20/05/2026
Jiya da dare wani mutum ya kirani…
Muryarsa cike da damuwa.
Yace:
“Malam… iyayena sun dade suna addu’ar zuwa Hajji, amma duk shekara sai muyi postponing saboda tsadar lamari.”
Na tambaye shi:
“To yanzu me kake so?”
Sai yace:
“Inaso na basu mamaki kafin shekara mai zuwa…”
Na murmusa nace masa:
“Ka kawo kukanka inda za'a share maka In Sha Allah.”
Mun fara masa bayani dalla-dalla…
Yadda zai dinga biyan kuɗi a hankali…
Yadda za’a shirya visa…
Hotel…
Tikitin jirgi…
Da duk wani abu daya shafi tafiya.
Bayan watanni…
Sai ga sakonsa daga Saudi Arabia 🇸🇦🕋
Ya turo mana hoton mahaifinsa yana kallon Ka’abah cikin hawaye 😭
Sai ya rubuto min cewa:
“Wallahi babu ranar da zan manta da farin cikin da na gani a fuskar mahaifina yau… Albadar sun taimaka mana wajen cika babban buri.”
A lokacin ne na fahimci cewa…
Wani lokaci ba tafiya kawai muke shiryawa ba…
Muna taimakawa mutane su cika mafarkinsu ne. ❤️
Kai ma idan kana da burin Umrah ko Hajji…
Kar ka jira sai komai ya cika kafin ka fara.
✈️ Tare da Albadar Travels and Logistics, zaka iya fara shirinka tun yau.
📩 Ka turo mana da sako yanzu domin karin bayani.