Darul Ulum Bauchi

Darul Ulum Bauchi Teaching Arabic Language and Islamic Education/Daura and &Other Arabin and
Islamic propagation

19/06/2026
MASU NEMAN BAYANI DALLA DALLA GAME DA DARUL-ULUM BAUCHI Makarantar su Mal. Abu-Aneesah Ibrahim Hanafi
18/06/2026

MASU NEMAN BAYANI DALLA DALLA GAME DA

DARUL-ULUM BAUCHI

Makarantar su Mal. Abu-Aneesah Ibrahim Hanafi

Ina MAHADDATA Alqur'ani dasuke burin Gyaran haddarsu Muna Tallata muku📖 BANGAREN GYARAN HADDAR ALƘUR'ANI CIKIN WATA TAKW...
16/06/2026

Ina MAHADDATA Alqur'ani dasuke burin Gyaran haddarsu

Muna Tallata muku

📖 BANGAREN GYARAN HADDAR ALƘUR'ANI CIKIN WATA TAKWAS 📖

Daga katafariyar makarantar DARUL-ULUM BAUCHI

Muna sanar da buɗe rajistar shirin gyaran hadda da inganta karatun Alƙur'ani mai girma, wanda ya ƙunshi:

✅ Karɓan Hadda Kullum
✅ Rubutun Alƙur'ani
✅ Tantance Matakin Karatun Ɗalibi
✅ Sanin Sirrori da Ma'anonin Alƙur'ani
✅ Gyaran Tilawa
✅ Gyaran Tadbiƙi
✅ Gyaran Sauti da Makhārijul Hurūf
✅ Tadabburin Alƙur'ani

📅 Ranaku: Asabar da Lahadi
🕗 Lokaci: Karfe 8:00 na Safe
📍 Wurin Karatu: Makarantar DARUL-ULUM, Baba Sidi Primary School, Bauchi

💳 Kuɗin Form: N1,000
📝 Kuɗin Rajista: N5,000

☎️ Domin Karin Bayani, a Tuntube Mu Ta Wadannan Lambobi:

📞 08030912212
📞 08164692344
📞 08065155443

✨ Darul-Ulum Bauchi — Inda ake gina ƙwararrun mahaddata da masu ingantaccen karatun Alƙur'ani.

"Kamar yadda kuka sanmu, in shā Allah ba za mu ba ku kunya ba."

Allah Ya sanya albarka, Ya sa a ci moriyar Alƙur'ani duniya da lahira. Ameen. 🤲

10/06/2026
06/12/2025

دار العلوم لتعليم اللغة العربية والثقافة الإسلامية.

Sunan makaranta : Darul-ulum for teaching Arabic language and Islamic Education.

Matsuguni : Baba-sidi primary School Bauchi.

Ranakun karatu: Asabat da lahadi ne kadai ahalin yanzu.

Tsarin Karatu :
Makarantar tana bada karfi ne wa karantarda magidanta da matasa da maaikata maza da Mata sannan tanada bangarori Hudu :

1st: Koyon karatun Al'qur'ani da Tajweedi da Sanin ma'anoni abunda aka haddace.
Lokaci : 8:00 Zuwa 9:00 nasafe.

2nd : Gogarda Mahaddata Alqur'ani
- Haddan Manzumaat.
- Haddan Kalimaat
Dasauransu.
Lokaci : 8:00 Zuwa Tara nasafe.

3rd. Koyon Tsantsar Larabci dawasu darusa na Addini.
- rubutu, karatu, magana, da saurara a Gane.
Lokaci : 9:00 Zuwa 12:00 narana.
Wadda wannan bangare tana da mataki 4 gwargwadon matakin mutum, (Step 1 to 4) gwargwadon yadda interview yanuna.

4th. Bangare Mai suna: *Ma'ahad* na watanni hudu ne wadda ake Karantar da dukkan darusan Higher Islam kamarsu : Ulumul Qur'an, Fiqhu da usul, Musdalahul hadis, Ulumut tafseer, Adab, Balaga, Arud, da Nahwu da Sarfu. Yin hakan zaizam tamkar Training ne wa masu shaawar cigaba da karatunsu a jami'oin Musulunci taydda duk jamiar dasukaje Insha Allah zasuyi duka dauka, dama wadanda suke Neman bunqasa iliminsu na Larabci da addini.
Lokaci : 9:00 Zuwa 12:00

5th Bangaren Kananan Yara yadda ake Karantar dasu : Hada Bakaken Larabci, Haddan Alqur'ani, Harshen Larabci dakuma Azkar.
Lokaci : 8:00 Zuwa 12:00


Malamai : tanada Qwararrun malamai a dukkan Bangarori wadda mafi yawancinsu sunyi karatune a jami'ar muslunci dake Kasar Nijar, dasauran jami'oi.

Nishadaat :
A kowani wata ana gabatar da wani Abu domin qara wayar da daliban ilimi Kamar :
- Debate
- Quiz
- maqala
- daily news
- gayyato wani Malami domin fadakarwa.

Sakamako : wannan makaranta tana gogar da dalibai na fita kunya wadanda duk inda aka turasu domin bada gudumawa insha Allah bazaa samu matsala ba.

- bisaga Haka koyaushe kake Neman gogaggen Malami a makarantarka kagarzayo aba

04/12/2025

Bismillah

03/12/2025

BISMILLAH

Address

Rahama Bauchi

Telephone

+2348030912212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Ulum Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Darul Ulum Bauchi:

Share