daliban BUK kudin makaranta

4- Ya biyawa dalibai masu sakamakon mafi girma karo karatu a kasashen waje inda zasu tafi kasar India.

5 Ya Sabunta asibitin Asiya Bayero

6- Ya fara Karasa sashen koyarda ilimin injiniyanci na jami’ar Yusuf Maitama sule University.

7- Ya Dawo da yasken fitula a wasu titinan jahar kano.

8- Ya Dawo da ma’akatar kwashe shara ta jahar kano.

9- Ya Cigaba da aikin wuju wuju.

10- Ya Cigaba da akin 5 Kilometers

11- Ya Dawo da CRC

12- Ya fara turo ruwan Fanfo Unguwanin Kano bayan shafe shekara 8 ba ruwa.

13- An daina yankewa yan fansho kudin su

14- Ya sahale a biya iyalan ma’aikatan gwamnati wayanda s**a rasu kudaden su daga 2018-2023.

15- An daina kwacen waya. (Security).

16- Yadawo da makarantun nan guda 26 nagaba da Secondary wayanda gwamnatin baya tarufe kusan dukkansu.

17- Angyara shatale-talen titin state road dan inganta tsaro.

26/08/2023

Haka zalika, a daren juma'a 25 ga watan Agustan na shekara dubu biyu da ashirin da uku da misalin ƙarfe sha ɗaya na dare 'yan bindiga sun kai Hari Unguwar Kagara da kuma garin Sayaya dake cikin karamar hukumar Matazu a jihar katsina.

26/08/2023
26/08/2023

Sayyada fadima 💖💖💖💖💖💯 AmazonAmazon.egne

The NNPP National Leader, HE Sen. Rabiu Musa Kwankwaso arrived Kano at Mallam Aminu Kano International Airport today (25...
25/08/2023

The NNPP National Leader, HE Sen. Rabiu Musa Kwankwaso arrived Kano at Mallam Aminu Kano International Airport today (25th August, 2023).

Sigh by
Abubakar yunusa
Gogan kwankwaskiyya fagge

Address

Daura
Katsina

Telephone

+19133207134

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim lawai taballawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share