03/11/2024
BAYYANAR MUMMUNAR AƘIDAR SHI'A A RIBAN GARMU DA SAURAN GARURUWANMU (1)
Lallai yazama dole muyi bayanin A kan illar wannan Addini na shi'a baya halatta yin shiru k**ar yanda Sheikh ibn bazz yafaɗa cikin Alfatawa nasa yace :
فلايجوز لأهل العلم السكوت وترك الكلام للفاجر والمبتدع والجاهل فإن هذا غلط عظيم ومن أسباب انتشار الشر والبدع واختفاء الخير وقلته وخفاء النسة ))
Ma'ana Baya halatta Ga Ma'abota ilimi yin shiru Akan Fajirai da Yan Bidi'ah da Jahilai, Domin yin Hakan sakachi ne mai Girma kuma Daliline na yaɗuwar Sharri da Bidi'ah, da Ɓoyuwar Alkhairee da Ƙaranchinsa, Da kuma Ɓoyuwar Sunnah.
To a ƙarƙashin wannan mukeso kusan cewa addinin shi'a yasaɓawa addinin sayyidina Aliyu (R) Domin Sayyidina Aliyu ya yadda da shigabancin Sayyidina Abubakar R. Amma Shi 'A basu yadda ba sam sam
MANZON ALLAH S.A.W DA KANSA YA UMARCI SAYYIDINA ABUBAKAR R.A YAYI LIMANCI MAGANA INGANTACIYYA DAGA BAKIN SAYYIDINA ALIYYU DAN ABI TALIB R.A
HAKA NAN MANZON ALLAH S.A.W YAYI SALLAH ABAYAN SAYYIDINA ABUBAKAR R.A
(1) RUWAYA TA FARKO: YAZO ACIKIN LITTAFI MAI SUNA "KITABUSH-SHARI,AH" NA BABBAN MALAMIN HADISIN NAN MUHAMMAD IBNUL HUSAIN WANDA AKAFI KIRA DA (AL-AJURRIY) AN HAIFESHI SHEKARA TA 264 bayan hijra, yau shekaru 1200 da wani abu kenan. Yace :
حدثنا أبو سعيد أحمد بن محمد بن زياد الأعرابي قال حدثنا إبراهيم بن فهد قال حدثنا محمد بن خالد الواسطي قال حدثنا شريك عن أبي بكر الهذلي عن الحسن قال: قال علي بن أبي طالب رضي الله عنه قدم رسول الله صلى الله عليه وسلم أبا بكر رضي الله عنه يصلي بالناس وقد رأى مكاني وما كنت غائبا ولا مريضا ولو أراد أن يقدمني لقدمني فرضينا لدنيانا من رضيه رسول الله صلى الله عليه وسلم لديننا
Duba Kitab Ash-Shari,ah na AL-AJURRIY wanda aka haifeshi 264 bayan hijra
FASSARA: Daga Alhassan dan Aliyyu dan Abi Talib, yace: ALIYYU BIN ABI TALIB yana cewa: " Annabi S.a.a.w ya gabatarda ABUBAKAR ALLAH YA KARA MASA YARDA akan ya Jagoranci Sallah ga Mutane, kuma alhalin Manzon Allah ya ganni awajen, kuma ban kasance bana wajen ba, haka nan ban kasance MARAS LAFIYA ba, da ace Manzon Allah yayi nufin ya gabatardani nayi limancin to da ya gabatarda ni, wannan yasa muka AMINCE MUKA YARDA da wanda Annabi s.a.w ya AMINCE YA YARDA dashi acikin addininmu, mu kuma sai muka YARDA dashi aduniyarmu (wato yana nufin ABUNAKAR R.A da kuma KHALIFANCINSA)" duba kitabushshari,ah na Al, Ajurriy, da Isnadinsa INGANTACCE k**ar yadda na kawo da larabci asama.
Wannan hadisi yazo daga bakin LIMAMAN DA 'YAN SHI,AH SUKE ƘARYAN CEWA NASUNE KUMA DUKKANSU MANYA MANYA HAR BIYU WATO ALHASSAN DA MAHAIFINSA ALIYYU R.A ALLAH YA KARA YARDA DASU.
MANZON ALLAH S.A.W YAYI SALLAH ABAYAN ABUBAKAR R.A
(2) HADISI INGANTACCE YA TABBATA ACIKIN LITTAFIN ALMUJTABA NA IMAM ANNASA,IY WANDA YA BAR DUNIYA 303 BAYAN HIJRA, KUMA NASIBAWA NE S**AYI SANADIYYAR MUTUWARSA, KUMA BABBAN MASOYI NE GA AHLUL BAITI, WANNAN YASA WASU SUKE JINGINA SHI'A GA SHI,ANCI GARESHI AMMA MAGANA CE MARAS MAK**A, MAGANA TA GASKIYA SHINE BA DAN SHI,AR RAFILAWA BANE!
BARI MUJE GA RIWAYAR:
عن أنس بن مالك رضي الله عنه قال: آخر صلاة صلاها رسول الله صلى الله عليه وسلم مع القوم خلف أبا بكر في ثوب متوشحا
MA'ana Anas bin Malik yace: " Sallar karshe da Manzon Allah s.a.w ya Sallata tareda Mutane ya Sallaceta ne abayan ABUBAKAR R.A....." duba ALMUJTABA NA IMAM ANNASA,IY haka nan IMAMU AHMAD CIKIN MUSNADINSA KARKASHIN HADISAN ANAS R.A
(3) HAKA NAN GA WATA RIWAYAR INGANTACCIYA:
عن الأسود عن عائشة رضي الله عنها قالت: صلى رسول الله صلى الله عليه وسلم خلف أبا بكر قاعدا في مرضه الذي مات فيه
Daga Aswad Almajirin Nana Aishatu r.a, daga ita Nana Aisha r.a ta ce: " Manzon Allah s.a.w yayi SALLAH abayan ABUBAKAR R.A azaune acikin rashin lafiyarsa da ya bar duniya acikinta" AL-IMAMU IBNU KATHIR BABBAN MALAMI MASANIN TARIHI DA HADISI DA TAFSIRI YAKE CEWA إسناده جيد ISNADIN WANNAN RIWAYA INGANTACCE NE duba littafinsa ALBIDAYA WAN-NIHAYA Juz,i na 5, shafi mai lamba 206.
HAKA NAN BABBAN MALAMIN NAN MASANIN HADISI DA FIQHU WATO IBNU ABDILBARRI WANDA AKA HAIFE SHI 368 bayan hijra YA NAQALTO ACIKIN SHARHINSA GA LITTAFIN MUWATTA,I MALIK DAGA IBNUL QASIM SHI KUMA DAGA IMAMU MALIK R.H
عن ابن القاسم عن مالك عن ربيعة ابن عبدالرحمن أن رسول الله صلى الله عليه وسلم خرج وهو مريض وأبو بكر يصلي بالناس فجلس إلى أبي بكر فكان أبو بكر هو الإمام وكان رسول الله صلى الله عليه وسلم يصلي بصلاة أبي بكر
Daga Ibnul Qasim, daga Malik r.h, daga babban malamin nan na garin madina alokacinsa RABI,ATU DAN ABDIRRAHMAN daga ANAS DAN MALIK yace: " Manzon Allah s.a.w ya fito alhalin baida lafiya, ga kuma Abubakar r.a yana LIMANCIN SALLAH ga Mutane sai Annabi s.a.w ya zauna kusa da Abubakar sai ABUBAKAR R.A YA KASANCE SHINE LIMAMI Manzon Allah yana yin Sallah da Sallar Abubakar.
WANNAN KADAN KENAN DAGA CIKIN RIWAYOYI INGANTATTU MASU YAWA DA S**A TABBATARDA CEWA ANNABI S.A.W YAYI SALLAH ABAYAN ABUBAKAR R.A.
AKWAI KUMA RIWAYOYI MASU YAWA WANDA DUK MAI KARATU YASAN DASU ,WANDA S**A TABBATARDA MANZON ALLAH YA UMARCI ABUBAKAR R.A YAYI LIMANCI GA SAHABBAI, K**AR YADDA YAKE CIKIN SAHIHUL BUKHARI DA MUSLIM DA MUWATTA,I MALIK DA SAURAN MANYAN LITTAFAN HADISAI MASU YAWA.
AMMA DA YAKE YAN SHI,AH MUGAYEN DAQIQAI NE, JAHILAI BASA KARATU SAI AKA SAMU SUNA KANTARA QARYAR BANZA WAI BA INDA YA INAGANTA AN UMARCI ABUBAKAR R.A YAYI LIMANCI, KAI KAJI JAHILCI D HAUKA!
TO MUJE MA AHAKA...! SHIN KUMA AKWAI INDA AKA UMARCI ALIYYU R.A YAYI LIMANCI???? IDAN KUN ISA KU KAWO MANA MU GANI, NI DAI GASHI NA KAWO MUKU.
DUK DA CEWA YAN SHI,AH SUNA JINGINA KANSU NE GA ALIYYU R.A, DOMIN SHI BAI SAN DA ZAMANSU BA, BAYA TAREDASU, ALIYYU R.A NAMU NE BA NASU BA! AMMA DUK DA HAKA NI ABDULHAMID IBRAHIM RG NA QALUBALANCESU SU KAWO WAJEN IDAN SUN ISA GA FILI GA MAI DOKI.
To Kunga Addinin Aliyyu ya sallama don haka namune Shukuma Addinin 'yan Shi'A Basu sallamaba don haka su bana nabane don muke ƙira da bannan murya 'yan uwanmu cewa kusani Addinin shi'A da ban islam da ban don haka kunesanci Shi'a Allah yakiyaye Ameeen
In sha Allahu fitowa tabiyu zamu bayyana rarrabuwan shi'a da aikinta na ta'addanci A cikin Al ummah ,,,