10/07/2022
Alhmdllh dukkan yabo da godiya sutabbata gashugaban Annabi mhd s.a.w Allah muna godiya agareka Muna Kara godewa Da kabamu manxonka manxon tsira manxon rahama Annabi mhd s.a.w Allah kabarmu da Annabi s.a.w Ameen good mornings family and friends tafatan kowa yayi sallah Allah ya Mai, Mai ta Mana ameen