Sidi Mamman Asarakkawa Institute

Sidi Mamman Asarakkawa Institute smaiqs

02/06/2024

Hasbunallahu wa ni imal wakil

15/12/2021

Innaa lillaahi wa innaa ilaihi raaji'uun
Dukkan mai rai sai ya dandani zafin mutuwa kafin ya koma xuwa ga ubangijinsa,

Cikin alhini da jimami ina mai anfani da wannan dama na sanar daku cewa Allah mai kowa mai iko ya yima yayar mahaifin malam ABUBAKAR IBRAHIM USMAN rasuwa.

Allah muke roko ya gafarta mata ya yafe mata kura kuranta ya kuma karbi bakuncinta yasa ALJANNAR FIRDAUSICE Makomarta taredamu baki daya.

Bayan haka muna neman addu'arku zuwa gareta.

ADMISSION! ADMISSION! ADMISSION!
06/09/2021

ADMISSION! ADMISSION! ADMISSION!

21/05/2021

ASSALAMU ALAIKUM

Kasancewar sati daya ya rage malamai da dalibai su dawo makaranta, yana da kyau kuma ya kamata a shawarce akira mitin kafin adawo makaranta domin dibawa da tsarawa da gyara duk wani abinda ya dace na karatun dalibai,da kuma tattauna wasu muhimman abubuwa na makaranta domin samun cigaba mai dorewa,

Kamar
TIME TABLE
SYLLABLES
ACTION PLAN
CLASSES
STUDENT
TEACHERS
AND SOME OTHER RELATED ISSUES.

Amma fa wannan shawaratace da kuma tinanina, idan anga dacewar yin hakan.

Wassalamu Alaikum

21/04/2021

PRESS RELEASE

THE CHAIRMAN GOVERNING BOARD HAS DIRECT THE PAYMENT OF THE MONTH OF APRIL FOR SCHOOL WORKERS

31/03/2021

ALHAMDULILLAH!
ALHAMDULILLAH!
ALHAMDULILLAH!

Assalamu AlaikumAmadadin malaman wannan makaranta mai albarka ina mai anfani da wannan dama muka mika godiyarmu  ga ES A...
26/02/2021

Assalamu Alaikum

Amadadin malaman wannan makaranta mai albarka ina mai anfani da wannan dama muka mika godiyarmu ga ES Arabic board Dr Umat Altine dandin mahe,Chairman TSB, Garba Bello, Professor Aljannare,Dr Usman Jabga, Alh. Mu'azu, Alh Sani Mande Alh Muhammad Ladan, Sidi Mammn Family, da duk wadanda s**a taimaka akan ganin wannan makaranta ta fita daga cikin ma wuyacin halin da wasu marassa kishi s**a jefata, haka kuma muna godiya da kuka zabona hazikin shugaba mai ilmi akan fannona da dama da hakuri da dattako wanda yasan yakamata(MALAM ABUBAKAR IBRAHIM USMAN)

Ake muke kira ga duk mai yiwa wannan makaranta fatan alkhairi cewa ka su yarda da wasu yan baranda da suke yawo dal labarin kanzon kuregi da yada takardun karya akan lamurran makaranta, cewa wadannan mutane abin aminta bane kuma yanzu basu da wata alaka da wannan makaranta, duk mai son alaka da makaranta yanzu kai tsaye yazo makaranta ko ya tuntubi sabon shugaba watau MALAM ABUBUKAR IBRAHIM USMAN Domin neman karin bayani.

muna godiya da hadinkan da kuke bamu akoda yaushe

KABIRU UMAR IMAM
SAKATAREN WATSA LABARAI
SIDI MAMMAN INSTITUTE

Heavy rainfall at Sidi Mamman Asarakkawa Institute As farfaru bugun Abuja swimed in to workers account of the school as ...
25/02/2021

Heavy rainfall at Sidi Mamman Asarakkawa Institute As farfaru bugun Abuja swimed in to workers account of the school as of early of today thursday 25-FEBUARY,2021, This is an effort and work done by governing board and our eliquent director of the school.

Thank you sir,
we very grtful

16/02/2021

GODIYA! GODIYA! GODIYA!

Amadadin shuwagabannin gudanarwa da malaman wannan makaranta, suna mika gaisuwarsu tamusamman da bangajiya ga wadannan muhimman mutane kamar haka:

Hon, Commissioner of Education
Executive Secretary Arabic Board
Chairman TSB
PTA Chairman
Chairman sokoto factory

Akan jajan cewarsu da kariya da gudumuwarda suke baiwa wannan mukaranta. Allah yasaka muku da mafificin alkhairi ya kuma masu kariya ga dukkan al amurransu

MUNGODE! MUNGODE! MUNGODE!

KABIRU UMAR IMAM
Publicity Secretary

*35th Sokoto state Qur'anic Recitation competition*            *CLOSING CEREMONY**SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!*A madadi...
15/12/2020

*35th Sokoto state Qur'anic Recitation competition*

*CLOSING CEREMONY*

*SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!*

A madadin Hukumar ilimin Larabci da Addinin musulunci ta jihar sokoto Ana sanar da kowa da kowa cewa za a rufe musabaqar jihar Sakkwato karo Na 35 tareda bada kyautuka ga wadanda Allah ya baiwa nasara kamar haka:-

*Rana:- Talata 22-12-2020*

*Wuri:- A Harabar Qaramar Hukumar mulkin BODINGA*

*Lokaci:- 10:00am*

Azo lafiya Kuma Azo cikin lokaci

_SANARWA daga shugaban gudanarwa na musabaqar jihar Sakkwato_
*Alhaji Ibrahim Salisu Katuru*

29-04-1442
15-12-2020

Address

KOKO Road SOKOTO
Sokoto
4488

Telephone

+2348063336237

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sidi Mamman Asarakkawa Institute posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Sidi Mamman Asarakkawa Institute:

Share