06/06/2025
💞DAURAR GORON SALLAH💞
Jinsi: Maza & Mata
🕋 Daarul Qur'aani Wal-Hadeethis Salafiyyah Hotoro Kano Nigeria🕋
◼️Assalamu Alaikum Wa Rahmatullaahi Wa Barakaatuh ƴan uwa masu albarka wannan Makaranta mai suna a sama tana farin cikin gayyatar ƴan uwa ɗwalibai zuwa wajen daura da za'a gabatar ta kwanaki biyu a matsayin goron sallah insha Allaah, wadda za ta kasance kamar haka:👇🏼
◼️TAKEN DAURAR: Karatu Da Raddi Abu Ɗaya Ne
◼️LITTATTAFAI: Arba'una Hadeetha & Shee'atus - Shaiɗaan
◼️MAI GABATARWA: Abu Abdirrahman Aliyyu Azzahabiy (Allah ya datar da shi).
◼️RANAKUN DAURAR: Asabar & Lahadi.
011 - Dhul Hijja ••• 012 - Dhul Hijja 1446AH
Daidai da:
07 - June ••• 08 - June 2025CE
◼️LOKACI:
4:00am na yamma zuwa 6:00pm na yamma
◼️WURI: ••••••••••••••••••
Bamu Gama Tantancewa Ba, Zamu Sanar Daga Baya
Tambihi:👇🏼
Akwai shedar halarta ga mahalarta (Certificate), tare kuma da Ijazar littafin Arba'una Hadeetha insha Allaah.
Domin shiga Daurar ga Foam ɗin nan sai a cike:👇🏼
https://surveyheart.com/form/67ea42ceb7955533144178f0
Ga kuma group ɗin mahalarta daurar nan zaka iya yin joining:👇🏼
https://chat.whatsapp.com/HpGHEGhZ3PO7d9wtpEKgUI
ALLAH YA BA DA IKON HALARTA, AMEEN THUMMA AMEEN.