Gaskiya update

  • Home
  • Gaskiya update

Gaskiya update News feed

Congratulations comr Shehu Sani.from comranci back to Senate Insha Allah
18/05/2026

Congratulations comr Shehu Sani.
from comranci back to Senate Insha Allah

DA DUMI-DUMI: An bayyana Shehu Sani a matsayin wanda ya lashe zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC a mazaɓar Kaduna ta tsakiya da ke jihar Kaduna.

Malam Sheik professor Isa Ali Pantami yakai ziyarar baxata mahaifarsa zaɓen Fidda Gwani na Takarar Gomna saura kwana uku...
18/05/2026

Malam Sheik professor Isa Ali Pantami yakai ziyarar baxata mahaifarsa
zaɓen Fidda Gwani na Takarar Gomna saura kwana uku
Prof vs Gomnati Mai ci
WANE FATA ZAKUMASA????

YANTAKARAN SHUGABAN KASA SU 5 ZUWA YANZU SHIN WAYENE ZABINKU?
18/05/2026

YANTAKARAN SHUGABAN KASA SU 5 ZUWA YANZU
SHIN WAYENE ZABINKU?

17/05/2026

kasarmu tagado wanifa yakira rely
inde Da laifi kaiiii

17/05/2026

Zaɓen Fidda Gwani na APC: ‘Yan Majalisar Wakilai 12 da S**a Rasa Tikitin Komawa Kujerunsu. sunansu a comment section

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta sanar da dakatar da jarumi Adam Garba (Raba Gardama) da jaruma Amina Uba (Rani)...
17/05/2026

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta sanar da dakatar da jarumi Adam Garba (Raba Gardama) da jaruma Amina Uba (Rani) daga harkokin fim har na tsawon shekara guda.Sabida video mara dacewa

Sunanta Baba Sa'ade dake tsohuwar Kasuwa a Potiskum jihar Yobe, Taliya murjin hannu take dafawa ta sayar a gidanta. Ba i...
17/05/2026

Sunanta Baba Sa'ade dake tsohuwar Kasuwa a Potiskum jihar Yobe, Taliya murjin hannu take dafawa ta sayar a gidanta. Ba iya gwauraye ba, masu aure ma daga kusa da nesa suna zuwa gidanta su ci Taliya ko su tafi dashi.

Da kudin sayar da Taliya ta aurar da yaranta.

Da kudin Taliya gashi ta biyawa kanta zuwa aikin Hajji. Allah ubangiji ya amsa Addu'o'inta.

Sai dai ta bar Gwaurayen tsohuwar kasuwa da yunwa 🤣 suna ta korafi 😁

Daga Yahuza Rabi'u Garba

17/05/2026

Mahaifin wani Mulhidi ya rasu. Abokinsa Musulmi ya je masa gaisuwa, sai ya ce:

Abin da yanayi "Nature" ya karba nasa ne, abin da ya bayar ma nasa ne, komai yana faruwa ne a bisa tsautsayi.

Haƙurinka ba shi da wani amfani, haka, babu wata fa'ida wajen nuna damuwarka. Kar k yi tsammanin komai daga kowa.

Mamaci ko rayayye ba shi d wata ƙima. Ɗan Adam ba wani abu bane face "Sinadarin Kimiya" kamar yadda Mulhidi Stephen y faɗa. Duk gaba ɗayanmu mun zo daga babu ne, kuma zamu koma zuwa ga babu.

Dawwama ta mai ƙarfi ce kaɗai. Da mahaifinka ba rarrauna bane tabbas da bai mutu kamar yadda Birrai suke mutuwa ba.

Yanayi ya jiƙan mahaifinka abokina.

Ka karantawa Mahaifinka wasu shafuka daga cikin littafin "The Origin of Species" na Charles Darwin wataƙila yanayi ya sake halittarsa a karo na biyu..
in akamaka irin wannan ta'aziyar yazakaji

Dan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari Yusuf Buhari Connectya lashe zaben fidda Goni Na APC a Katsina haka S...
17/05/2026

Dan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari Yusuf Buhari Connectya lashe zaben fidda Goni Na APC a Katsina haka Shima dan Tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar Shima yalashe nashi zaben,Iyayensu sun mulkemu Suma zasu mulkemu Sai kace Gado.Yo Ai Sai a Koma mulkin Gargajiya kawai

Shin Zaka Iya Tino mai injin anguwanku dakuke kai Nika kana yaro?
17/05/2026

Shin Zaka Iya Tino mai injin anguwanku dakuke kai Nika kana yaro?

Guys Wai hakane?
16/05/2026

Guys Wai hakane?

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Gaskiya update:

  • Want your university to be the top-listed University?

Share