Abubakar Maishanu Malja'issunna Illela Tambuwal

Abubakar Maishanu Malja'issunna Illela Tambuwal Preach,enlight And Awareness Of Peoples To Develop Entrest,learn,Value And Practice Islamic Knowledg

07/12/2024
17/08/2023

.الفجر والفرج توأمان فالفجر إنتقال من ظلام إلى نور والفرج إنتقال من ضيق إلى سعة فاللهم أجعلنا من أهل الفجر وفرج عنا هذا الضيق ولاتاخذنا بما فعل السفهاءمنا

العلم يعلو ولايعلى عليه،وخدمه خدمةالمستفيد
27/10/2022

العلم يعلو ولايعلى عليه،وخدمه خدمةالمستفيد

MashallahIzakah aiki Ina kafito aiki Ina zakaje
18/09/2022

Mashallah
Izakah aiki Ina kafito aiki Ina zakaje

MAKARANTUN DA SHEIK JINGIR YAKE JAGORANTA A FADIN NIGERIA DA WAJE

JIMILLAN MAKARANTUN MAKARANTU QUNQIYAR JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA'IKATIS SUNNAH NHQ JOS, KAFAWAR MARIGAYI ASH SHIEKH ISMA'IL IDRIS ZAKARIYYA JOS


d) YAWAN MAKARANTUNMU DA DALIBAI

I. Yawan marantunmu na Malia'us sunnah
a) GUDA = 4764
b) DALIBAI = 4,696,186

2. Yawan makarantunmu na asasul islam
a. GUDA = 387
b. Dalibai = 1,747,390

3. Yawan makarantunmu na asabar da
lahadi sashen yara
a. GUDA 203
b. Dalibai 11,406

4. Yawan makarantunmu na asabar da
lahadi sashen manya
a. GUDA = 221
b. Dalibai = 11,406

5. Yawan makarantunmu na mu'assasah
Tahfizul Qur'an
a. Guda = 344
b. Dalibai = 117,500

6. Yawan makarantunmu na secondary
a. GUDA = 64
b. Dalibai = 129,964

8. Yawan makarantunmu na Higher
Islamic studies
a. GUDA = 73
b. Dalibai = 81,084

9. Yawan makarantunmu na sashen
Diploma, NCE wanda mukayi nasarar bude
su a jos national headquarters, Bauchi,
Potiskum, Gombe, Kebbi, jama'are, Lafiya,
Gumau da kebbi.
a. Guda = 10
b. Dalibai = 7,601

10. Makarantunmu ta horar da Alkalan
musabakar Al-kur'ani, Limamai ladanai, Dalibai, da shugabannin malamai, gudanarwa da agaji guda daya a headquarters wannan kungiya ta kasa jos mai yawan Dalibai guda 156.

JIMILLAR MAKARANTUNMU DA DALIBANMU
a) Makarantu = 6,061
b) Dalibai. = 6,865,077
e) Mun yi nasarar gudanar da gasar
karatun AL-Qur'ani mai girma jiko na
ashirin (20) a cikin garin jos jihar Plato, a
mataki na KASA inda yan takara (109)
daga jihohi (18) s**a sami shiga wannan
gasa.
f) Munyi nasarar gudanar da taron karawa
juna sani na () a matakin kasa (seminar)
in jihohi (29)
da kuma makobtanmu Niger
Republic da Benin s**a sami halarta. Inda
wannann jihohi s**a turo mutane (883)
don wannan aiki.
g) Mun yi nasarar kafa cibiyar Zakka da
wakafi tun daga rassa har zuwa kasa baki
daya. Wannan cibiyar an kafata ne don
WA'AZI akan muhimmancin Zakka, karbo
Zakka a hannun mawadata, rabata ga
wannanda shariar musulunci ta bayyana
da tsoratarwa kan hadarin rashin fidda ita
a m

03/09/2022

ASH-SHEIKH MUHAMMAD SANI YAHAYA JINGIR 💙
JIBWIS NHQ-JOS, NIG.

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Maishanu Malja'issunna Illela Tambuwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Abubakar Maishanu Malja'issunna Illela Tambuwal:

Share