El Hussein k Ruwa Kano

El Hussein k Ruwa Kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from El Hussein k Ruwa Kano, College & University, Abuja.

01/01/2025
Allahumma Sali Ala Sayyidina Muhammadu Kulluma Zakarahuh Zakiruna    BARKA DA JUMA'A πŸ•‹πŸ•Œ
11/10/2024

Allahumma Sali Ala Sayyidina Muhammadu Kulluma Zakarahuh Zakiruna
BARKA DA JUMA'A πŸ•‹πŸ•Œ

Afagen gwagwar maya kenan a 2019 Muna godiya ga AllahAllah mungode Maka daka nunamana  wannan lokaci da Alh Abba Kabir y...
07/11/2023

Afagen gwagwar maya kenan a 2019 Muna godiya ga Allah
Allah mungode Maka daka nunamana wannan lokaci da Alh Abba Kabir yusuf da Comr Aminu Abdussalam suke saita Kano Akan kyakyawar makoma

Alhamdulillah Muna godiya ga Allah Tsira da Aminci sukara tabbata ga Manzan Tsira Annabi Muhammadu (S A W)Allah kabawa E...
07/11/2023

Alhamdulillah Muna godiya ga Allah Tsira da Aminci sukara tabbata ga Manzan Tsira Annabi Muhammadu (S A W)Allah kabawa Eng Alh Abba Kabir yusuf Nasara kamar yanda kabamu nasara a dukkan kujerunmu Allah mungode Allah Ka karamana Sabida isar maaiki S A W

Allah kayimana Afuwa da Rahama kakara Rufamana Asiri Dan Albarkar shugaba Annabi Muhammadu (S A W)      BARKA DA JUMAA πŸ•‹...
22/09/2023

Allah kayimana Afuwa da Rahama kakara Rufamana Asiri Dan Albarkar shugaba Annabi Muhammadu (S A W)
BARKA DA JUMAA πŸ•‹πŸ•Œ

07/08/2023
Dattijon arziki baba Mai fada da cikawa sent Rufa'i Sani Hanga kamar yanda yayi alkawari biyawa daliban B.U.K mutun 200 ...
07/08/2023

Dattijon arziki baba Mai fada da cikawa sent Rufa'i Sani Hanga kamar yanda yayi alkawari biyawa daliban B.U.K mutun 200 kudin makaranta cikin iKon Allah megirma sanatan Kano ta tsakiya yacika wannan alkawari Muna rokon Allah yakara shiga lamarinsa Amin
Kano ta tsakiya Muna cikin alkairi munzabi Wanda dattijon arziki

joined Senate President Akpabio to the funeral service of Late Deaconese Aniema Etiebet, daughter to former Governor of ...
14/07/2023

joined Senate President Akpabio to the funeral service of Late Deaconese Aniema Etiebet, daughter to former Governor of old Cross Rivers State, Sen Donald D**e Etiebet. Her unwavering support & visionary mindset made a lasting impact. She's an inspiration for women in politics.

Assalamu AlaikumYa Mujeeb! Kasanya Mu Cikin Bayinka Masu Dace a ko wacce sa’a, Ka karbi Tubanmu,Ibadunmu, Ayyukanmu, Ka ...
07/07/2023

Assalamu Alaikum

Ya Mujeeb!
Kasanya Mu Cikin Bayinka Masu Dace a ko wacce sa’a, Ka karbi Tubanmu,Ibadunmu, Ayyukanmu, Ka Gafarta wa Magabatanmu. Alfarmar Annabin Rahma. (S.A.W). Amin

Juma’at Mabrouq 🀲

Congratulations Deputy Minority Whip Rufai Hanga
04/07/2023

Congratulations Deputy Minority Whip Rufai Hanga

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when El Hussein k Ruwa Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share