Abdallah wakilin so

Abdallah wakilin so GOD USE ALL FOLLOWERS

27/03/2022

Duk macen da Tatambaye Ka Ramadan Basket Kawai Kabata Qur,ani da sallayah

26/08/2020

ME AKE NUFII DA KALMAR SO💘??? WANNAN KALMA NANUFIN SO AHAKIKANIN GASKIYA, SO WATA HALIITTACE WANDA ALLAH MADAU KAKIN SARKI YA HALITTA,KUMA YASANYATA ACIKIN XUCIYAR DAN ADAM,SBD HAKA BABU WANI MAHALUKIN DAXAI CE BAISAN SOBA KO BAYA SOYAYYYA. SOYAKASU GIDA BIYU KAMAR HAKA (1)AKWAI TA DUNIYA (WATO DUNIYA DA ABUN CUKINTA)2.AKWAI KUMA TALAHIRA (WANNAN SON YANA SAMUWANE GAWADANDA SUKAI AIKIN ALLAH ADUNIYA).TO DOLENE KASAMU KANKA ABANGARE(1)IMMA DUNIYA KO LAHIRA,SBD HAKA DUK.WATA HALITTA DATAKE KAN KASA TASAN SO KUMA TANA SOYAYYA,DON FARKON SO IDONE 😳😳YAKE FARA GANI😍😍 SAIYA TURAWA KWAKWALWA, ITAKUMA KWAKWALWA SAITATACE HOTON TATURAWA XUCIYA, ITAKUMA XUCIYA ITACE XATA BAN-BANCE KYAWUN ABUN DA RASHIN SA SAI TASAKE DAWOWA KWAKWALWA DASHI DON HANKALI YAYARDA DASHIIIIII DASHIIIIIIIII. AWATA HANYAKUMA MA,ANARSO💘 NANUFIN "SOWANI SHAWKINE NAXUCI DAKE XIYARAR MASOYA GUDA BIYU BATARE DAYA SHAWAR CESUBA KUMA SO 💘💘TAMKAR QARAUNE WATO GLASS IDAN KAFASASHI BAYA KWASUWA KODA KAYI MALEJII BAYA TABA KOMAWA DAII-DAII. KUBIIYONEE DOMIN KUJII KAUNA YATAKE KUMA TAYAAYA AKE KAMUWA DA ITA WSLM NGD FANS

12/08/2020

Itafa xuciya anhalit cetane dasoyayyar Mai kyautata mata, sannan babu abinda tatsana irin mai kokarin batadamuwa. Cutuka iri-irine amma banaganin akwai maixafin cutarso. Soyayyar gaskiya tamkar fatalwane, wanda mutane dayawa ke ambatarta amma kallilan ne s**a ganta😀😁 soyayya tagaskiya bata rabuwa dafarin ciki har,abada kuma sannan batada karshe. Abinda nafahimta soyayya tsanin da namiji da'ya mace tilasne, idan bahakaba mutuwa tawajabta gadaya daga cikinsu. ADuk lokacin da wani masoyi yarabu damsoyiyarsa, inada tabbacin wal-wala tayi bankwana dawannan masoyin.Abunda cewoo kaso mutum batare da wanda kakeso ya san kanayiba,amma bana tunanin akwai abinda yaficiwo irin kaso mutum, amma kakasa samun kwarin guywar bayyanawa wanda kakeso cewa kana sonsa.Akarshe inamuku tini dacewa jinkiri dayafiya akoda yaushe yanaxama Dana sanee.

Address

Abuja

Telephone

+2348109542991

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdallah wakilin so posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share