25/05/2026
INNALILLAHI WWA'INNA ILAIHIRRAJI'UN 😭😭😭
Allah Yayiwa Sheikh Suleiman Limamin Juma'a Na Chikaji Sabon Garin Zaria Rasuwa Yau Litinin 25 - 05 - 2026
Kafin Rasuwan Shi Ya Kasance Shugaban Fityanul Islam Na Ƙaramar Hukumar Sabon Garin Zaria, Babban Jigon Musulunci a Karamar Hukumar.
Muna Rokon Allah Yajikan Shi Yasa Aljannace Makomar Shi.