09/05/2022
DARUL QURRAH OLD STUDENTS ASSOCIATION OF NIGERIA daqosan
Ina Mai fara wa da godiya ga mahalichi na Wanda ya daura mu akan wannan hanyar na taimaka ma wannan tafiya Mai albarka.
Hakika jiya a wurin walima da tabbatar da EXCO na wannan gida Naga hadu da wasu abubuwada da s**a burge ni wallahi Wanda ba abinda zance sai hamdan katheeran
Zan fara da gode wa maluman mu da s**a ba dama waanda muke tare dasu k**ar irin su
Dr nur s Khalid
Mal saratu bnt Musa
Mal Aisha bnt sulaiman
Mal Fatima bnt Isa
Mal umma
Ummu rauda
Allah ya saka muku da aljannah
Ina Kara godiya ga EXCO s Dina a wannan tafiya waanda suke tare damu a Koda yaushe Allah ya albarkaci komai naku ya Kuma daukaka darajar ku
Godiya masu tarin yawa ga sauran dalibai waanda s**a bada gudumawa da karfi su wajan tabbatar da wannan taro Kuma Allah ya albarkaci komai naku ya Kuma daukaka darajar ku
Daga karshe Ina ma kowa fatan alkhairi da fatan kowa ya koma gidansu lpy qalau
Allah ya saka da alkhairi
Kuma Ina Kira ga dukkan EXCO akwai meeting da zamu gudanar ranan lahadi 15-05-22
Lokachi 04:30
Allah ya kaimu Rai da lfy
Sign: Umar saleh Husari
Chairman DARUL QURRAH OLD STUDENTS ASSOCIATION OF NIGERIA daqosan
08-05-22