Tayani Mu Gyara

Tayani Mu Gyara im determination media,waqulu linnasu husnah

Ba’a hukunta mutane da tunani:Haka kawai tunanin ka yabaka cewa mutum mazinaci ne, daga lokacin ka k**a ganinsa amatsayi...
27/12/2021

Ba’a hukunta mutane da tunani:

Haka kawai tunanin ka yabaka cewa mutum mazinaci ne, daga lokacin ka k**a ganinsa amatsayin mazinaci. batare da k**ashi yana zina ba. Wannan yana dagacikin sharrin shaidan ya qagama tunanin banza domin kawar da imaninka.

Ba’a zargin mutane da tunani, hakazalika ba’a yanke hukunci da tunani. Dole saida shaidu uku da s**agani a zahiri alokacin da ake aikata wannan laifin.

Allah ya karemana imanin mu ameen.

Ya K**ata Gwamnati Ta Dakatar Da Yin 'TikTok' A Nijeriya, Tun Kafin Illarta Ta Wuce Misali, Cewar Naziru Sarkin WaƙaDaga...
27/12/2021

Ya K**ata Gwamnati Ta Dakatar Da Yin 'TikTok' A Nijeriya, Tun Kafin Illarta Ta Wuce Misali, Cewar Naziru Sarkin Waƙa

Daga Zaharaddeen Gandu

Shahararren mawaƙin Hausa Naziru Ahmad Sarkin Waƙa, ya baiwa gwamnatin tarayya shawara a kan ta hana al'ummar najeriya amfani da kafar zamani watau taswirar Tiktok, ya wallafa haka ne a shafinsa na fezbuk, inda yake cewa "ya k**ata gwamnati ta dakatar da TikTok a Najeriya, tun kafin lokaci ya ƙure".

Saidai mawaƙin bai yi wani gamsasshen bayani ba a kan manufarsa ta hana mutanen Nijeriya amfani da taswirar Tiktok, duk da ba shi kaɗai ba ne ya fara wannan furucin a Arewacin Nijeriya, Malamai da yawa ma sun tofa albarkacin bakinsu.

Abuja - Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Pantami, yace za'a horad da karin matasan Najeriya sama...
27/12/2021

Abuja - Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Pantami, yace za'a horad da karin matasan Najeriya sama da 30,000 kan ilimin fasahar zamani.

11/10/2021

A daidai Lokacin da muke Cikin watan haihuwar Annabi Muhammadu SAW wani Tsohon bidiyon Sheikh Aminu Daurawa na cigaba da yawo wanda malamin ya amsa tambayoyin wani Bawan Allah da yake tambayar malamin Cewa Malam akwai wani sako dake wayo a WhatsApp sai a rubuta da turanci ace Happy birthday to you rasulillah, Kuma ace idan bamu ce komai ba bamu son Annabi s.a.w

Sai malamin ya bayarda da amsa da Cewa ana so a saka kayi maulid ne kaga Kuma maulud bashi Acikin koyar Annabi s.a.w baya Cikin koyarwar sahabbai baya Cikin koyarwar su imamu Malik baya Cikin koyarwar imamu shaf’i .

Haka

malamin yaci gana da bayarda amsa tare da K**a sunayen littafi kala-kala domin nuna hujjarsa na Rashin ingancin maulud a cikin Addinin Muslunci ga bidiyon Ku kalla…

Maulid Annabi Muhammadu SAW wani bikin nuna Murnar ne ga haihuwar Annabi Muhammadu SAW Wanda darikun sufaye sukeyi harda ma wasu da ba ‘yan Darikar ba s**an nuna Murnar su ga samuwar Annabi s.a.w a Nageriya cikin Manyan malaman Tijjaniya Sheikh Ibrahim Makari ya tabbatar da ceaa duk Wanda bashi maulid Annabi Muhammadu SAW to ba Muslimi bane Lamarin da wasu ke ganin hakan kuskure ne.

Kan maulidin Annabi Muhammadu Shehun malamin ya bawa mai tambayar Cewa maulidi ba koyar Annabi s.a.w bane



Related

Kungiyar masoya Annabi Muhammadu SAW sunyi Allah Wadai da Kalaman Sheikh abdulwahab Kan Annabi S.A.W.February 10, 2021In "Labarai"Ni ba musulmi ba ne amma na san Annabi Muhammadu (SAW) shi ya fi kowa daraja a duniya- ChicharitoJuly 27, 2021In "Addini"Na tabbata Annabi Muhammadu shi ne mutumin da yafi kowa daraja a faɗin duniyar nan- ChicharitoApril 26, 2021In "Addini"

Post

Domin kare martabar Gwamnatin Buhari a Facebook Lai Mohammed zai kashe kusan milyan Hamisin 50m.

JIHAR KANO: Na kusa fasa kwai nan bada jimawa ba

WATA SABUWA | Auren Wata Amarya Ya Mutu  A Daren Ta Na Farko.Daga Comr Nura Siniya.Auren wata amarya ya mutu sak**akon t...
03/10/2021

WATA SABUWA | Auren Wata Amarya Ya Mutu A Daren Ta Na Farko.

Daga Comr Nura Siniya.

Auren wata amarya ya mutu sak**akon tsohon saurayin ta ya aikawa angon ta da hotunan baɗalar da s**a yi kafin tayi aure.

Shafin jaridar LISA ya ruwaito cewa tsohon saurayin nata ya turawa ango n katin Memory mai ɗauke da hotunan lalatar da tayi a shekarun baya.

Hakan yasa angon ya gaggauta kawo ƙarshen aurensu inda ya danna mata saki a daidai lokacin da ake cikin gudanar da shagulgulan bikin nasu.

Daga baya amarya tace lalle sun yi soyayya da tsohon saurayin wanda daga baya ta ga basu dace da juna ba, sai ta yake shawarar yin watsi dashi tare da goge lambobin shi daga cikin wayarta tunda iyayenta sun zaɓa mata sabon saurayin da ya dace da ita.

Amarya ta ƙara da cewa tsohon saurayin nata ya gayyace ta zuwa ɗakinsa saura ƙwana biyu bikin ta, inda ta ƙiya zuwa har tace a yanzu ta yi nadamar abinda ta aikata bata son maimaita kuskuren da ta yi a baya, domin tana so ta fara sabuwar rayuwa da mijin da za ta aura.

Tun a lokacin tsohon saurayin nata ya fusata ya fara zagin ta yana ɗura mata Ash'ariya tare da yin alƙawarin sai ya tona mata asiri.

sabon shiri Daga babban Bankin Nigeria ta Hannun NIRSAL Micro Finance Bank da aka yi launching Jiya Juma'a 27th August 2...
29/08/2021

sabon shiri Daga babban Bankin Nigeria ta Hannun NIRSAL Micro Finance Bank da aka yi launching Jiya Juma'a 27th August 2021.

Tsari ne da za'a bada bashi (loan) wa mutane domin inganta rayuwarsu kuma babu Kudin Ruwa acikin bashin (non interest Loan)

Program Din Ya kasu kashi uku ne Gasu K**ar haka:

1️⃣ HOUSEHOLD : Shiri ne na gama garin Mutane, Wanda kowa zai Iya cikawa (Maza da Mata).

Idan mutum ya cika Wannan Tsarin zai iya samun Kudi Naira Miliyan Daya (1M) zuwa Ƙasa.

2️⃣ SME: Shi Kuma wannan wani tsari ne da zai bawa masu ƙananan masana'antu damar bunƙasa Kasauwancinsu.

Idan Zaka cika Wannan Tsari ka Tabbatar Kanada abububuwa k**ar Haka:

*️⃣ CAC Certificate,
*️⃣ Certificate of Incorporation
*️⃣ Certificate of Business Name

Ida Ka cika Wannan Tsarin zaka iya Samun Naira Miliyan biyu da Dubu dari biyar (2.5M)

3️⃣ AGSMEIS: Shi Kuma wannan tsarine wadda za'a koyar da masu masana'antu dabarun kasuwanci na zamani, sannan Kuma a basu ranchen kayan aiki wadda darajar kudin su Kimanin Naira Miliyan Biyar (5M).

⛔ Shi wannan tsari na AGSMEIS yanada wassu dan process wadda ya hada da training, rubuta business plan, interview kokuma online Test.

Dayawan Mutane zasu tambayi?

👉 Babu kudin ruwa ko kadan cikin wannan tsari.

👉 Idan ka taɓa cika wasu program na COVID-19 na NIRSAL Microfinance Bank a baya, Amma baka samu ba, toh zaka iya cika wannan. Amma, I dan ka samu previously, bazaka cika ba.

👉 Babu bukatar collateral ko Kuma wani guarantor.

👉 Sannan Kuma Babu bukatar kayi uploading na wani document ko hotonka. Illa iyaka BVN dinka ake bukata.

👉Zaa rufe cika wannan program din in d next 6 weeks inshallah. Amma fah Kar Ku manta, cikawa da wuri na iya baka daman samu na farko-farko wato 1st come 1st serve

DOMIN CIKAWA SAI ASHIGA LINK DAKE ƘASA👇
www.nmfb.com.ng

Ko Kuma kai tsaye

http://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

Yan'uwa ganin ba a jima da fara cikawa ba yak**ata a sanar da al'ummarmu su cika wannan abin tun kafin ayi yawa, h

Access up to N10M at 9% per annum from the Agric, Small and medium enterprise scheme (AGSMEIS), an initiative from Central Bank of Nigeria (CBN).

They stopped a Bus on transit, forcefully disembarked the passengers,selected them based on their religious faith and gr...
14/08/2021

They stopped a Bus on transit, forcefully disembarked the passengers,selected them based on their religious faith and gruesomely hacked them to death;this is an unspeakable act of cruelty and evil.We now have widows and orphans,left behind,whose lives have been ruined by a beastly gang.

14/08/2021

Yan jarida Sunaimin zagon kasa Agameda takarata ta shugaban kasa, tambuwal,

Tsakani Da ALLAH Yan jarida basamin Adalci Kullum Labari Mara Dadi suke Fitarwa Agameda jihata bayan duk Aiyukan Alkhairin da Mukai bazaka tabaji suna yadawa ba, cewar tambuwal ta bakin Mai Magana da yawunsa,

A gaskiya zanfara dauakar Matakin Shari ah Domin bazamu zuba Ido Muna ganin ana batamana suna ba,

Hakan ya biyo Labaran da ake yadawa a Yan kwanakinnan Sak**akon Abubuwan dake faruwa Marasa Dadi Ajihar ta Sokoto,

Address

Layin Yan Kaji Sabon Pegi
Zuba

Telephone

+2348022252125

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tayani Mu Gyara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Tayani Mu Gyara:

Share