National Association Of Isa Local Gov’t Students - NAILS

National Association Of Isa Local Gov’t Students - NAILS ILSA NATIONAL BODY

26/12/2025

Ruhutawar Comrd Isma'ila Abubakar Isa

NATIONAL ASSOCIATION OF ISA LOCAL GOVERNMENT STUDENTS (NAILS).

Qungiyar dalibbai ta kasa reshen karamar karamar hukumar mulkin Isa, Na samu damar halartar bikin wannan Qungiya mai albarka karni na hudu, harma da karrama ni akayi dukda abun ya zomin kwatsam!

Alhamdulillahi! naga abubuwa masu matukar muhimmanci da zasu taimakawa yaran mu dama Al'ummar kasar Isa baki daya muddin wadannan matasa s**a samu goyon baya.

Dama dai wannan Qungiya, Qungiya ce ta ilimi wadda taiyi fice a cikin dukkanin Qungiyoyin ilimi da muke dasu a kasar Isa in kaccire UWA! SHA KUNDUM! wato Qungiyar "ISA VOLUNTEERS FORUM (IVF)" wadda kusan ince ba dalibbai ba har uwayen dalibbai da ita kanta kasar Isa sun amfanu ko ince suna kan amfanuwa da (IVF).

Alal hakikanin gaskiya, ayukkan IVF ayukka ne da s**a mamaye kasar Isa da kewayenta, hakika wannan Qungiya tayi sunan da tarihi bai taba mancewa da ita duk tsawo da lalacewar zamani.

Muna rokon Allah ta'ala yakara karfafa muna jagororin cikinta kuma yaci gaba da basu ikon aiwatar da abubuwan da s**a saba na alkhairi ba tareda nuna wariya ko bangarancin akida dana siyasa ba.

Nayi jawabin abu ukku (3) a wajen taron jiya:--

1. Jin-jina ga Qungiyar (NAILS)
2. Kalubalantar Qungiyar (NAILS) Da kuma
3. Roko zuwa ga Qungiyar (NAILS)

1. JIN-JINATA GA QUNGIYAR, Akan irin kokarin da sukeyi ne na zaburar da yaran mu (Dalibbai) akan mahimmancin ilimi da nuna kwazo da jajircewa wajen zama mai ilimi.

Wadannan zaratan matasa da muke dasu Isa, hakika nan gaba kadan! ta sanadiyarsu Isa zata dawo da martabar ta da muka sani shekarrun da s**a gabata kamin lalacewar zamani, Allah ta'ala yasaka masu da alheri kuma yakara masu kwarin guiwar hada kawunansu dan ciyarda kasar Isa gaba amin.

JIN-JINA 💪GA TEAM ABB (MAZA DA MATA.)

2. KALUBALEN DA NA JEFAMA QUNGIYAR, Duk dayake tun awajen taron sun wal-wale min abunda na kalubalen ce su dashi na rashin gaiyatar duk wani dan kasar Isa dayake amfanuwa ko yake kan amfanu da wannan kasa tamu mai albarka, tun daga kan 'yan siyasar kowane bangare dake cikin kowace jam'iyya, 'yan kasuwa, 'yan boko, ma'aikatan gwamnati, attajirrai, jami'an tsaro, malammai da kuma sarakunan mu.

Amma abun takaichi da bakin ciki, wai ashe babu mutum guda daga cikin wadannan Categories na mutane dana lissahwa da wannan Qungiya bata gaiyata ba, wanda kashi 80/100 wallahi babu su babu wakilcinsu.

Hmmmmm! lalle dayawansu aiki yayi masu yawa da zasu samu damar halartar irin wadannan muhimman abubuwa na ilimi, haka kuma basuda lokacin da zasu tura wakillansu a irin wadannan wurare na ilimi, amma sunada lokacin da zasu tura shashashun cikin mu wajen tayarwa da Al'umma tarzoma ko saiwa yaransu wayoyin zagin bayun Allah da yimasu kazahi.

Muna yiwa ire-irensu albishirin cewa lokaci yayi kuma matasa mun waye, wanda duk keson cigaban kasar mu muna tare dashi, haka zalika kuma wanda duk baya tareda mu wajen taimakawa Al'umma akan inganta ilimi muma bamu tare dashi ko waye shi.

Bayan haka kuma, zamu kalubalen ce su akan rashin zuwansu ko tura wakillansu yayinda akayi masu irin wannan muhimmiyar gaiyata.

Duk hwa wani girma ko matsayin mutum kasar Isa ce silarsa kuma itace tutiyarsa, muddin shi dan kasar Isa din ne, daga nan ko kasar SIN ko yakkoma da zama.

3. ROKONA GA QUNGIYAR, Zamansu na 'yan asalin kasar Isa kuma wadanda s**a koyo tarbiya da ilimi, Na roki dasu rarrabu tsakaninsu zuwa makarantun nen mu dake cikin gari dan koyawa yaran mu (Dalibbai) abunda s**a koyo daga makarantunsu, wanda yin hakan shi zai kara inganta wannan Qungiya ya kuma taimakawa dalibban mu wajen gogewa zuwa makarantun nen gaba da sakandiri ko jami'a, kamar yada daya daga cikinsu Comrd Jabir Salis Isa ya doko lokacin ina Head Master ban mancewa.

Daga karshe, Amadadin hukumar ilimi reshen karamar hukumar mulkin Isa, muna mika godiyar mu ga wadannan jajirtattun matasa 'yan kishin kasar Isa, ko shakka babu, bangaren ilimi A shirye muke da basu kowace irin gudummuwa dan ganin yaran mu (Dalibbai) sun samu ingantacciyar tarbiya da ilimi Insha Allahu.

Allah ta'ala yakara kawo muna zama lafiya da kwanciyar hankali, ya kara yalwanta muna irin mutanen dake kokari wajen karfafa zaman lafiya da habbaka ilimin yaran mu amin.

Naku Akullum!
Comrd Isma'ila Abubakar Isa
NUT Chairman, Isa Branch.
Juma'at Qareem! 26th December, 2025.

25/12/2025

‎AWARD COLLECTION NOTICE

‎The Leadership of the National Association of Isa Local Government Students (NAILS) hereby formally informs and invites the under-listed individuals to collect their Award of Recognition, duly presented in their honour:

‎Yusuf Abdul Bube
‎Murtala Umar
‎Nafiu Kabiru
‎Abubakar Nuhu
‎Munir Sa'ad
‎Faruk Lawal
‎Bashar Isah
‎Mustapha Muh’d
‎Abdullahi Ibrahim
‎Suleiman Barau
‎Abdul Rahman D’Juma
‎Sadiku Muh’d
‎Aminu Garba
‎Samir Muh’d

‎This award is in recognition of your immense contributions, commitment, and dedication to the formation and early development of the Association during the tenure of Comr. jabir salis isa, the Pioneer Leader of the Association. Your efforts and support at that foundational stage of NAILS remain invaluable and are deeply appreciated by the Association.
‎Kindly be informed that this award was duly approved and produced at the appropriate time. However, due to certain unavoidable circumstances at that period, it could not be presented to you as initially intended.

‎In view of this, all the above-mentioned comrades are hereby cordially invited to visit the Isa Local Government Secretariat today at exactly 11:00 a.m. for the collection of the award, as a mark of our enduring gratitude and recognition of your selfless service to the Association.

‎Please accept the assurances of our highest esteem and appreciation.
‎Thank you for your continued support and contributions to the growth and unity of the National Association of Isa Local Government Students (NAILS).

‎Yours faithfully,
Founding ‎Leadership of NAILS.

25/12/2025

‎OFFICIAL NOTICE: AWARD PRESENTATION CEREMONY

‎The Leadership of the National Association of Isa Local Government Students (NAILS) hereby announces an Award Presentation Ceremony in recognition of schools that emerged victorious during the 4th NAILS Annual Week, as well as selected eminent personalities for their invaluable contributions to education, leadership, and community service.

‎In this regard, the under-listed awardees or their duly authorized representatives are respectfully invited to attend and receive their awards.

‎1- HRH Alhaji Nasiru Shehu Malami ( Sarkin Gobir)
‎2-Alhaji Umar Ajiya Isa (Ajiyan Sokoto)
‎3- Prof Muazu Shamaki Isa
‎4-Dr. Sabiu Salihu Malan
‎5- Malam Abdullahi Adamu
‎6-Arch Aminu Ambaya (Jarman Isa)
‎7-Alhaji Sharehu Abubakar Kamarawa
‎8-Senator Ibrahim Lamido
‎9-Alhaji Mustapha Bakwai (E.S Isa)
‎10-Hon Auwal Wali (Santurakin Isa)
‎11- Alhaji Lauwali Miyatti
‎12- Alhaji Ahmad Sani
‎13- Hon Aminu Abdullahi (Director Health)
‎14- Hajiya Shafa Wali
‎15- Hon Rilwanu Abubakar Shallah
‎16- Hon Isah Muh'd Dandela
‎17- Hon Junaidu Ibrahim (Wakilin Matasa)
‎18- Comrd Jabir Salis Isa
‎19- Comrd Ismaila Abubakar (NUT)
‎20- Comrd Abdulaziz Bawa Bello

‎Date: Thursday, 25th December, 2025
‎Venue: Isa Local Government Hall
‎Time: 11:00 a.m. prompt

‎This event serves as a mark of appreciation and recognition for dedication, commitment, and selfless service to the development of Isa Local Government and its students.

‎May Allah grant us safe attendance and a successful ceremony.

‎Signed:
‎Aliyu Abubakar Isa
‎Secretary General
‎National Association of Isa Local Government Students (NAILS)
‎24th December, 2025

24/12/2025

UPDATE!!
The 4th NAILS Annual Week is underway. Updates and pictures from the program will be communicated in due course.

‎BEHOLD!‎‎The National Association of Isa Local Government Students (NAILS), hereby presents the updated calendar of act...
21/12/2025

‎BEHOLD!

‎The National Association of Isa Local Government Students (NAILS), hereby presents the updated calendar of activities for the NAILS 4th Annual Week (Team A.B.B 2025).

‎This annual programme is aimed at promoting academic excellence, unity, and positive development among students and the Isa Local Government community.

‎Date: 22nd – 25th December, 2025
‎Time: 9:00 AM Daily
‎Venue: Isa Local Government Hall

‎We respectfully invite students, stakeholders, and the general public to grace this memorable occasion.

‎NAILS remains Committed to Unity Among All for Positive Development.

‎Signed
‎Comr. Aliyu Abubakar
‎Secretary,
‎NAILS.

‎MINUTES OF THE MEETING OF THE NATIONAL ASSOCIATION OF ISA LOCAL GOVERNMENT STUDENTS (NAILS)‎‎A meeting of the National ...
13/12/2025

‎MINUTES OF THE MEETING OF THE NATIONAL ASSOCIATION OF ISA LOCAL GOVERNMENT STUDENTS (NAILS)

‎A meeting of the National Association of Isa Local Government Students (NAILS) was convened today, bringing together the Association’s Executive members, Presidents of various tertiary institutions, and distinguished members of the Board of Trustees.

‎Attendance:

‎• NAILS Executive Members
‎• Presidents of Various Institutions
‎• Members of the Board of Trustees

‎Purpose of the Meeting:
‎The meeting was convened to deliberate on critical matters affecting the Association, with particular emphasis on strategic planning, organizational harmony, and the successful ex*****on of upcoming programs.

‎Deliberations:

‎1. Preparation for the Third Annual Week:
‎The meeting extensively reviewed the level of preparedness for the forthcoming Third Annual Week. Roles, responsibilities, expectations, and logistical arrangements were thoroughly discussed to ensure a well-coordinated and successful program.

‎2. Scholarship Payment Progress:
‎Members were briefed on the current status of scholarship disbursements. Progress made was acknowledged, while pending challenges were identified, alongside proposed measures to ensure timely resolution.

‎3. Review of the Previous Annual Week:
‎Challenges encountered during the previous Annual Week were critically examined. Lessons learned were highlighted, and constructive suggestions were made to improve the quality and impact of future programs.

‎4. Challenges Facing the Association and the Way Forward:
‎The meeting deliberated on various administrative, institutional, and leadership challenges confronting the Association. Members proposed practical solutions aimed at strengthening unity, transparency, and effective service delivery within the Association.

‎Briefing and Remarks by the Board of Trustees:
‎The Board of Trustees, led by its Chairman Comr. Jabir Salis Isa was comprehensively briefed on the affairs of the Association, including welfare issues, leadership concerns, and programmatic expectations.

‎In his remarks, the Chairman of the Board of Trustees Comr. Jabir, strongly advised the Executive members under the leadership of Comr. Abdulazeez Bawa Bello to take all necessary steps to ensure the peaceful and timely resolution of the ILSA–SSU leadership saga, emphasizing that unity and cooperation remain vital to the progress of the Association.

‎He further urged the Executive Council to actively involve the Isa Local Government Authority and relevant Education Authorities to ensure the successful planning and ex*****on of Association programs. The Chairman also offered several pieces of advice, encouraging discipline, inclusiveness, accountability, and sustained collaboration among all stakeholders.

‎Conclusion:
‎The meeting concluded on a positive and constructive note, with renewed commitment from the Executive Council, Presidents of various institutions, and the Board of Trustees to work collectively towards the growth, stability, and overall success of the National Association of Isa Local Government Students (NAILS).

‎Signed:

Comr. Aliyu Abubakar,
‎Secretary
‎National Association of Isa Local Government Students (NAILS).

CONGRATULATORY MESSAGE TO OUR ESTEEMED STAFF ADVISER On behalf of all the students from Isa Local Government, we proudly...
10/10/2025

CONGRATULATORY MESSAGE TO OUR ESTEEMED STAFF ADVISER

On behalf of all the students from Isa Local Government, we proudly extend our heartfelt congratulations to our highly respected Staff Adviser, Mr. Abdullahi Adamu, on his well-deserved promotion to the esteemed position of Deputy Bursar at Sokoto State University, as approved by the Governing Council.

This outstanding achievement is a true reflection of your unwavering dedication, integrity, and excellence in service. Your consistent support, guidance, and mentorship have left a lasting impact on the student community—particularly those of us from Isa LGA—who have benefitted immensely from your leadership and encouragement.

As you assume this new and greater responsibility, we pray that Almighty Allah (SWT) grants you more wisdom, strength, and success in all your endeavours. May this promotion be a stepping stone to even greater accomplishments.

Once again, congratulations Mr. Abdullahi Adamu. Isa LGA students celebrate and stand proudly with you!

Signed:
Comr. Aliyu Abubakar Isa
SECRETARY CTC, NAILS.

Sanarwa daga Kungiyar Hadakar Daliban Isa, National Association Of Isa Local Government Students(NAILS)A yau kungiyar ha...
04/09/2025

Sanarwa daga Kungiyar Hadakar Daliban Isa, National Association Of Isa Local Government Students(NAILS)

A yau kungiyar hadakar dalibai ta Isa (National Association of Isa Local Government Students – NAILS) ta gudanar da muhimmiyar ganawa tare da shugabannin dalibai daga cibiyoyi daban-daban domin tattaunawa kan al’amuran da s**a shafi rayuwar dalibai da al’ummar mu baki ɗaya.

Babban abunda tattaunawar tafi mayar da hankali akai shine matsalar tsaro da ke addabar yankin Isa, tare da neman hanyoyin da za a iya bi domin kawo karshen wannan ƙalubale da ya shafi kowa da kowa.

Haka kuma, an yi dogon bayani kan batun monthly allowances da ake bawa kungiyar, Wanda dasu kungiyar ke gudanarda ayyukanta tun inda aka fito, Amma yanzu aka dakatar da shi, Shugabanni da mambobin kungiyar sun yi kira da dattaku ga hukumar karamar hukumar Isa da ta duba wannan batu cikin adalci da kuma ci gaba da biyan wannan alawus domin gudun durƙushewar ayyukan dalibai da ake gudanarwa.

Zaman ya samu halartar wakilai daga cikin Board of Trustees na kungiyar, tare da jagoran kungiyar Abdulazeez Bawa Bello, ( CTC Chairman NAILS ) wanda ya ja ragamar taron cikin nutsuwa da hikima.

Kungiyar ta sake tabbatar da kudirinta na ci gaba da zama muryar dalibai da kuma kare muradun jama’ar Isa baki ɗaya.

NAILS 3RD ANNUAL WEEK 2024;Wadannan sune Jerin Makarantun Primary da NAILS ta Gayyata domin Halartar Program dinta na Sh...
03/12/2024

NAILS 3RD ANNUAL WEEK 2024;

Wadannan sune Jerin Makarantun Primary da NAILS ta Gayyata domin Halartar Program dinta na Shekara-Shekara na Shekarar 2024 Insha Allah.

Gebe A Ward;
1-kamarawa Primary School
2-Kagara Model Primary School

Gebe B Ward;
1-Model Primary school surdubu
2-Sarkin Rafi Primary school Bafarawa.

Tozai Ward;
1.Model Primary School Tozai
2.Model Primary School satiru

Turba Ward;
1.Model Primary School Turba
2.Model Primary School Shallah

Bargaja Ward;
1.Model Primary School Bargaja
2.Model Primary School Modachi.

Isa North Ward;
1-Sarkin Gobir Model Primary School
2-Iliyasu A Model Primary School
3-Epsilon Academy Isa
4-Albishir Nursery and primary.

Isa South Ward;
1-Sardauna M.P.S Isa
2-Maitandu M.P.S Isa
3-Danmaliki M.P.S Isa
4-Walin Isa M.P.S Isa

Primary Schools zasuyi Quiz zagaye biyu... Zagayen Farko Dukkan Primary Schools daga Ward (7)... Zagaye na biyu Primary School Daya datayyi Nasarar cin maki mafi yawa daga kowace Ward.....

Date;12/12/2024
Venue Isa L.G Hall
Time;9:00 am

Allah ya ba mai rabo Sa'a, Ameen.

NATIONAL ASSOCIATION OF ISA LOCAL GOVERNMENT STUDENTS (NAILS) CTC 2024.ALHAMDULILLAH!!!I was oppotuned to Represent Chai...
19/11/2024

NATIONAL ASSOCIATION OF ISA LOCAL GOVERNMENT STUDENTS (NAILS) CTC 2024.

ALHAMDULILLAH!!!
I was oppotuned to Represent Chairman NAILS CTC and all Nailsites to
Submit Invitations for NAILS' Annual Week 2024 to all Primary and Secondary Schools across all the 10-Wards of Isa Local Government.

As part of our outreach efforts,and preparations for NAILS'S 3rd Annual Week. I embarked on a visitation tour to various primary and secondary schools in Isa Local Government to submit invitations for our upcoming Annual Week 2024. The event, slated for December 12, 2024, aims to bring together students of different Schools from various wards of Isa L.G to Buster their talent and Improve their academic excellent.

Schools Visited:
Primary Schools;
SGMPS,IAMPS,WIMPS,ANPS .... etc
2. Secondary Schools; GGDASS,GSS ISA,IAJSS,MJSS..among others.

The teachers expressed appreciation for our initiative and promised to encourage student participation.

Aliyu Abubakar Isa
Comrd Namanzo
19/11/2024
Sec Gen NAILS CTC 2023/2024.

Date: 15th November, 2024On behalf of the National Association of Isa Local Government Students (NAILS),"We are deeply s...
17/11/2024

Date: 15th November, 2024

On behalf of the National Association of Isa Local Government Students (NAILS),

"We are deeply saddened and concerned to hear about the removal of Alhaji Umar Ajiya Isa from his position as Chief Financial Officer (CFO) of NNPC. On behalf of the National Association of Isa Local Government Students (NAILS), we would like to express our shock and disappointment at this development.

Alhaji Umar Ajiya Isa has been an exemplary leader and a shining example of dedication, hard work, and integrity. His contributions to NNPC and the oil and gas industry as a whole are immeasurable. His commitment to the community and his passion for developing the next generation of leaders have been an inspiration to us all.

Alhaji Umar Ajiya Isa has had a remarkable career in the oil and gas sector, with over 30 years of experience. His achievements and contributions to NNPC and the industry as a whole are undeniable. Some of his notable achievements include:

Establishing an annual scholarship program for students from Isa Local Government, both within and outside the country

Sharing food stocks during the month of Ramadan, supporting those in need

Providing numerous boreholes for his community, addressing water scarcity and promoting development.

Contributing significantly to addressing insecurity in the region, promoting peace and stability.
We wish him:
Continued success and achievements in all his future endeavors
Good health and happiness
Strength and wisdom to continue making a positive impact
Joy and fulfillment in his personal and professional life
The support and love of family, friends, and community

May Allah bless him and grant him all his heart's desires.

We are going to miss his leadership, guidance, and mentorship. His removal is not only a loss to NNPC but also to the entire community, Sokoto State, and Nigeria at Large, We can only hope that his successor will continue to build on the foundations he has laid.

As he moves on to new challenges and opportunities, we wish him all the best. May Allah grant him success, happiness, and fulfillment in all his future endeavors. May his legacy continue to inspire and motivate us to strive for excellence.

We will always be grateful for his service and leadership. Thank you, Alhaji Umar Ajiya Isa, for being a beacon of hope and inspiration to us all.

Best wishes for your future endeavors!

Sincerely,

Aliyu Abubakar Isa
Comrd. Namanzo
Secretary General,
NAILS CTC 2023/2024.

17/11/2024

Innalillahi Wainnailaehi Raajiuun!!!

كل نفس ذائقه الموت ثم إلينا ترجعوان

Cikin Kaduwa, Alhini da Miqa wuya ga Lamarin Ubangiji, Amadadin Qungiyar Daliban Isa LG Matakin Qasa, Muna miqa ta'aziyyar mu ga Maemartaba Sarkin Gobir na Isa Alhaji Nasiru Shehu Malami, da dukkan Sauran Iyalan wannan Masarauta Mae Albarka, Kan wannan gagarumin Rashi da mukayi na Mahaefiyar kirki Hajiya Babba... Tabbas wannan Rashi ne da ya shafi dukkan Musulmi Musamman na Qaramar hukumar Isa, Sakkwato,dama Qasa baki Daya...
Tabbas wannan Baewar Allah ta rayu cikin Biyar Mahaliccin ta dakuma kyautatawa bayin Allah baki Daya...

Dawannan Qungiyar Dalibae Yan asalin Isa ke fatan Allah Madaukakin Sarki ya Gafartawa wannan Baewar Allah, Allah yasa can ta fiye Mata nan, Allah ya haskaka Makwancin ta ya yafe kura kuran ta Albarkar Annabi Muhammad S A W.

Muna miqa Taaziyyar mu ga Maemartaba Sarkin Gobir, Bunun Isa Dr Nura Malami, Sarkin Yamman Isa, Ahmad Shehu Malami, Maegirma Chairman Alhaji Shuaehu Kamarawa, Mataemakin sa Alhaji Samiru Wali, Babban Limamin Gari Malam Salisu Imam Isa da dukkan Musulmin wannan gari Mae Albarka. Allah ya bamu hakurin jure wannan rashin. Ameen

Sanarwa daga;
Aliyu Abubakar Isa
Kwamaret Namanzo
Magatakardan NAILS
18/11/2024.

Address

No 10 Ladan Street Sabon Gari Isa
Sokoto
NG.SO.IS

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when National Association Of Isa Local Gov’t Students - NAILS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to National Association Of Isa Local Gov’t Students - NAILS:

Share