Save the teeth initiative

Save the teeth initiative Oral health is our pride

 Day 1.🦷 Menene lafiyar baki?Lafiyar baki na nufin kula da hakora, gums (nama), harshe da baki gaba ɗaya. Lafiyar baki t...
27/12/2025



Day 1.

🦷 Menene lafiyar baki?
Lafiyar baki na nufin kula da hakora, gums (nama), harshe da baki gaba ɗaya. Lafiyar baki tana taimakawa lafiyar jiki baki ɗaya.





















Jibril Ya'u Mani

12/09/2025

Data Available at Affordable Price (Sauki)
5GB – ₦2000
1GB – ₦750
📩 DM
08039906070

05/08/2025

Ya Allah Ka tausaya mana Ka ba mu aljannah mu huta, amin.

Biki na farar kaza balbela ba gayya ce ba.Kungiyar Arewa Students Orientation Forum, Reshen jahar Katsina, na farin ciki...
18/06/2024

Biki na farar kaza balbela ba gayya ce ba.
Kungiyar Arewa Students Orientation Forum, Reshen jahar Katsina, na farin cikin gayyatar shugabbanin wannan kungiya matakin jaha dama matakin kananan hukumomi, da sauran members dama dalibai na jahar Katsina zuwa wajen taron Kungiyar karo na biyu, wanda zata gudanar.
Ranar laraba da misalin karfe 9:00 zuwa 12:00 na rana, a dakin taro na Katsina vocational center.
Kudin tickets official Naira 1000, Mambobi kuma Naira 500 kacal, Za'a tattauna Muhimman Abubuwa. Allah yaba da ikon zuwa ameen

Da zarar ka tarashi ya kai adadin 400k coins  zaka cire $67 kimanin Naira 100k +Kawai ka danna  wannan koren rubutun zai...
11/03/2024

Da zarar ka tarashi ya kai adadin 400k coins zaka cire $67 kimanin Naira 100k +

Kawai ka danna wannan koren rubutun zai kaika inda zaka fara ⛏️

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=908cefc3a4b5927f2348

Wadanda s**a dakata da mining na Avacoin yakamata kuci gaba da fafatawa, Allah ya bamu sa'a. Kodan a samu kudin hidimar sallah

10/03/2024

Ramadan Mubarak to all Muslim ummah👏
May Almighty Allah make it easy and accept our Ibadah.
Ameen 👏❤️

22/02/2024

Faɗi sunan makaranta da department ɗin da kuke domin sanin juna

22/02/2024

Wannan littafin zai taimakawa ɗaliban Nursing sosai.

PDF ne zaku iya samun sa ku tuntuɓe mu ta WhatsApp 08086251045

YADDA AKE BUƊE JAMB PROFILEMallakar Profile Codes shi ne matakin farko, kuma ginshiƙi a fannin rijistar jarrabawar JAMB ...
10/01/2024

YADDA AKE BUƊE JAMB PROFILE

Mallakar Profile Codes shi ne matakin farko, kuma ginshiƙi a fannin rijistar jarrabawar JAMB UTME ko DE. Domin da Profile Codes ne ake iya sayen lambobin rijistar jarrabawar UTME, ko tsarin shiga Jami'a kaitsaye na DE (ePIN).

Domin sauƙaƙa tsarin, hukumar JAMB ta bada damar buɗe Profile, tare da mallakar lambobin na Profile Codes ta hanyar aikewa da saƙonnin kar ta kwana (Messages), a wayoyin salula.

GA YADDA MATAKAN BUƊE PROFILES ƊIN SU KE :

• Ku shiga wurin rubuta saƙon Messages na wayoyinku, sai ku rubuta NIN, ku bada tazara (Space), Sannan ku rubuta lambobin katin ɗan ƙasarku a gaba.

Misali: NIN 1234567890

• Sai ku aike da saƙon zuwa lambar, 55019 ko 66019.

Daga nan za ku samu saƙo ɗauke da cikakkun sunayenku, tare da lambobin Profiles Codes da JAMB ta samar muku, wanda da su ne za ku yi amfani wajen sayen ePIN.

KU SANI: Wajibi ne ya kasance akwai kuɗin da bai gaza Naira 50 ba, akan layukan da za ku yi amfani da su wajen aikewa da wannan saƙo, domin kuwa JAMB na ɗaukar Naira 50 ne, kafin Aiko muku da lambobin.

GA MASU TAMBAYA, KO SON SHIGA ASOF JAMB GROUP, ZA SU IYA AIKE MANA DA SAƘONNI A WHATSAPP, TA WANNAN LAMBAR: .07045516626

JAMB PROFILE CODE Dole ne saika samu nqka Kafin Ayimaka Registration.Saboda HAKA ne mukaxo muku da hanyar da Mutum Yana ...
03/01/2024

JAMB PROFILE CODE Dole ne saika samu nqka Kafin Ayimaka Registration.

Saboda HAKA ne mukaxo muku da hanyar da Mutum Yana xaune Xaiyi Created din abinsa batare da yaje Wani Guri ba.

Kamar yanda Kuka gani A post wanna hnyr zakuvi

Misali:

1. Kasamu Layin waya Wanda ake linking dinsa da NIN number ( Mtn, Airtel, Glo, 9mobile dama Kowanne Layi )

2. Kashiga wajen Da kake saka Lambar waya

3. Saika Rubutu
👇👇👇👇👇
*55019*1* NIN number dinka #

4. Saika Tura Xuwa Layin da Xaka Bude dashi.

NOTE: Amma Katabbatar da akwai Kudi akallah #50 acikin Layinka.

Akwai sauran Hanyoyin Samun JAMB PROFILE CODE zamuxo muku da Sauran Insha Allahu. 🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Save the teeth initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share