27/07/2025
WAFATIN SHEHU IBRAHIM RTA 26th July, 1975
(PART 1)
ุญูููุงุชููู ุชูุญูููููููู ุจูุงููู
ูุญูุจูููููุฉู ููุงูุชููููููู
ููู
ูููุชููู ููุญูููู ุจูุงูุดููููููููุฏู ููุฐูููููููููู
Shehu RTA yace: zan rayu kamar shekarun mahaifina Alhaji Abdullahi RTA, Mahaifin Shehu RTA yayi wafati a shekara 76. Lokacin da Shehu RTA rayuwarsa takai shekaru 75, mutane Ma'abota hankali sunfara hankalta cewa lokaci ya kusa.
A watan Ramadan daren 27 a 1975, Shehu RTA yayi wata Khudba yace: "Yau daren Lailatul Qadri, amma shine na ฦarshe ga wasun mu, muna roฦon Allah ya ฦarษe su"
A wannan lokacin (1975) a Madina Baye, Shehu yafara haramar shirin tafiya daa kuma yin sallama da dukkan iyalai. A cikin shirin tafiyar ne Shehu RTA ya ziyarci Raudar Mahaifinsa Alhaji Abdullahi wacce take a Leona Niassene.
Bayan ziyara, Shehu RTA yayi haramar tafiya Dakar, daga Dakar zuwa London. Shehu ya sauka a Heathrow Airport, Terminal 1 a London. Daga Airport a wuce kai tsaye zuwa Asibitin St. Thomas bayan an kammala dukkan shirye shiryen kwantar da Shehu RTA tun daga Gida. Lokacin da Shugaban ฦasar Ghana na wannan lokacin, Dr. Kwame Nkrumah yasamu labarin jikin Shehu RTA, take ya tura likitansa Dr. Maltin domin duba jikin Shehu RTA, bayan da likitan yayi dube dubensa, shine yayi "recommending" wani ฦwararren likita a London wanda ya yarda dashi, shine dalilin dayasa ana sauka London aka wuce Asibiti kai tsaye.
Kwana biyu kafin wafatin Shehu RTA, an shirya "Minor Surgery" ga Shehu RTA, a lokacin Kabir Faye shine yake tareda shi, sai Shehu RTA yace yahada shi da wani Almajirinsa dake Tunisia mai suna Khattab Sokhna inda yaji sun tattauna akan wata tambaya da Khattab Sokhna yataaba yima Shehu RTA tun Yanada ฦuruciya. Yataษa tambayar Shehu RTA cewa "Kaima zakayi wafati ? Sai shehu RTA yacemasa Eh! Amma ba yanzu ba. Shine shehu RTA ya tuna masaa wannan tambayar kuma yace masa yanzu lokacin yayi idan kana da hali kazo ka ziyarceni.
A wannan Lokacin, Imam Hassan Cisse RA yana karatu a London, yana samun lokutan da yake zuwa domin