Sheikh Imam Sagir Sadis Dikke

Sheikh Imam Sagir Sadis Dikke Domin yada karatukan zawiyya

11/06/2026
23/04/2026

fito da kina da girman annabi muhammadu s.a.w.w cikin tafiyar israi da mi'iraji 🌹

17/03/2026

Tafsirin Ayar Ala inna auliya'allahi la kaufun alaihim Wala hum yahzanun daga maulana Sheikh Aminu Sadis Dukke.

saurara kaji ainihin waliyyan Allah na gaskiya. 🌹🌹🌹

14/03/2026

jawabin malm Aminu Sadis Dukke kenan Yayin gudanar da rufe tafsir Wanda malm Lawal Abubakar mande ke gabatar wa a garin dakamawa ❤️🌹🌹 an rufe tafsir din a yau 25/9/1447 dai-dai da 14,3,2026

Allah ya maimaita mana

Yau in Sha Allah zamu rufe karatun tafsirin na Alqur'ani Mai girma sai Kuma Allah ya kaimu shekara Mai zuwa , Allah ya a...
13/03/2026

Yau in Sha Allah zamu rufe karatun tafsirin na Alqur'ani Mai girma sai Kuma Allah ya kaimu shekara Mai zuwa , Allah ya amsa mana kyawanan ayyukan da muka gabatar a wannan wata ya gafarta mana laifukan mu Alfarmar sayyidina Rasulullahi ❤️🌹🌹🌹

Address

Dikke
Abuja
ALHMDLH

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Imam Sagir Sadis Dikke posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Sheikh Imam Sagir Sadis Dikke:

Share