Bangiss gombe page

Bangiss gombe page MEDIA OF EMIR GOMBE ๐Ÿ”๐Ÿ”๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ‘‘๐Ÿ‘‘๐Ÿ™

MA GAGARIN MASU SADAKA DA NAMAN DAMO DA BAKIN BUNSURU DON TSAFI...๐Ÿ˜๐Ÿ‘‘๐Ÿ™โœŠSUN LABE SUNA BATARAI SUNA TURA BAKI...TOH AHIR IN...
17/10/2024

MA GAGARIN MASU SADAKA DA NAMAN DAMO DA BAKIN BUNSURU DON TSAFI...๐Ÿ˜๐Ÿ‘‘๐Ÿ™โœŠ

SUN LABE SUNA BATARAI SUNA TURA BAKI...TOH AHIR INKU GARBA SAI MAHDI

Allah Ya Kara Daura Sarki Akan Maqiyansa, Allah Yasa Sarki Ya Gama Da Duniya Lafiya Cikin Nasarori Masu Tarun Yawa, Ya Kara Tsare Gaban Sarki Da Bayansa.๐Ÿ˜๐Ÿคฒ๐Ÿ™๐Ÿ‘‘๐Ÿ”ฅ

17/10/2024

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

TUNATARWA:

Abubuwa guda hudu suna zuwa kaitsaye ba tare da sanarwa ba:

1. Arziki
2. Rabo
3. Rashin lafiya
4. Mutuwa

Ya Allah ka sanya arzikin mu ya zama na halal. Rabon mu ya zamo mai sauki. Rashin lafiyarmu ta zama kaffarar zunubammu. Mutuwar ta zamo hutu da samun rahamar Allah Bijahi Rasulillahi (S.A.W).

Ina muku fatan alheri da kuma barka da safiya. ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

ZAKI SARKIN BANKEWA JIKAN TUKUR:๐Ÿฆ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‘Allah Ya Kara Lalata Shirin Makiyan Sarki Da Yan Kankanba Tunda Sanyin Safiya, Allah ...
13/10/2024

ZAKI SARKIN BANKEWA JIKAN TUKUR:๐Ÿฆ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‘

Allah Ya Kara Lalata Shirin Makiyan Sarki Da Yan Kankanba Tunda Sanyin Safiya, Allah Ya Karawa Sarki Lafiya, Tausayi, Imani Da Nisan Kwana.๐Ÿ™โœŠ๐Ÿคฒ๐Ÿ‘๐Ÿ‘‘๐Ÿ”ฅ๐Ÿฆ

13/10/2024

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ

Ya Jabbaru Kadauka kamu
Ya Rahimu kaji kan mu
Ya Fatahu kayi mana budi
Ya Razzaku ka azurta mu
Ya Mutakabbiru ka kare mu
Ya Alimu ka kara mana sani
Ya Shafi'u kace cemu
Ya Muminu ka tausaya mana.

Dan Alfarmar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam.

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Safiya.๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ

TANKWARA MAI BORE JIKAN TUKUR CI FANSA:๐Ÿน๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‘Allah Ya Kara Nunawa Maqiyan Sarki Abunda Basaso, Allah Duk Wanda Yadamu Sarki...
10/10/2024

TANKWARA MAI BORE JIKAN TUKUR CI FANSA:๐Ÿน๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‘

Allah Ya Kara Nunawa Maqiyan Sarki Abunda Basaso, Allah Duk Wanda Yadamu Sarki Allah Yadameshi, Allah Ya Karawa Sarki Lafiya Da Kwanciyan Hankali, Allah Yasa Sarki Ya Gama Da Duniya Lafiya.๐Ÿ™๐Ÿ‘โœŠ๐Ÿคฒ๐Ÿ‘‘๐Ÿ”ฅ๐Ÿน

10/10/2024

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

NASIHA CE:

IDAN ZAKU YI ZANCE KUYI ADALCI !!!
Acikin Alฦ™ur'ani Maigirma ALLAH (๏ทป) Ya ce:
ูˆูŽุฅูุฐูŽุง ู‚ูู„ู’ุชูู…ู’ ููŽุงุนู’ุฏูู„ููˆุง
Maสผana: โ€œidan za ku yi magana, Toh ku yi adalci.โ€ [An-am: 152]
Sheikh Saleh Al-fauzan (Hafizahullah) Ya ce: โ€œKo da ya kasance abokin adawa ne, ko bayahude, ko banasare. ba'a zalunci akansu.โ€ [Atta'alรฏq ala Risalah: wujรบbul amri bil ma'aruf. Shafi na 103]
Wajibi ne ga Mutum ya rinฦ™a yin magana ta gaskiya a wajen yabo ko s**a ko bayar da shaida, ba tare da la'akari da kusanci ko soyayya ko ฦ™iyayya ba.

Allah Yasa Mudace Duniya Da Lahira Bijahi Rasulillahi (S.A.W)

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Safiya.

08/10/2024

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

HATTARA DA CIN ZALI:

Abu Huraira radhiyallahu anhu ya ruwaito Hadisi daga Annabi sallallahu alaihi wasallam ya ce: "Kun san wane ne matsiyaci? Matsiyaci daga cikin al'ummata shi ne wanda zaizo ranar alkiyama da Sallah da Azumi da Zakka, amma kuma yazo ya zagi wannan, yayi kazafi ma wannan, yaci kudin wannan, ya zubar da jinin wannan, ya daki wannan...sai a debo daga cikin ladarsa a ba wannan..a ba wannan..har sai ladarsa ta kare bai gama biyan hakkinsu ba, sai a debo zunubansu a jefa masa, sannan a wurga shi cikin wuta". Sahihul Jami' (87).

Allah ya karemu baki daya. Allah yasa mudace duniya da lahira Bijahi Rasulillahi (S.A.W)

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Safiya.๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

06/10/2024

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

NASIHA CE:

Manzon ALLAH (S.A.W) Ya ce';
Lallai akan haramta wa bawa arziki saboda zunubi da ya aikata.
ุตุญุญู‡ ุงุจู† ุจุงุฒ ุญุงุดูŠุฉ ุจู„ูˆุบ ุงู„ู…ุฑุงู… 778

Ibnul Qayyim (RH) Ya ce; Kamar yadda tsoron ALLAH yake janyo arziki, to barin tsoron ALLAH ma haka yake janyo talauci, babu wani abu da yake janyo wa mutum arzikin ALLAH tamkar misalin barin saษ“on ALLAH ุงู„ุฌูˆุงุจ ุงู„ูƒุงููŠ ุต52m

Allah Yasa Mucika Da Imani Bijahi Rasulillahi (S.A.W).

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Safiya.

05/10/2024

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

HATSARIN MUTUWA DA BASHI AKAN KA

Manzon Allah (S.A.W) Yace: โ€œNa Rantse Da Wanda Raina Yake Hannunsa, Da Za'a Kashe Mutum Ta Hanyar ฦŠaukaka Addinin Allah (๏ทป), Sai A Rayar Dashi, Sannan A Sake Kashe Shi, Sannan a ฦ˜ara Rayashi, Sannan a Sake Kashe Shi, Sannan a Kuma Kashe Shi Da BรƒSHI Akansa, Bazai Taษ“a Shiga Aljannah ba Har Sai An Biya Masa Wannan Bashinโ€.
{Nisรฃ'i Ya Ruwaitoshi}

Allah ya tsare mu. Allah yasa mudace duniya da lahira Bijahi Rasulillahi (S.A.W)

RARAKA SARAKAI, FATATTAKA SARAKAI, MAI MALFA MAI BINDIGA:๐Ÿฆ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‘KA DAKESU KA DAKI IYAYEN GIDAN SU...Allah Ya Kara Lalata Mak...
03/10/2024

RARAKA SARAKAI, FATATTAKA SARAKAI, MAI MALFA MAI BINDIGA:๐Ÿฆ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‘

KA DAKESU KA DAKI IYAYEN GIDAN SU...

Allah Ya Kara Lalata Makiyan Sarki Na Fili Dana Boye Na Kusa Dana Nesa Na Gida Dana Waje, Allah Yasa Sarki Ya Gama Da Duniya Lafiya.๐Ÿ™๐Ÿคฒ๐Ÿ‘โœŠ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘‘๐Ÿฆ

03/10/2024

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

SON MA'AIKI ALLAH ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)

Lokacin da MA'AIKI (S.A.W) ya sauka a garin Madina, "Banun Najjar" sun yi murna sosai saboda ANNABI yana maฦ™wabtaka da su. ANNABI (S.A.W) ya ce musu:
"Kuna ฦ™aunata"? Sai s**a amsa "na'am".
MA'AIKI (S.A.W) yace, ALLAH ya sa ni tabbas zuciyata tana ฦ™aunarku".

Duk wanda yake son ANNABI (S.A.W) da gasken gaske, kuma yake biyayya ga umarninsa sa'annan yake yawaita yi masa SALATI tabbas ANNABI (S.A.W) ya san da shi, kuma haฦ™iฦ™a MA'AIKI (S.A.W) yana ฦ™aunarsa.

Babu wani ษ—aya da zai yiwa ANNABI (S.A.W) SALATI fa ce an gaya masa wane ษ—an gidan wane masoyinka ne kuma yana yi maka SALATI.

ALLAH ya sanya sunayenmu cikin jerin masu ฦ™aunar MA'AIKI (S.A.W) kuma masu yawaita yi masa SALATI.๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ

Address

Abuja
Dubai

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bangiss gombe page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share