Sirajo Zakariya'u -Abu Ibrahim

Sirajo Zakariya'u -Abu Ibrahim Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirajo Zakariya'u -Abu Ibrahim, Zangon Aya.

Web designer and web design tutor (HTML, CSS and JAVA SCRIPT), Social Media Manager, basic computer tutor(Ms word, Ms Excel, Ms PowerPoint), O' level Science teacher, and Qur'anic & Islamiyya teacher

30/12/2024

Subhanallah!!! Allah ka yafe mana Muna kwamacala yawancin musibun da ke damun mu daga Abincin mu da Abun shan mu ne. mafiya yawan mu ba mu raba halal da haram ko kuma karya da gaskiya.
Allah ya shirya mu.

30/12/2022

Ina fata wanna bayanin nawa zai amfanar da yanuwa
hin ko ko kasan ko wani workbook na Excel yana dauke da sheets guda dari biyu (200) sannan kowanne sheet yana dauke da cells guda milliyan daya da dubu arba'in da takwas da dari biyar da saba' in da shida (1,048, 576), saboda haka idan kace 1048576*200 zaiba mu million dari biyu da Tara da dubu dari bakwai da shabiyar da dari biyu (209,715,200). Ma'ana workbook shine file daya na excel.
Saboda haka mu Nigeria da ba mu wuce mu dari biyu ba ana iya saka gaba daya bio data namu a file kwara daya na Excel. Sannan kuma ana analysis na data namu bisa bio-data namu.
misali kamar in za ayi cencus ana so a gane adadin wadanda ba su samun sama da naira biyar Rana dama tun waje daukan datan dukka mutanen Nigeria kowa ya bada bayanin abun da ya ke samu a rana (Income per day), a cikin minti daya ana iya ganowa ta hanyar anfani da Excel formula. Haka ma ana iya gano adadin yawan mata, maza, matasa da dai sauran su.
Gaskiya Excel ba karamin Muhimmanci gare shi ba.
Zanyi bayani nan gaba ga yanuwa na daiban science yaddda za mu iya statistical analysis na data da excel. A ciki akwai chisquare, Anova( two way da oneway), T-test, da descriptive analysis.

Sirajo Zakariyau (08034540612)

29/12/2022

These are research opportunities at Loughborough University which have already had a topic and supervisor allocated.

Masu Hikima na Magana
29/12/2022

Masu Hikima na Magana

Sabanin fahimta ɗabi'a ce ta halitta da Addini, kada ku yi amfani da saɓanin ra'ayi wajen cin mutuncin juna..
Idan waɗanda kuke saɓani dasu sun yi haka ku ɗauka matsayinsu kenan, ku godewa Allah da bai barku a matsayinsu ba, ku yafe masu, ku roƙa masu Allah su ɗagu zuwa makamancin matsayinku

Address

Zangon Aya

Telephone

+2348034540612

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirajo Zakariya'u -Abu Ibrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Sirajo Zakariya'u -Abu Ibrahim:

Share