Ismail na yar small

Ismail na yar small Duk mai burin Aure, da son daukewa iyayen sa dawainiyyar su,
bashi da halin yi,
Ya Allah ka hore ma

06/02/2023

WACCE IRIN GUDUMMAWA
Zaka bayar idan kaji ance muhammad rasulillah🥉

31/01/2023

Qalu innalillahi bakaniken ya rasa ransa ne dai dai lokacin da jack din ta ke tare da motor ya goce inda motar ta danne shi muna fatan Allah ubangiji ya gafra ta masa amen Qalu innalillahi bakaniken ya rasa ransa ne dai dai lokacin da jack din ta ke tare da motor ya goce inda …

BARI KUJI SAHABBAN ANNABI S A W MASU ALBARKA🫒  Wanda ya fara harba kifiya 🏹 a tafarkin Allah shine: SA'AD BN ABI WAQAS🫒 ...
22/01/2023

BARI KUJI SAHABBAN ANNABI S A W MASU ALBARKA

🫒 Wanda ya fara harba kifiya 🏹 a tafarkin Allah shine: SA'AD BN ABI WAQAS

🫒 Amintaccen Al'ummar Annabi (SAW) shine: ABU UBAIDAH BN *JARRAH*

🫒 Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam 💞 yace wanda yake so ya ga Ɗan aljannah yana yawo a bayan kasa ya kalli DALHA BN UBAIDULLAH.

🫒 Wanda yafi kowa tausayi a alummar Annabi Muhammadu sallallahu alaihi wasallam 💞 shine Sayyadina ABUBAKAR.

🫒 Wanda yafi kowa tsananin kishin addinin musulinci shine: SAYYADINA UMAR

🫒Wanda yafi kowa tsananin kunya a alummar Annabi sallallahu alaihi wasallam 💞 shine``` SAYYADINA UTHMAN

🫒 Wanda yafi kowa sanin hukunci a alummar Annabi Sallallahu alaihi wasallam 💞 shine: SAYYADINA ALI

🫒 Wanda yafi kowa sanin halal da haram shine MUAZU BN JABAL

🫒 Wanda yafi kowa iya karatun Qur'ani shine``` *Ubayyu* bn *Ka'ab*

🫒 Wanda yafi kowa sanin ilimin rabon gado shine ZAID BN * TABITH

🫒 wanda yafi kowa sanin ma'anar ALQUR'ANI shine:ABDULLAHI BN ABBAS.....

Ya Ubangiji Ka yi daɗin tsira, aminci da salati ga Annabi Muhammadu da Matayen shi da iyalen shi da Sahabbansa taurarin shiriya, da masu koyi dasu bi da bi har zuwa ranar sak**ako.

LALLAI ZINA BASHI CE😭😭😭 wani Mutum yana cewa:A lokacin da ina saurayina nasami Admission a Jami'a, bayan nafara karatun ...
15/01/2023

LALLAI ZINA BASHI CE😭😭😭 wani
Mutum yana cewa:
A lokacin da ina saurayina nasami Admission a Jami'a, bayan nafara karatun ne sai na hadu da wata Budurwa (Girlfriend) a cikin Jami'ar tamu muka 'kulla soyayya da ita tamkar ma'aurata, hardai tasami juna biyu, (yayi mata ciki kenan).
Da iyayenta s**a gane sai s**a tambaye ta wanda yayi mata ciki sai tace nine nayi mata.
Sai yayanta yataho nema na a fusace yana nufin
d'aukar mataki a kaina, yana zuwa saiya tambayeni kaine kayima qanwata ciki ko ???
Sai na amsa masa da cewa:
Wace ce, ni banma taba ganinta ba a rayuwata, ban santah ba. Sak**akon rashin hujjar da zasu k**ani da ita dole s**a 'kyaleni.
Bayan tsawon zamani, wata rana nadawo gida saina tarar da Mahaifiyata a dur'kushe tana tana kuka. Saina dur Qusa na daga ta sai tasake yanke jiki tafad'i 'kasa har sau uku saina tambaye ta a karo na qarshe:
"Ya Ummi Man ladzhi haddath (me ya faru mama)?
Sai tace: Qanwarkace gata can wani yayi mata ciki! Yace sai naji k**ar an sokeni da mashi, hankali na ya tashi na tasa 'keyarta muka tafi wurin wanda tace yai mata cikin.
Da mukaje sai yafada min maganar data tayarmin da hankali.
Bawata magana bace face wadda na fadama yayan yarinyar da nayi
ma ciki a baya.(Ban santa ba, banma taba ganinta ba)!
Bayan zamani yaqara yin nisa sai nayi nufin yin aure nafara neman aure nasamu matar da nake so kuma a kasa lokaci akayi biki, ranar farko dana tare da ita saina sameta ba a matsayin budurwa ba.
Ma'ana tariga tayi zina, tuni hankalina ya tashi. Sai ta fadamin wata magana mai shiga rai.
"Don Allah karufa min asiri, ka suturta al'amarina kaima Allah sai ya suturta al'amarinka."
Yace sai nace a cikin zuciyata: Ya Rabby yakfy, yakfy. (Ma-ana Ya Mahalliccina ya isa haka ya isa haka).
Ya cigaba da cewa: Bayan mun kwashe shekaru da matata sai muka
haifi 'ya mace kyakkyawa gata da haske k**ar wata. A lokacin da ta cika shekaru 6 a duniya sai gata wata rana ta shigo gida tana kuka. Me yafaru?
Ai me gadine yayi mata fyad'e! INNA LILLAHI WA INNA

14/01/2023

Dadin Facebook daka
Rubuta Muhammadurrasulullah
_________________'___
Saita amsa da S A W ♥️🙏

Bidi'a mafi tsufa da muni a tarihin Musulunci ita ce Bidi'ar kafirta ma'abuta La'IlaHa IllaL-Lah
12/01/2023

Bidi'a mafi tsufa da muni a tarihin Musulunci ita ce Bidi'ar kafirta ma'abuta La'IlaHa IllaL-Lah

Magabata na ƙwarai basu zargin mujtahidi da saɓo, koda kuwa ijtihadin nan cikin asalolin Addini ne, kuma yayi kuskure. D...
12/01/2023

Magabata na ƙwarai basu zargin mujtahidi da saɓo, koda kuwa ijtihadin nan cikin asalolin Addini ne, kuma yayi kuskure.

Duk mujtahidi yana da ladar ijtihadinsa. Idan ya dace yana da ƙarin lada na dacewa, idan yayi kuskure babu zunubi akansa

08/01/2023

BABBAN KUSKURENE KA KWANA KANA TUNANIN WANI SABODA ABINDA YA MALLAKA

❝Karka yadda wani ya hana ka Bacci wai ace yau kana tunani ya zakayi da wane kafita harka sa kayi hidimar ka yayi hidimar sa duk abinda kagani a Tare dashi Allah ne ya bashi Nak**a Allah ne ya baka abinda baka samu ba Allah ne bai baka ba.❞

~Sheihk Ahmad Tijjani Guruntum

An samu hatsaniya a lokacin Sallar Juma'a a Masallacin Izala da ke Kano saboda rikicin LimanciRigima kan shugabanci a Ma...
07/01/2023

An samu hatsaniya a lokacin Sallar Juma'a a Masallacin Izala da ke Kano saboda rikicin Limanci

Rigima kan shugabanci a Masallacin Darul Hadith na marigayi Sheikh Dakta Ahmad Ibrahim BUK dake Tudun Yola a Kano, ta kawo tsaiko yayin gudanar da Sallar Jumu'a ranar 6 ga watan Janairu, 2023.

Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa rigimar ta ɓarke ne lokacin da wasu daga cikin manyan Masallacin s**a hana sabon Limami wucewa, yayin da zai shiga ya hau Mimbari don jagorantar Sallar Jumu'a.

Wasu bayanai da ake yaɗa wa sun nuna cewa fusatattun mutanen sun hana Limamin hawa Mimbari ya yi huduba, lamarin da ya kawo tsaiko yayin Sallar mai dumbin falala.

Limamin, wanda aka tsara zai jagoranci Sallar a jiya, ya k**a hanyar shiga wajen da aka ware wa Liman a Masallacin, ba zato mutanen s**a tare shi, an ce har rigarsa s**a rike.

Sak**akon wannan takaddama da aka samu, nan take jami'an tsaro s**a shiga tsakani, s**a kewaye Masallacin don tabbatar da doka da oda, hakan ya sa wasu Masallatan s**a k**a gabansu.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, mai magana da yawun rundunar 'yan sanda ta jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa, yace ba tare da bata lokaci dakarun 'yan sanda s**a kai ɗauki bayan samun kishin-kishin din abinda ke faruwa.

"Nan take Kwamishinan yan sanda ya umarci a tura karin jami'ai Masallacin domin tabbatar da bin doka da oda." "Jami'an sun dawo da komai kan hanya kuma an gudanar da Sallah ba tare da wata matsala ba.

A halin yanzun hukumar 'yan sanda ta gayyace bangarorin biyu domin gano bakin zaren." - Abdullahi Kiyawa.

Tuni dai mazauna yankin Amguwar Tudun Yola s**a ci gaba da harkokin gabansu bayan abinda ya faru a Masallacin.

07/01/2023

Zaɓaɓɓe Daga Zaɓaɓɓu
Mai Girma Dan Masu Girma
💖ﷺ💖
SHINE ANNABI MUHAMMADU
(🌹S💗A♥️W🌹)

Address

Abuja
221

Telephone

+2347011836881

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ismail na yar small posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Ismail na yar small:

Share